Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

MURYAR HAUSA TV

#MURYARHAUSATV is official YouTub Channel Hausa Movies Original MURYAR HAUSA TV:- Wannan Tasha Zata Ringa kawo muku Sababbi da Tsofaffin Fina-finan Hausa. Na Ilimantarwa, Fadakarwa, Nishadantarwa, dana ban Dariya. Domun samun damar kasancewa da mu sai ku danna SUBSCRIBE. Shine zai baku damar kasancewa da MURYAR HAUSA TV. Tashar da babu kamarta a Kannywood. MUNGODE MASOYAN MU Ga masu son a tallata musu Hajar su ( kayan sayarwar su) za ku iya tuntubarmu ta wannan Hanyar 08067061551 09133822266 Email hayatuddenyakubu@gmail.com https//www.muryarhausatv.com Instagram/alhayatinternational_ Facebook:- muryar Hausa tv
  • 352K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days2,899
Like/Views2.5%
Last Updated3 days ago

DADDY HIKIMA TV

Welcome Daddy Hikima Tv, Official YouTube Channel. Please Subscribe To Daddy Hikima Tv For Original Entertainment Video. Comments, Like, Share . . . Stay Tuned For Isteresting and Entertaining Video Feel Free To Subscribe To Daddy Hikima Tv (Copyright) By Daddy Hikima Tv .
  • 480K subscribers,
  • 121 videos
Views/7days369,267
Like/Views3.7%
Last Updated3 months ago

MURYAR AREWA HAUSA TV

MURYAR AREWA HAUSA TV. Shafi Ne Dake Kawo Muku Shirye Shirye Masu Fadakarwa Da Nishadantarwa Ilmantarwa Dakuma Shirye Shirye Da Suka Shafi Masanaantar Shiya Fina Finan Hausa Siyasa Labaran Duniya Da Dumi Dumin su Karatun Littattafan Hausa Dama Fina Finan Hausa. Muna Godiya Da kasancewa Tare Damu Muna Godiya Da Subscribe Dinku. Muna Maraba Da Shawara Korafi Ko Kuma Gyara. Zaku Iya Samun Mu A Shafin Mu Na Facebook. MURYAR AREWA HAUSA TV. is a site that brings you informative, entertaining, educational and programs related to the Hausa film industry. Thank you for joining us. Thank you for subscribing. We welcome any suggestions or corrections. You Can Find Us On Our Facebook Page MURYAR AREWA HAUSA TV.
  • 98K subscribers,
  • 559 videos
Views/7days8,113
Like/Views1.3%
Last Updated25 days ago

MURYAR JAMA'A TV.

MURYAR JAMA'A TV idan kuna Neman Karin bayani akan shirye shiryenmu kunememu ta watsap +2348037335810 email auwaldyakasai@gmail.com.
  • 39K subscribers,
  • 66 videos
Views/7days19,591
Like/Views4.1%
Last Updated7 days ago

VOA Hausa

🔹 Sashen Hausa Na Muryar Amurka 🔹 Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu. Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
  • 86K subscribers,
  • 3.8K videos
Views/7days315
Like/Views2.6%
Last Updated4 days ago

Amart Entertainment ltd

Welcome to Amart Entertainment Ltd Official YouTube channel. For original and latest videos SUBSCRIBE our channel. Stay tuned for interesting and entertaining videos. Feel free to SUBSCRIBE Amart Entertainment Ltd (C) 2023
  • 347K subscribers,
  • 1.6K videos
Views/7days3,447
Like/Views2.8%
Last Updated5 days ago

Dala FM Kano

Dala FM Muryar Zamani tashar da ta yi fice wajen shirye-shiryen mata da matasa.
  • 26K subscribers,
  • 3.9K videos
Views/7days1,757
Like/Views3.5%
Last Updated6 days ago

Freedom Radio Nigeria

Tashar dake kan gaba wajen shirye-shirye managarta da labarai masu inganci, Muryar Jama'a. #Kannywood #kannywoodnews #siyasa #siyasarkano #APC #PDP #izzarso #dadinkowa #arewa #arewa24 #arewatiktok #bbchausa #voahausa #labarai #labarina
  • 62K subscribers,
  • 6.2K videos
Views/7days2,318
Like/Views2.5%
Last Updated3 months ago

KE DUNIYA TV

Barkan ku da zuwa KE DUNIYA TV wanan Tasha tana yi muku Albishir da cewa, za mu fara kawo muku Sabon Shirin mu Mai dogon Zango (Series) Mai Suna KE DUNIYA. Domin samun damar kasancewa damu sai ku daure ku yi Mana Subscribe, sannan ku Danna 'Kararrawa. Mun gode masoyanmu. KE DUNIYA TV tana yi muku Fatan Alkhairi 🙌
  • 71K subscribers,
  • 105 videos
Views/7days3,350
Like/Views6.1%
Last Updated3 months ago

RABAUTA TV

___Assalamu alaikum___ . . Masoya Wannan channel tamu mai albarka zamu fara kawo muku sabon shiri mai suna DUNIYAR MASOYA Shirin DUNIYAR MASOYA zai rika zuwa muku duk sati a ranar JUMA'A Shirin DUNIYAR MASOYA shiri ne mai dauke da abubuwan da suka shafi masoyan dake fadin duniya . . Domin samun sababbin shirye shiryen mu ku danna subscribe sannan ku danna karar rawa domin sanar daku dazar mun dora sabon shiri mun Gode
  • 48K subscribers,
  • 60 videos
Views/7days53
Like/Views1.2%
Last Updated2 months ago

NABA TV

Domin samun kayatattun finafina wanda zamu dinga kawo muku duk sati dama yadda muke shirya finafinai da wakoki da duk wani wani abu dazai saku nishadi dan karin bayani kunememu ta wannan number 09027444476
  • 66K subscribers,
  • 616 videos
Like/Views1.7%
Last Updated10 months ago

Haske Tv

HASKE TV IS PROVIDING EDUCATIONAL AND ENTERTAINMENT PROGRAMMES. PLS SUBSCRIBE FOR MORE UPDATE AND HAPPY VIEWING ( C ) 2021
  • 53K subscribers,
  • 94 videos
Like/Views3.2%
Last Updated4 months ago

DR SHEHU SARKIN MAYU

Maita baiwa ce, wani ana haihuwarsa da ita, wani kuma yana nema har ya samu. Wadansu suna neman maita don su tsare jikinsu sannan wadansu na nema don su cutar da mutane. Ina ba da taimako har a warke daga ciwon maita wato idan an yi wa mutum asiri, har ya samu lafiya. Idan aka kama mutum ina ba da taimako, ina boye kurwa. Akwai abin da ake cirewa idan ba a boye kurwa ba, in an so a yi wa mutum asiri, ba za a gani ba.
  • 31K subscribers,
  • 791 videos
Views/7days1,696
Like/Views4.3%
Last Updated3 days ago

KANO HAUSA TV

#Kannywood #aduniya #aliyu #adamazangotv #alinuhutv #labarina #manyanmata #zafinnema #dangomna #audugadara #laure #izzarso #lokaci #wacece #kishiyata
  • 73K subscribers,
  • 186 videos
Views/7days18,604
Like/Views4.4%
Last Updated9 days ago

Hausa 247

Our goal is to bring peace and unity, entertain and suppress religious extremism(such as Boko Haram ) in northern Nigeria and other Hausa language speaking community across the globe. YouTube is the medium! Please contribute by subscribing our channel, liking our videos, sharing our video link. And if you have any idea about the solution of our current societal problems more especially on security matter please help us, by commenting on our video or through mail (iqraatvhausa@gmail.com). Hausa 247 Bibiyi channel din Hausa 247 don sanin abubuwan da ke faruwa a kowanne sashe na duniya - tare da cikakken bayani a kan abubuwan da ke wakana da dumi-duminsu a Najeriya, Ghana, da Jamhuriyar Niger, da Kamaru da kuma sauran sassa na kasashen yammacin Afrika, harma da sauran yankin da akan samun hausawa kamar Makkah, Libya da Sudan. Shirye-shiryen mu sun hada da: 1: labaran duniya 2: wasanni 3:lafiya jari 4:kasuwanci 5:Abin mamaki 6: Ilimantarwa 7. Magungunan musulunci da na gargajiya
  • 32K subscribers,
  • 265 videos
Like/Views1.5%
Last Updated2 months ago

Tauraruwa TV

Sha Kallo
  • 77K subscribers,
  • 103 videos
Like/Views3.4%
Last Updated5 months ago

MAI FATA HAUSA TV

An African Actor/profucer TV channel
  • 27K subscribers,
  • 144 videos
Like/Views1.7%
Last Updated2 years ago

Muryar Hausa24 TV

MURYAR HAUSA24 TV Shafin komai da ruwanka, munayin aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa. MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video). MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya. Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa da Faɗakarwa. Kada Ku Manta Wannan tashar talabijin ɗin (Gidan Talabijin ne wanda yake tafiyar da ayyukan sa a yanar gizo) bata da alaƙa da wani Ɗan Siyasa ko 'Yar Siyasa an buɗe tane domin ma'abota harshen Hausa ako ina su kasance a faɗin Duniya. Idan kana da wani Rubutaccen saƙo ko ƙorafi wanda kakeson sanar damu za Ka/Ki iya tuntuɓar mu a Muryarhausa24@gmail.com Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.
  • 70K subscribers,
  • 31 videos
Like/Views1.5%
Last Updated2 years ago

MURYAR HAUSA TV 2

MURYAR HAUSA TV 2 Da Sunan Allah Mai Rahama da Jinkai, Allah ka taimakemu da mu da masu kallonmu,🤲 a Tasharmu Mai suna MURYAR HAUSA TV 2 08067061551. hayatuyakubu2001@gmail.com
  • 1.8K subscribers,
  • 0 videos

NAGARTA RADIO TV

Maraba da zuwa Nagarta Radio muryar hada kan jama'a dake katabu marabar jos Kaduna Nigeria. Muna watsa shirye-shiryen mu akan kHz 747 zangon AM.
  • 1K subscribers,
  • 0 videos