Likes
43
per views
1%
Dislikes
2
per views
0%
Comments
2
per views
0%
AU MAFARA TV tasha ce da take kawo muku Shirye Shirye na Hausa daga Babbar Masana'antar Shirya Fina FinaN Hausa ta Kannywood. Shirye Shirye irin su: Wakoki Fina Finai Barkwanci Soyayya Fadakarwa Ilimantarwa da sauransu. A ko da yaushe burinmu mu kawo muku Shirin da zai faranta ranku, don jin dadinku shine name, karku manta a kullum ku danna Subscribe da fadin ra'ayinku ta comment, ta nan ne kadai zamu gane yadda zamu faranta muku. Mungode.
More