Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Mai Agogo Hausa Tv

Zainab Mai Agogo ƴar jarida ce, mai gabatar da shirye-shirye a gidajen TV da Radio. Sannan Uwa ce mai bayar da shawarwari kan Zamantakewar yau da gobe.
  • 25K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days1,483
Like/Views6.8%
Last Updated8 days ago

Whiteblood Multimedia

"Whiteblood Multimedia" Dandali ne da aka kafa domin sanya nishadi a zuciyoyin al'umma, bayar da labarai kan abubuwan da ke faruwa da dumi-dumi na gida Najeriya da ma kasashen ketare, hadi da koya dabarun zaman aure, karanta littatafan hausa na soyayya wadanda marubata daban daban ke wallafawa. Ku dai ku cigaba da kasancewa da Tashar ku mai farin jini ta whiteblood multimedia. Whiteblood Multimedia abar alfaharinku ce. Domin ƙarin bayani za ku iya ziyartar ofishin mu da ke lamba Z5 Lawan Dambazau Road Opposite First Grade Comprehensive School ko kuma a kira 09028244111.
  • 89K subscribers,
  • 1.8K videos
Views/7days2,253
Like/Views7.1%
Last Updated4 months ago

Hausa Audio Novels TV

Gaskiya Hausa Novels TV, tasha ce da zata dinga kawo muku karatun zafafan littafan hausa, masu ilimanatar da ku, faɗakar da ku gami da nishaɗantar da ku. Wannan tasha domin ku ce, domin nishaɗinku, Gaskiya Hausa Novels TV tasha ce domin alfaharinku, burinmu ne mu nishaɗantar da masoyanmu a ko da yaushe. kasance tare damu a wannan tasha ta hanyar danna subscribe tare da alamar ƙararrawar sanar domin sanar daku da zarar mun ɗora shir-shiryenmu, haka zalika ku danna like a duk wani vedio da kuka buɗe domin ƙara mana ƙarfin gwiwa.
  • 10K subscribers,
  • 0 videos