Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

GASKIYA24 Tv

Gaskiya24 tashace na nishadantarwa da fadakarwa game da Al'amuran yau da kullum. Tashace da aka kafata a kasar cameroun. ga mai bukatar kulla wata alaka da mu zai iya tuntubarmu ta WhatsApp +2347033778984
  • 245K subscribers,
  • 727 videos
Last Updated5 months ago

Taskar Al'ummah

Assalamu alaikum, mun kirkiri wannan kafane domin kawo muku irin kallar wainar da ake toyawa akasashen duniya dama gida Nigeria cikin sauki. Tashace ko ince kafa ta labarai da zata sadaku da labarai da dumiduminsu abisa doran gaskiya da tabbatar da sahihancin labari kafin kawoshi gareku. Karku manta sunan tashar taku Taskar Al'ammah domin al'ummah.ku kasance damu akoda yaushe ta hanyar bibiyar shafinmu dan samun abinda zai kashe maku kwarkwatar idanunku. Karku manta sunana Kabeer Isah Manga mamallakin wannan kafa ahalin yanxu, da fatan zakuji dadin kasancewa damu mun gode. Click subscribe or like and share the channel, thanks once again.
  • 133K subscribers,
  • 3.5K videos
Views/7days122
Like/Views0.9%
Last Updateda month ago

Hikima tv

Hikima tv: Channel ce da ta ke koyarwa akan abubuwan da suka shafi kimiyya da fasaha kamar irin su: Gyaran matsalan waya, sanin waya, sanin computer, dabaru akan yanar gizo, tarihin wadanda sukayi fice a kimiyya da fasaha, koyar da editing na Video, dana hotuna, sanin sirrikan waya da computer, wayar dakai akan 'yan damfara na yanar gizo, koyar da dabarun samun data ko kudi cikin sauki, da sauransu. Dan Haka muna rokon da ka danna mana subscribe sannan ka danna kararrawar sanarwa domin samun kowane darasinmu da zarar mun dora 🙏🙏🙏 Mungode!
  • 30K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days716
Like/Views6.1%
Last Updated4 days ago

MAIJAMFA TV

Asan mutum a san cinikinsa. Gaskiya ne, sai muce duk wanda ya sanmu ya sanmu ne ta fannin waka da fannin waka da shirye shirye na abubuwa kamar haka:- FANNIN STUDIO Muna tsara waka da kade kade kamar haka, Wakokin Bukukuwa, Wakar Suna, Wakar Yabo da kuma na Sarauta. Fitar da waka da sauti ga mawaka da kuma makada, (wannan ya kunshi Kade Kaden Gargajiya da kuma Hip Hop (na Zamani) Tallace Tallace, Tsara talla ko isar da sako ga jama’a ta hanyar Sauti (Audio) da kuma hanya hoto mai motsi (Videos) (Promotional Production) Koyadda ilimin Gudanar da aikin Studio:- Shi aikin studio aiki ne wanda yake bukatar Hazaka da kuma Jajircewa akan aiki ko kuma koyon aiki. Sabida mutun zai tsinci kanshi ne ko zai sa kanshi ne a bias abubuwa dayawa. Kamar Gwamatsa (mixing), Sarrafa na’ura Mai Kwakwalwa (Computer), hade haden abin Magana (Mic) Dasu Piano. Wanda sai ka fahimci Sauti dakuma Kida da fitar da siga ta Amo mai gamsar wa. Hotuna Masu motsi (Videos) ta kunshi :- Tantance wurin daukan hoton (s
  • 60K subscribers,
  • 256 videos
Views/7days8,170
Like/Views1.5%
Last Updated7 days ago

𝐇𝐀𝐅𝐈𝐙 𝐓𝐕

𝐇𝐀𝐅𝐈𝐙 𝐓𝐕 aims to educate and inspire the masses as well as promote the message of Islam and to serve as a tool to dispel misconceptions relating to Islam and Muslims in West Africa and beyond . The channel has become a beacon of information Through our info-edutainment content, HAFIZ TV has become a bridge across the community divide. We are opposed to discrimination based on gender, race, political persuasion, class, religion, belief, language and disability. The channel has lived up to the adage, “Unique Everyday ” Twitter: https://twitter.com/hafiztvofficial Instagram: https://www.instagram.com/hafiztvofficial Facebook: https://www.facebook.com/HAFIZTVV Why not Support Us ---- https://www.paypal.me/HAFIZTV
  • 31K subscribers,
  • 819 videos
Views/7days153
Like/Views7.1%
Last Updated12 days ago

Jaruman Kannywood

Welcome to (Jaruman Kannywood) Youtube Channel Wannan Tashar zata na kawo maku Sahihen Labaran kannywood celebrities 🥰 Maza da Matann su Na gaskiya 💪 Please 🙏 Kuyi Subscribe Domin Samun Bidiyon din mu Da zarar Mun Dora! #aishahumaira #fatiwasha #hausa #kannywood #kano #arewa24 @alinuhu @rarara Mun Gode 🙏
  • 2.5K subscribers,
  • 0 videos

Am'as Record

Am,as records, Zaku dinga samun sababbin kidan Hausa kamar irin na soyayya,aure,siyasa,bege, sannan kuma zakudinga samun wakokin mu na Hausa audio dakuma videos duk acikin wannan channel tamu mai albarka. kudanna mana subscribe da kararrawa muna godiya da fatan zakukasance tare damu akodayaushe. call or WhatsApp 08136011144 or 08107925137🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

ZALLAH GASKIYA TV

"Zallah gaskiya tv" Wannan kafa muna ka womuku su sharhin jaridun mako da koyar da sana'a kala-kala da sauransu daban daban
  • 1.7K subscribers,
  • 0 videos

Inganci Tv

Wannan tasha an kirkire ta ne don kawo labaran duniya da kuma labaran kannywood da kuma nishadan tar da Alumma
  • 5.4K subscribers,
  • 0 videos

INDIA HAUSA

INDIA HAUSA Wannan channel munbudeta domin sakamuku sabbin India Hausa da dai sauransu INDIA HAUSA tashirya domin kawomuku sabbabin finafinan India gaskiya tv2 takuce
  • 4K subscribers,
  • 0 videos

Arewa24 News

Domun samun sahihan labarai kasance da wannan tashar tamu Mai Albarka kana ka Danna mana subscribe Domun tahakane kawai zaka iya samun labaran gaskiya da dumi duminsu
  • 2.8K subscribers,
  • 0 videos

TASHAR GASKIYA 24

Tashar Gaskiya24 tasha ce da zata dinga kawo muku sahihun Labaran Hausa gami da Labaran duniya, Labaran siyasa, al'amuran yau da kullum, labaran kannywood da duk wani abun da ya shafi kasar Hausa. Kulla alaka da tashar mu domin samun labarai da Dumi Duminsa.
  • 2.5K subscribers,
  • 0 videos

V.I.P Group India Hausa

V.i.p group india hausa +2349069620117
  • 2.5K subscribers,
  • 0 videos

Kundin Hikayoyi

Thank you for visiting my channel #sufinovelstv #littafinyaki #gaskiya24_TV #gaskiya24 #24Channel #MazajeNe #AyatullahiTage #Bushkiddo #ArewaComedian #HausaTv #RuhinMasoyaTv #BasarakiyaTv #SarauniyaTv #3spTv #AbbacSale #TopArewaT #SoDanginMutuwa #Arewa #SalfiTv2020 #Awa24Tv #IzzarSoEpisode #SirrinkyauEpisode #BugunZuciyar #MasoyaEpisode #RayuwarAminaEpisode #YarMinisterEpisode #JummaiRezaEpiside #lgiyarSoEpisode #RuhinMasoyaEpisode #SoDanginMutuwaEpisode #Masoya #So #Soyayya #KaddarataEpisode #WakokinGarzaliMiko #NazifiAsnanic #NazifiAsnanicAIbum #HadizaGabon #FatiWasha #MaryamYahaya #MaryamBooth #MaryamBoss #Yankannywood #Kannywood #HausaFilm #MuneeratAbdussalam #YaddaMuneeratAbdussalam #TakeBatsa #BakoriTv #lzzarSoEpode #UmarMShareef #AbokiTv #TumulnterViewComedy #SalmanSasTv #YankanRake #MamakiTv #MamakinKannywood #KannywoodEmpire #RahamaSadau #RahamaSadaukannywood #AliNunu #SadiqSaniSadiq #HauSamedia #MushaDariya #MushaDariyaArewaComedia #MediaHausaTv #ArewablogTv #ArewaRadio #
  • 2K subscribers,
  • 0 videos

Gaskiya Zalla TV

Ku kasance da gaskiya Zalla tv don min samun kayatattun shirye shiryen mu Labaran kanewood hausa films series comedy littattafai norvels da dai sauransu farin cikin ku shine namu kada ku manta ku dannan subscribe da kararrawa Domin samun sababbin shirye shiryen mu a zararin mun daura mungode🙏 domin Karin bayani ku tuntube mu a wadan nan nombobin/📞08038439514 📲08166680236
  • 8.7K subscribers,
  • 0 videos

GASKIYA24 - Labarai

Wannan Channel ne da zai dinga kawo muku labarai da dumi-dumi daga sassan daban-daban na duniya.
  • 6.3K subscribers,
  • 0 videos

MUGUDU TARE MU TSIRA TARE

Maraba Da Zuwa Wannan Tashar Ta MUGUDU TARE MU TSIRA TARE Wannan Tashar Zata Dinga Kawo Muku Videos Da Suka Shafi Addinin Musulunci Misali Kamar Waazuzzuka Da Fadakarwa Da Ilimantarwa Duk Acikin Wanna Tashar Ku Dai Kawai Abunda Mukeso Daku Kudanna Muna Subscribe Kana Kuyi Like Da Share. Muna Tare Daku A Kowace Rana Insha Allah.
  • 4.3K subscribers,
  • 0 videos

NEWS HAUSA SRH

LAHAULAH WALA KUWATA ILLAH BILLAH Dogon beni 24 tashace ta Al'umma, zata ringa Kawo muku abubuwa game da kannywood da Kuma wasu shahararrun mutanan dake arewa da Kuma bayani akan abubuwan da suka shige muku duhu, harma da karatuttukan hausa novel masu ma'ana
  • 2.2K subscribers,
  • 0 videos

BANKING AND FINANCE 24

BANKING AND FINANCE UPDATE
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos