Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

BBC News Hausa

BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka. BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku
  • 566K subscribers,
  • 3.9K videos
Views/7days22,391
Like/Views1.7%
Last Updated6 days ago

CP Nolly Tv

Welcome To CP Nolly Tv Official YouTube Channel In CP Nolly Tv we broadcast 24/7 premium Entertainment that includes Nigerian films, music, Comedy, Series, soaps, the making and much more. Kindly Watch, Like, share, Comment and don't forget to SUBSCRIBE. One Love!!!
  • 103K subscribers,
  • 390 videos
Like/Views3.5%
Last Updateda month ago

Abdallah Amdaz

Abdallah Amdaz is a Nigerian Singer, Songwriter, & award winning Actor. Who goes by the stage name EXCELLENCY. Subscribe For more Music & Exclusive Videos.
  • 114K subscribers,
  • 77 videos
Views/7days6,200
Like/Views4.5%
Last Updated11 days ago

AREWA24

http://AREWA24.com www.facebook.com/AREWA24 Ku kalli AREWA24 a Eutelsat 16A (horizontal polarization, frequency 10804, symbol rate 30000)! AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa ta farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa. An kirkire ta a Kano, Nigeria, a halin yanzu AREWA24 tana da shirye-shirye 11 na kashin kanta da suka kunshi nishadantarwa da rayuwar yau da kullum- – duk a harshen Hausa. Burin AREWA24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, banbance-banbance, girma da kuma nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke a karkashin inuwar AREWA24.
  • 595K subscribers,
  • 4.1K videos
Views/7days6,324
Like/Views2.2%
Last Updated5 days ago

GASKIYA24 Tv

Gaskiya24 tashace na nishadantarwa da fadakarwa game da Al'amuran yau da kullum. Tashace da aka kafata a kasar cameroun. ga mai bukatar kulla wata alaka da mu zai iya tuntubarmu ta WhatsApp +2347033778984
  • 246K subscribers,
  • 727 videos
Last Updated5 months ago

Rayuwar Jima'i

Assalamu Alaikum! Barka Da Zuwa Rayuwar Jima'i Tv. Rayuwar Jima'i channel ce ta Hausa da aka bude Musamman dan Ilimantarwa, Tunatarwa, Da Wayar da kan yan uwan mu hausawa akan dukkanin wasu Abubuwa da suka shafi JIMA'I ( Saduwa/cin gindi). Domin "Samun karuwar Lafiya, Ilimi da Jindadin Jima'in naku" ..Shine ma burin mu.... Muna Ganin Yanzu ku kuma lokaci ne da ya kamata 'Ku Dauki Jindadi, Ilimi da Lafiyar Jimai'n naku Zuwa NEXT LEVEL, Ta Hanyar kallon bidiyoyin Masu Fa'ida da Ma'ana! Sabida Haka kuyi Mana Subscribe tare da taba Alamar Kararrawar Sanarwa, Don Kasancewa da sabbin bidiyoyin mu. Mun gode! Bissalam! Rayuwarjimai@gmail.com
  • 57K subscribers,
  • 46 videos
Like/Views3.4%
Last Updateda year ago

RABAUTA TV

___Assalamu alaikum___ . . Masoya Wannan channel tamu mai albarka zamu fara kawo muku sabon shiri mai suna DUNIYAR MASOYA Shirin DUNIYAR MASOYA zai rika zuwa muku duk sati a ranar JUMA'A Shirin DUNIYAR MASOYA shiri ne mai dauke da abubuwan da suka shafi masoyan dake fadin duniya . . Domin samun sababbin shirye shiryen mu ku danna subscribe sannan ku danna karar rawa domin sanar daku dazar mun dora sabon shiri mun Gode
  • 48K subscribers,
  • 60 videos
Views/7days53
Like/Views1.2%
Last Updated2 months ago

Fatimiyya Alawuyya TV

Fatimiyya Alawuyya TV Wannan wata kaface wacce zatarika kawomuku. Karatuka da kasidu. Dakuma abinda yashafi.rayuwar Yau da kullum
  • 33K subscribers,
  • 468 videos
Views/7days3,923
Like/Views1.8%
Last Updated6 days ago

GAZAOUA TV

Slm alkm Masoyyan GAZAOUA TV GAZAOUA TV channel ci mai ilmantarwa da nishadanrwa Game da rayuwar MATASA yauwa muna Godiya sosei da kulawa 🙏🤝
  • 67K subscribers,
  • 721 videos
Views/7days4,497
Like/Views2.3%
Last Updated23 days ago

Tauraruwa TV

Sha Kallo
  • 77K subscribers,
  • 103 videos
Like/Views3.4%
Last Updated5 months ago

Salama Hausa TV

Tasha ce ta Hausa wanda zata dinga kawo muku labarai kala kala wanda ya shafe rayuwar ku kuma zata dinga kawo muku shi da dumi dumi. Kuyi subscribe don samun wannan labarai. #arewa24 #BBCHAUSA #Labaran Yau #adam_azango #alinuhu #adam_azango
  • 39K subscribers,
  • 326 videos
Like/Views1.4%
Last Updateda year ago

MAISANAA KANO Tv

  • 215K subscribers,
  • 477 videos
Views/7days16,179
Like/Views4.4%
Last Updateda month ago

Fix TV Hausa

Fix Nigeria reshene na Kamfanin Enactafix dake Najeriya a nahiyar Afirka ta yamma. Fix Nigeria kamfani ne dake sahun gaba wajen watsa shirye-shirye na tsawon awa 24 ba kakkautawa dauke da taken: Inganta nasara. An samar da Fix Nigeria Talabijin, Rediyo da Mujalla da nufin sauya mummunan yanayi zuwa kyakkyawan yanayin cimma nasarar kasuwanci ta hanyar kirkirar shirye-shiryen nishadi da labaru da fina-finai dake da nasaba da muradun dorewar cigaba, da kuma tsarin da yake daukar hankalin mahukunta, game da yadda za su gudanar da ayyukan gyara kasa, tsare tsaren gwamnati, da manufofin hukuma, domin inganta rayuwar al'umma, da gamsar da abokan hulda da ingantattun shirye-shiryenmu masu gamsarwa. Da kuma zakulo da fadada sabbin fasahohi. Burinmu shi ne inganta rayuwar masu kallonmu a Najeriya, Ghana, sauran kasashen Afirka dama duniya baki daya.
  • 24K subscribers,
  • 63 videos
Like/Views1.8%
Last Updated5 months ago

KARSASHI TV

Tasha mai himma muna qoqarin kawo muku shirye shirye wadan da sukai dai dai da ra ayinku, ku danna subscribed domin a sanar daku dazarar mun Dora sabon video nan take, muna godiya masoyah Allah' yabar zumunci
  • 91K subscribers,
  • 413 videos
Like/Views4.3%
Last Updated4 days ago

Sautin Hausa

Welcome To Sautin Hausa Official YouTube Channel This is the Official YouTube Channel for Sautin Hausa Nigeria Shafin na channel da zai dinga kawo muku tsofaffin da na zamani finafinan hausa da wakoki da wasu muhimman abubuwa dasuka shafi rayuwar bahaushe da yaren hausa Sauti ma'ana murya a harshen hausa. Wannan tasha na dauke da wakokin Hausa, wa'azuzuka duk da yaren hausa da dai sauransu domin tunawa da tarin tarin daga kyawawan zamanin dana yanzu. 👉 👉 Tunatarwa: Kana da damar fadin ra'ayinka amma banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. ----- REACH OUT TO US ON SOCIAL MEDIA ----- Facebook : https://www.facebook.com/sautinHausa Instagram: https://www.instagram.com/sautin_hausa_ Twitter: https://twitter.com/SautinHausa Tik Tok: https://www.tiktok.com/@sautinhausa subscribe
  • 71K subscribers,
  • 337 videos
Like/Views1.9%
Last Updateda month ago

Meerah Hausa TV

Abokiyar Nishadi tv tasharku ce abin alfahari da tunk'ahunku, ku kasance damu domin samun shirinmu akan lokaci zamu rink'a kawo muku SABAN HAUSA SERIES DIN MU A DUK RANAR ASABAR DA MISALIN KARFE 8:00PM NA DARE WATA SHARI'AR....! SHIRI NE ME DOGON ZANGO WANDA TASHAR AL AJABI TV TA DAUKI NAUYIN KAWO MUKU SHI A DUK RANAR TALATA DA MISALIN KARFE TAKWAS NA DARE MUN GODE KADA KU MANTA DA SUNAN SHIRIN WATA SHARI'AR....
  • 36K subscribers,
  • 405 videos
Views/7days338
Like/Views5.9%
Last Updated8 days ago

HAUSA 24 FILMS TV

Zallan shirye shirye na hausa series da comedy
  • 49K subscribers,
  • 457 videos
Views/7days644
Like/Views2.6%
Last Updated12 days ago

Ilimantarwa Tv

Wannan channel namu na "ILIMANTARWA TV" zai ringa kawo muku videos ne kamar su magungunan gargajiya da na zamani na maza da mata, sannan kuma da abubuwan da suka shafi rayuwar mu na yau da kullum da sauran abubuwa. Domin kasancewa damu a koda yaushe Ku danna subscribe da kuma alamar qararrawa sannan kuyi share zuwa ga 'yan uwa da abokanan ku domin suma su amfana daga videos din da muke dorawa. Domin karin bayani da kuma masu son yin kasuwanci damu zaku iya tuntubar mu tanan
  • 105K subscribers,
  • 507 videos
Like/Views1.2%
Last Updated2 years ago

Dawayya Movies

Hausa Entertainment Chanel, Talkshow, Films, Music, Hausa Series, Comedy, News,The Making, Wedding Video, Trailer, Interview, Pls Kindly Subscribe For Latest Videos We Want inform Our Subscribers We Have a new Series Film GANGARIYA and JAKAR MATA Tv Program and Radio Drama DAKIN KARA THANK YOU. DAWAYYA MOVIES NIG LIMITED Can mistakenly upload your content without your permission pls no need to panic, DAWAYYA MOVIES will gladly remove your content just contact us. dawayyamovies@gmail.com
  • 97K subscribers,
  • 474 videos
Like/Views2.4%
Last Updated3 years ago

KOTUN SOYAYYA

Hausa Film and Entertainment Videos brought to you directly from Famli Investment. Stay with us. And get reliable content.
  • 7K subscribers,
  • 0 videos