Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Hausa Zip Tv

Hausa Zip Tv tana maraba da masoyanta. Domin samun ingantatcan labarai da bidiyo masu inganci ku Danna mana alamar Subscribe. Domin bamu shawara ko kuma copyright material zaku iya bibiyarmu ta wannan lamba domin daukar matakin daya dace mungode da ziyarta wannan Tasha tamu mai albarka.
  • 152K subscribers,
  • 1.3K videos
Views/7days1,271
Like/Views1.6%
Last Updated2 days ago

BBC News Hausa

BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka. BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku
  • 566K subscribers,
  • 3.9K videos
Views/7days22,391
Like/Views1.7%
Last Updated7 days ago

MiliTainment TV

Welcome to MILITAINMENT TV official YouTube channel. For Military Events, Breaking News, Latest Videos, Drama, Series, Comedy, Latest song, From Kannywood. We are in the heart of Kaduna Nigeria. Pls subscribe to our channel for more latest videos. Contact us on +2348106132751. Wannan tasha zata dinga kawo muku sababbin da kuma kayatattun Bidiyo na Rundunar Sojin Nigeria, fina finai da wakoki sababbi nada dana yanzu da kuma abubuwan da zasu dinga nishadantar daku a koda yaushe sabida haka zakaga wani waje an sama subscribe dajan rubutu shi zaka danna zaka dinga ganin sababbin kayan da muke sawa. Godiya ta musamman. Ku nememu a lambar waya +2348106132751.
  • 244K subscribers,
  • 1.9K videos
Views/7days4,516
Like/Views1.2%
Last Updated5 days ago

VOA Hausa

🔹 Sashen Hausa Na Muryar Amurka 🔹 Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu. Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
  • 86K subscribers,
  • 3.8K videos
Views/7days315
Like/Views2.6%
Last Updated5 days ago

Hausa Time News

Hausa Time News : Dandali ne na yada labaran bidiyo cikin harshen Hausa. HAUSA TIME NEWS is your top destination for Hausa language news and trending videos
  • 53K subscribers,
  • 264 videos
Views/7days618
Like/Views2%
Last Updateda month ago

HAUSA LABARI TV24

Labarai da kuma Abubuwan da za su kawo cigaban hausawa muna jiran shawarwarin ku harma in kuna da wani Abu da kuke son bayanawa ta hanyar Bidiyo zamu dora muku shi a wannan tashar ta mu kuma taku dan Haka muna jiran kuyi j'aime wato link +22793985568
  • 33K subscribers,
  • 1.7K videos
Views/7days1,964
Like/Views1.8%
Last Updated5 days ago

DCL Hausa

DCL Hausa kafar yada labarai ce ta intanet mai yada sahihan labarai cikin rubutu da hotuna da bidiyo gami da sauti. Muna da kwararrun matasan 'yan jarida da suka samu horo a Nijeriya da Jamus da sauran kasashen duniya. Ku nemi karin bayani a www.dclhausa.com
  • 65K subscribers,
  • 2.6K videos
Views/7days8,525
Like/Views2.4%
Last Updated4 months ago

Taskar Al'ummah

Assalamu alaikum, mun kirkiri wannan kafane domin kawo muku irin kallar wainar da ake toyawa akasashen duniya dama gida Nigeria cikin sauki. Tashace ko ince kafa ta labarai da zata sadaku da labarai da dumiduminsu abisa doran gaskiya da tabbatar da sahihancin labari kafin kawoshi gareku. Karku manta sunan tashar taku Taskar Al'ammah domin al'ummah.ku kasance damu akoda yaushe ta hanyar bibiyar shafinmu dan samun abinda zai kashe maku kwarkwatar idanunku. Karku manta sunana Kabeer Isah Manga mamallakin wannan kafa ahalin yanxu, da fatan zakuji dadin kasancewa damu mun gode. Click subscribe or like and share the channel, thanks once again.
  • 133K subscribers,
  • 3.5K videos
Views/7days122
Like/Views1%
Last Updateda month ago

AUTANSIDI ONLINE TV

Autan Sidi Online TV Mun bude wannan Channel domin samun bidiyo da wakokin yabon Annabi Muhammad (s.a.w) dama wasu shirye-shiryen na Ilmantarwa Fadakarwa da Nishadantarwa acikin yabon Fiyayyen Halitta (s.a.w) For booking only:090-64199989 Email: ibrahimisasalisu6@gmail.com Domin Karin Bayani: 070-.25585560
  • 25K subscribers,
  • 452 videos
Like/Views4.2%
Last Updateda year ago

Martaba FM

Domin Samun Bidiyo Na Shirye- Shirye Masu 'Kayatarwa.
  • 1.2K subscribers,
  • 0 videos

Sintu m k sng

Hamare channel me aap sabhi ka swagat hai dosto Hamari do beti hai es liye Ham bidiyo bnarahihu ki meri beti ko kuch sapot mile
  • 1.2K subscribers,
  • 0 videos

Deeni™

Sunana DEEN. Ni masani ne a Fasahar Sarrafa Na'ura mai ƙwaƙwalwa, kuma mai ƙirƙira da wallafa dabarun sarrafa na'ura cikin harshen Hausa. Haka kuma mai ba da horarwa kan hikimar sarrafa kayan aiki na cikin wayar hannu (smartphone) daga Arewacin Najeriya. Ina da horaswa mai zurfi cikin dabarun editin na bidiyo, zanen hoton bayanai, tallace-tallace a yanar gizo, da kuma mafi mahimmanci, ƙirƙira da samar da bayanai (content creation). Ina yin darussa akan ilimin da na zayyano a baya, kuma in wallafa su ga masu bibiyana a YouTube. Bayanan cikin bidiyoyin na da sauƙin bi, tare da bayyanannun umarni cikin tsari domin ku iya ganin ainihin bitoci da buƙatun da ake aiwatarwa don kammala kowane mataki. Idan kuna da sha'awar ƙarin sani game da aikina, ko kuna da buƙatar ɗauka na haya, to zaku iya tuntuɓa ta! KU latsa SUBSCRIBE kuma ku danna ƙararrawar SANARWA don kasancewa cikin jerin farko na wanda za a sanar, da na saki sabon bidiyo.
  • 2.1K subscribers,
  • 0 videos

RENAKAMA TV

Channel ce da zata dinga kawo muku Lyrics na wakokin na nan gida Nigeria wa yanda muke dasu Kada a manta da Danna alamar subscribe san a Danna alamar karau rawa ta yanda da mi daura sabon bidiyo za'a sanar da kai
  • 1.3K subscribers,
  • 0 videos

EL-NAJEEB PRODUCTION

EL-NAJEEB PRODUCTION CHANNEL CE WANDA AKA KIRKIRETA DOMIN HAUWASAWA DA KUMA MASUJIN YAREN HAUSA. WANDA ZATA RINKA KAWO MUKU LABARAI NA FADAKARWA, NISHADANTARWA, ILMANTARWA, GAMIDA WA'AZANTARWA KAMAR SU LITTAFAN YAKI,SOYAYYA,TARIHI,HIKAYOYI,BANDARIYA,IDAN KAINE YAZAKAYI,DANA BARKWANCI. HAKA KUMA TASHAR EL-NAJEEB PRODUCTION BATA TSAYA NAN BA ZATA RINKA KAWO MUKU FASSARAR MAFARKAI KALA-KALA IRI-IRI DABAN-DABAN WANDA AKA CIROSU DAGA CIKIN LITTATAFAN MALAMAI MAGABATA. DA SAURAN SHIRYE-SHIRYEN MU
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos

NETFLIX ALGAITA STUDIO

WAANA CHANNEL MAI SUNA NETFLIX ALGAITA STUDIO ZAN KAWO BIDIYO HAUSA SABON FINA FINAN HAUSAWA
  • 8.1K subscribers,
  • 0 videos

lavalesh Kumar Raju Bhai

🙏 welcome to my channel मेरे चैनल में आपका स्वागत है 🌹👍Aapka sapport hi hamara vishvans hai PLEASE SUBSCRIBE MY YouTube CHANNEL 👍💯 lavalesh kumar rajubhai ⏩Durai Mafi Attara Banda UttarPradesh । ,,🎁Mo 9120208473 👇👇👇 Start music Music Comedy Comedy video मैं इन सभी वीडियो से आपका एंटरटेनमेंट और आपके मनोरंजन के लिए नए प्रयास करता हूं सभी लोग मुझे सपोर्ट करें । धन्यवाद साथियों. Mo, 9120208473 <<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<<< llavleshkumarrajubhai@gmail.com
  • 2.1K subscribers,
  • 0 videos

Voice of Anani

Assalamu alaikum. Barka da zuwa tashar voice of Anani. Muna farin cikin ganin ku. mune lamba na daya a fagen kawo muku TATSUNIYOYIN HAUSA, domin ilimantar da kuma nishadantar yaran mu masu albarka. Dan Allah kada ku manta, ku danna subscribe domin samun sanarwa a duk lokacin d muka saka sabon bidiyo. Mungode Assalamu alaykum Viewers, Welcome to my YouTube Channel. Anani, is an expressive voice over talent. I specialize in, radio dramas, documentaries, story telling, translator (Hausa/English), Subtitle, Proofreading etc. Voice of Anani is filled with TATSUNIYA, LABARI, HAUSA BEDTIME STORIES & THINGS YOU WANT YOUR KIDS TO KNOW. We are your right channel for HAUSA STORIES, MOTIVATIONAL VIDEOS & EDUCATIONAL CONTENTS IN HAUSA LANGUAGE. #hausa #hausacartoon #labarinhausa #labarina #kannywood #Hausatv #gizo #koki #tatsuniya #aku #labarai #kannywood #wasanni #comedy #voiceover #bedtimestories #arewa #hausafilms #bbchausa #hausalanguagecinema
  • 2.9K subscribers,
  • 0 videos

Kids Tv Hausa - Waƙoƙi Ga Yara

Kids TV Hausa - Waƙoƙi Ga Yara shine shafin cikin wanda zaku sami wakokin da kuma fadakarwa ga yara a Hausa. Wannan shafin yana bayar da manyan wakokin da suka fi sani da zamanin rana, zamanin safe da kuma wasan kwaikwayo. Daga cikin abubuwan da zaku sami a cikin Kids TV Hausa - Waƙoƙi Ga Yara shine manyan wakokin na karshen zamanin yankin Amurka kamar Itsy Bitsy Spider, Old MacDonald Had a Farm, London Bridge Is Falling Down da dai sauransu. Wasu daga cikin wakokin suna da tarihin da suka fi sani a duniya, kamar yadda suka fi sani a wakokin da suka shafi a lokaci. #rerawaƙoƙinyara,#waƙoƙinjariri,#ilimi,#rayarwa,#makarantarsakandare,#yara,#KidsTv,
  • 8K subscribers,
  • 0 videos

Prem ras anuragi प्रेमरस अनुरागी

सभी सनातन प्रेमियों को जय श्री राधे जय श्री कृष्णा 🥀🙏पंडित राजेश दीक्षित 🙏 श्री राम कथा श्री भागवत कथा🥀bhakti short bidiyo,life jarny, deshatan lang video, musical short आप सब की सपोर्ट से chainal🥀अपने पथ पर अग्रसर है🥀sabascraib कर अनुग्रह करें।🥀जय श्री राधे 🙏
  • 4.4K subscribers,
  • 0 videos

Issa Elh Abdou TV

Bayani Barka dai a gare ku, barka da zuwa Issa Elh Abdou Chaîne! Mun kasance a gare ku kuma za mu watsa shirye-shiryen bidiyo kowace Litinin a 11: 00 na safe da Alhamis a 9: 15 na safe da kuma ainihin bayani akan wasu aikace-aikacen idan kun sami wani bidiyonmu na cin mutunci, rubuta mana nan da nan a cikin sharhin. Kuma idan kuna da wata shawara a gare mu don Allah kada ku yi jinkiri, Yi rijista zuwa tashar don kada ku rasa kowane bidiyonmu ... Na gode !! 💯
  • 1.5K subscribers,
  • 0 videos