Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Dan fulanin dadin kowa

Wanan channel ta Dan fulanin Dadin kowa mun budeta Dan nishadantarwa sabida karawa juna sani kuma da nishadantar ga masoyya na fadin duniya baki daya duk mai son yakasance damu akowanne lokaci kayi subscribe sannan kalast kararawar sanarwa muna godiya ta musamman masoyya Dukan Mai neman karin Bayani sai Ya tintibemu a wanan number 08036372227. .. .Instagram Dan fulanin dadin kowa..Facebook Dan fulanin dadin kowa
  • 234K subscribers,
  • 871 videos
Views/7days20,082
Like/Views2.9%
Last Updated2 days ago

Lokaci TV Dan Zinder

Lokaci Tv Dan Zinder. Nous sommes à Zinder Niger. Nous sommes disponibles yaoumaman84@gmail.com. 22796247355##22793247355. Pour suivre l'intégralité des audiences accordées merci de suivre Lokaci Tv Dan Zinder## Nous sommes disponibles sur WhatsApp aussi. Ku shiga cikin wannan shafi domin samun video kala kala# muna a zaman ku# Mun gode muku.
  • 32K subscribers,
  • 508 videos
Views/7days212
Like/Views2.8%
Last Updated11 days ago

Tijjani Asase

TIJJANI ABDULLAHI DANKURA (Tijjani Asase) Jarumi A Masanaantar shirya fina finai ta jahar kano, (Kannywood ) Mungode Sosai da bibiyarmu a wannan channel din tamu Mai albarka , Kucigaba da Subscribe domin samun sabbin shirye shirye, Gamu masu bukatar Karin bayani Zaki iya tuntubarmu akan number waya 👇👇👇 kamar haka 0706664385 Zaku iya tuntubarmu takan shafin sada zumuntarmu kamar haka👇👇👇👇 Mungode Best regard,
  • 119K subscribers,
  • 100 videos
Views/7days75,517
Like/Views4%
Last Updated7 days ago

Kainuwa 24

Barka Da zuwa Tashar ( Kainuwa 24 ) ( Kainuwa 24 ) Tasha ce ta musamman Dake kawo muku al'amura da suka Shafi masana'antar Kannywood, waka da mawaka, Labaran gida dana waje, wasannin barkwanci, Tattaunawa, al'adu, sana'o'i, kimiya da fasaha Da duk Wani Abu da ya danganci Kasar Hausa da Malam bahaushe. Dan samun Shirye shiryen mu a Ko wane lokaci kar ka manta da yin SUBSCRIBE da kuma Danna kararrawa dan sanar da kai a duk lokacin da muka dora sabon Shirin mu. Mun Gode.
  • 166K subscribers,
  • 1.6K videos
Views/7days314
Like/Views1.3%
Last Updated10 days ago

Mr President 1tv

Barka da zuwa tashar MR PRESIDENT 1TV Kuyimana subscribe domin kasancewa da sabbabin shirye shiryenmu a kowane lokaci Zaku iya tallata hajojinku a wannan Shafin
  • 41K subscribers,
  • 384 videos
Views/7days6,219
Like/Views3.2%
Last Updated4 days ago

MAISANAA KANO Tv

  • 211K subscribers,
  • 427 videos
Views/7days25,945
Like/Views4.4%
Last Updateda month ago

SADEEQ NAMIJI ONE 🎙️

Sabuwar channel din SADEEQ NAMIJI wadda ke kawo muku dadadan litattafan Hausa cikin sauti mai gamsarwa. Kasance tare da wannan tasha a kowanne lokaci don samu cikakken nishadi da farin ciki. 'The Number one channel for Hausa Novels fantasy novels audio book. It is a home of the excitement and Hausa novels entertainment'. Be with us at all the times. 08030974987
  • 85K subscribers,
  • 1.4K videos
Views/7days602
Like/Views5.1%
Last Updated2 months ago

ABBA GRAFIX TV

Wannan gida mai albarka angina shine dan farantawa masoya annabi s.a.w wajan saukar muku da tarihin fiyayye halitta sahibil husni waljamali tare da tafsirai da kuma littattafan addinin muslunci domin ku karu kuma ku ilimantu sannan kuma muna godiya sosai a gareku wajan tsayawa sauraro da kukeyi hakan yana kara mana himma sosai wajan kawo muku akan lokaci kada kumanta dinga danna SUBSCRIBE tare kararrawar sanarwa da zarar mundora zaku dinga sani mungode.
  • 32K subscribers,
  • 422 videos
Views/7days5,362
Like/Views4%
Last Updated16 days ago

Taskar Abokiyar

Abokiyar Nishadi tv tasharku ce abin alfahari da tunk'ahunku, ku kasance damu domin samun shirinmu akan lokaci zamu rink'a kawo muku SABAN HAUSA SERIES DIN MU A DUK RANAR ASABAR DA MISALIN KARFE 8:00PM NA DARE WATA SHARI'AR....! SHIRI NE ME DOGON ZANGO WANDA TASHAR AL AJABI TV TA DAUKI NAUYIN KAWO MUKU SHI A DUK RANAR TALATA DA MISALIN KARFE TAKWAS NA DARE MUN GODE KADA KU MANTA DA SUNAN SHIRIN WATA SHARI'AR....
  • 36K subscribers,
  • 388 videos
Views/7days484
Like/Views6%
Last Updated8 days ago

Sabuwar Mujalla

Tashar Hausa, domin ingantattun labarai akan kowanne fanni na Duniya, da ma lahira baki daya.
  • 39K subscribers,
  • 592 videos
Views/7days9,883
Like/Views1.5%
Last Updated12 days ago

Zumunci Tv

Barka mu da warahaka yan uwa maza da mata masoyan Mu , muna farin ciki da kassancewa daku ke yi, ah tare da mu ,da ko wane lokaci domin sauraren sababin wakokin mu ,wanan channel tamu wato ADER-STUDIO zamu ci gaba da kawo muku sababin wakokin mu ,da masu bukatar kiran mu ga lanbar mu annan +22791097514 +22794845004 ko kuma Zaku iyya sauke Wakokin Mu ah nan https://www.zumunci.com https://www.youtube.com/c/aderstudio 1aderstudio@gmail.com agoulmawa00@gmail.com https://www.zumunci.com
  • 46K subscribers,
  • 36 videos
Views/7days60
Like/Views0.4%
Last Updated3 months ago

OYOYONE TV

In The name Of allah The most greious The most messifull call my phone number 💯 07030713082
  • 24K subscribers,
  • 407 videos
Views/7days354
Last Updated4 days ago

Rayuwar Jima'i

Assalamu Alaikum! Barka Da Zuwa Rayuwar Jima'i Tv. Rayuwar Jima'i channel ce ta Hausa da aka bude Musamman dan Ilimantarwa, Tunatarwa, Da Wayar da kan yan uwan mu hausawa akan dukkanin wasu Abubuwa da suka shafi JIMA'I ( Saduwa/cin gindi). Domin "Samun karuwar Lafiya, Ilimi da Jindadin Jima'in naku" ..Shine ma burin mu.... Muna Ganin Yanzu ku kuma lokaci ne da ya kamata 'Ku Dauki Jindadi, Ilimi da Lafiyar Jimai'n naku Zuwa NEXT LEVEL, Ta Hanyar kallon bidiyoyin Masu Fa'ida da Ma'ana! Sabida Haka kuyi Mana Subscribe tare da taba Alamar Kararrawar Sanarwa, Don Kasancewa da sabbin bidiyoyin mu. Mun gode! Bissalam! Rayuwarjimai@gmail.com
  • 56K subscribers,
  • 46 videos
Like/Views3.4%
Last Updateda year ago

Yar Yayi

HAUSA DIGITAL TV (TASHAR HAUSA) ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA WANNAN LOKACI, HAUSA DIGITAL TASHA CE DA ZATA DIGA KAWO MUKU KAYA TATTUN SHIRYE-SHIRYE A CIKIN HARSHEN HAUSA, KAMAR WAKOKIN HAUSA, KARATUN LITTATTAFAN HAUSA, MUSHA DARIYA NA MUSAMMAN DAKUMA LABARAI DA VIDEO, MUNA KIRA GA MABIYAN MU DA KUYI SUBSCRIBE DOMIN KADA KAYATATTUN SHIRYE-SHIRYEN MU SU WUCE KU. NOTE: IDAN KAGA CONTENT DINKA A WANNAN CHANNEL DIN BA TARE DA IZININKA BA TOH MISTAKE NE PLS KAMANA MAGANA ZAMU CIRE A TAKE MUNGODE. HAUSA DIGITAL TV MANAGEMENT. HAUSADIGITALTV2019.
  • 35K subscribers,
  • 30 videos
Like/Views0.7%
Last Updated4 years ago

ABOKI MOVIES

  • 1.2K subscribers,
  • 0 videos

Jikan Dottiwa Mai Inyass Tv

Barka Dazuwa Tashar Jikan Dottiwa Mai Inyass Tv Tasha ce Wacce Muke Bada Taimako Akan Kowacce Irin Bukata Mungode Da Ziyara Masha Allah
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

Aseematul Faidha Tv

Lale marhabun da shigowa wannan tasha mai Albarka Aseematul Faidha Tv kuyi subscribe domin samun shirye shiryen Mu da kasidun sha'irai daka ko ina a duniya musamman sha'iran mu na tijjanawa mungode da ziyarar tashar mu subscribe and share with comment. ASEEMATUL FAIDHA TV TAKUCE MASOYA
  • 1.7K subscribers,
  • 0 videos

Hauka 44 tv

#ayatullahitage #momeegombe #momeegommbe #kanotiktok #foryou #fyp #nigeria #nigeirantiktok #alinuhu #hausa #aduniya #adamazango #arewa24 #ayatullahitage #bakoritv #alinuhu #barikina #aduniya #sarauniyatv #hausatoptv #tagrap #alaqa #lokaci #izzarso #labarina #basarakiyatv #hamisubreaker #hausafilms #hausaseries #youtubeshorts #yourubecreator #community #public #pushit #asindaasin #wuff #lilimbaba #autamgboy2022 #autawaziri #zaluma #maisamor #viral #aishaizzarso #murjaibrahimkunya #laure #ukusauuku #akaalchannel #subscribers #veiws #muslimyoutuber #kanotiktok #sokoto #zamfarastate #ummirahab #ummikarama #zarahdiamond #sanda #kamanni #albishirnewstv #lilinbaba #tijjaniasase #bakoritv #asindaasin #keduniya #zainab #kannywood # #laure #dukadauka #danjarida #madugu #garzali_miko #mainazaritv #nasibitv #nakowatv #aishanajamu #bashnepha
  • 1.3K subscribers,
  • 0 videos

MATAYASSAR TV

Matayassar Tv Channal ce dake koyarda kã idodin Larabci da harshen Hausa, Wato "قواعدالنحوية"Muna marhabin da ziyararku akowane lokaci,
  • 1.3K subscribers,
  • 0 videos

DTS PRODUCTIONS

don't forget to Subscribe Our Youtube channel thank you/ kada kumanta ku danna mana Subscribe awannan channel namu mai Su Dts movies, mun gode
  • 1.6K subscribers,
  • 0 videos