Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

MuBaRaKeeY Tv

MuBaRaKeey Tv. Channel ne da zata na kawo muku abubuwa da suka shafi technology na zamani da koyon na'ura me kwakwalwa da yaren hausa Wannan itace tasha ta farko a arewacin nigeria wanda komai nata ze kasance da hausane. t.me/mubarakeeyTv
  • 199K subscribers,
  • 734 videos
Views/7days2,137
Like/Views7.6%
Last Updateda month ago

HAUSA TRUST

Tashar Hausa Trust Tashace da zata dinga kawo muku Labarai masu nishadantarwa wadanda suka danganci masana'antar KANNYWOOD dama sauran al amura na yau da kullum kamar SIYASA da kuma Novel na Hausa, Kawai kadanna SUBSCRIBE 👍 domin samun sakon duk Abunda muka saka acikin wannan tasha nan take. Mungode.
  • 62K subscribers,
  • 1.8K videos
Views/7days64
Like/Views1.4%
Last Updated10 days ago

Tsakar Gida

Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna. Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida Na gode.
  • 552K subscribers,
  • 4.4K videos
Views/7days21,459
Like/Views2.9%
Last Updated4 days ago

Duniyar Hausawa

Kukasance Da Wannan Channel Don Samun Abubuwa Masu Nishadantarwa Akoda Yaushe Wannan tashar da sannu zata fara kawo muku dada dan shirye shirye kamar haka: Hira da kananun mawaka, Soyayya, da tarihin mawaka.
  • 133K subscribers,
  • 1.2K videos
Like/Views1.1%
Last Updateda year ago

DANDOLO HAUSA TV

Dandolo a comedian actor, and singer, This channel is all about Nigerian's movie's industry's, expecially kannywood film, comedy, short films, jingles, and hausa traditional films.
  • 41K subscribers,
  • 259 videos
Views/7days430
Like/Views2.8%
Last Updated13 days ago

KADAMI HAUSA TV

Barka da zuwa tashar KADAMI HAUSA TV dake kawo maku shirye-shirye masu kayatarwa kamar wakokin hausa Fina-finan hausa tare da shirin barkwanci. haka zalika sune masu kawo maku shahararren shirin wasan hausa mai dogon zango ZABI wanda ke dauke da jarumai kamar haka Adam M Adam da Aisha Izzar So, Ummi Gombe. Kada Ku Manta Kuyi Share & Subscribe KADAMI HAUSA TV #KadamiHausaTv #Zabi #BakoriTv #IzzarSo #BasarakiyaTv #Galaba #SarauniyaTV #BugunZuciya #BrothersTV #UmarMaiSanyi #TsakarGida #AdamAZango #HamisuBreaker #HussainiDanko #AdaGwanja #AliNuhu #Kannywood #HausaFim #UmmiGombe #HausaMusic #HausaComedy
  • 93K subscribers,
  • 237 videos
Views/7days1,386
Like/Views3.7%
Last Updateda month ago
Views/7days7,509
Like/Views6.2%
Last Updated7 days ago

Wave Nolly Tv

Wave Nolly Tv
  • 29K subscribers,
  • 104 videos
Views/7days81
Like/Views3.8%
Last Updateda month ago

Sadeeq Toonz

SADEEQ TOONZ is for Hausa films, Comedy, hausa song & lyrics tv Hausa entertainment Channel,hausa Talkshow,kannywood News,kannywood trailer pls kandly subcribe for kannywood trailer for more info call us at 09063560154
  • 31K subscribers,
  • 440 videos
Views/7days4,199
Like/Views1.8%
Last Updated2 days ago

SHARADA FILMS

Wannan shiri zamu dinga dora muku shi duk sati Insha Allah a wannan channel din tamu me suna @SHARADA FILMS karku manta kun danna mana SUBSCRIBE sannan ku danna alamar kararrawa domin sanar daku da zarar mun dora. MUN GODE !!!
  • 29K subscribers,
  • 102 videos
Like/Views3.1%
Last Updated3 days ago

Na Asali TV

Subscribe NA ASALI TV for Latest Videos, events and other entertainment.
  • 47K subscribers,
  • 133 videos
Views/7days1,370
Like/Views1.4%
Last Updated25 days ago

KOMAI DA RUWAN KA TV 1

Za mu dinga kawo mu Ku abubuwa ma su amfani, Wanda ba su saba da tarbiyya ba. * KARATUTTUKAN MALAMAI * KASIDUN YABON SHUGABA S.A.W * LABARAI * NISHADI * INDIYAN HAUSA * FILM DIN HAUSA * WAKOKIN HAUSA * WAKOKIN GARGAJIYA * HIKIMOMIN RAYUWA *FASAHA * AL'ADU DA BAN DA BAN *TARIHI * MAGUNGUNAN HAUSA DA SAURAN SU. Ku yi SUBSCRIBES dan samun su kai tsaye. komaidaruwankatv1@gmail.com Allah ya amfanar da mu da Ku da abin da ke ciki, ya kuma tsare mu da sharrin da ke ciki.
  • 29K subscribers,
  • 195 videos
Like/Views1.9%
Last Updated2 months ago

OYOYONE TV

In The name Of allah The most greious The most messifull call my phone number 💯 07030713082
  • 24K subscribers,
  • 417 videos
Views/7days388
Last Updated5 days ago

MARAINIYA HAUSA TV

BARKA DA ZUWA MARAINIYA HAUSA TV KUYI SUBSCRIBE DOMIN SAMUN ZAFAFAN NISHADI MUNGODE
  • 25K subscribers,
  • 88 videos
Like/Views1.9%
Last Updated10 days ago

Algaita Media Tv

ALGAIATA MEDIA __________________ this channel is a Classical Creative Media And magical film production company. Our focus lies on the full HD TV and Radio production. We also specialized on documentaries. Our camera and production crews are very well trained and equipped with the latest HD technology meeting the highest worldwide TV and Radio standards. And we Also related to Tutorials. __________________________ Channel ne Na Hausa Zalla. (1)Muna Saka wakoki (2)Munakoyar da Editing Da Hausa Gamsu sha'awa kyauta (3)zamu baka software dazakayi Editing Kyauta, Amm sai Ka kasance Subscriber
  • 25K subscribers,
  • 273 videos
Views/7days306
Like/Views2.8%
Last Updated5 days ago

Ilimantarwa Tv

Wannan channel namu na "ILIMANTARWA TV" zai ringa kawo muku videos ne kamar su magungunan gargajiya da na zamani na maza da mata, sannan kuma da abubuwan da suka shafi rayuwar mu na yau da kullum da sauran abubuwa. Domin kasancewa damu a koda yaushe Ku danna subscribe da kuma alamar qararrawa sannan kuyi share zuwa ga 'yan uwa da abokanan ku domin suma su amfana daga videos din da muke dorawa. Domin karin bayani da kuma masu son yin kasuwanci damu zaku iya tuntubar mu tanan
  • 105K subscribers,
  • 507 videos
Like/Views1.2%
Last Updated2 years ago

Albarka Academy

Ilmi mabudin rayuwa Burinmu koyarda harshen turanci cikin hanya mai sauki
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

Tambarin Talaka

Sau dayawa abubuwan da ke damun al'umman nigeriya musamman talaka ba laifin su bane. Sai dai talakan baida dama ko hurumin yin bayani a inda za a ji shi kuma aji ra'ayin shi. Tambarin Talaka na bayani akan al'amura ta mahangan marasa galiho a Nigeriya. Tambarin Talaka tamkar muryan al'umma ne ta yanda suke tafiyar da al'amuran su na yau da kunlun.
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

Assadiq Bazura

#hamisubreaker #saniahmad #kannywood #sabuwarwaka #wakokinhausa #adogwanja #kawudansarki #hausasongs #hausamusic #hausa #hausawa #tsakargida #wakarhausa #hussainidanko #kannywoodnews
  • 2.3K subscribers,
  • 0 videos

TAURARINMU TV

WAN NAN TASHA TA TAURARINMU ZATA RINGA KAWO MUKU LABARAN KANNYWOOD HADI DA NISHADANTARWA HARMA DANA BAN AL'AJABI KAI DAI KASANCE DA TAURARIMU TV SAN NAN KUYI SUBSCRIBE KANA KUDANNA KARARRAWAR SANARWA WANDA DA ZARAR MUNDORA LABARAN MU ZAI ZO KAN AKWATIN WAYAR KU. TAURARINMU TAKU CE KU KASANCE DA ITA DOMIN NISHADANTAR DA KU A KODA YAUSHE IDAN KA GA KAYAN KA AKAI KASANAR DA MU DOMIN MU SAUKE SHI, BA A BUDE WANNAN TASHAR DAN BATAWA KOWA BA KO MUZGUNAWA KOWA BA.
  • 1.5K subscribers,
  • 0 videos