Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Tage Entertainment

Welcome Tage Entertainment, Official YouTube Channel. Please Subscribe To Tage Entertainment For Original Entertainment Video. Comments, Like, Share . . . Stay Tuned For Isteresting and Entertaining Video Feel Free To Subscribe To Tage Entertainment (Copyright) By Ayatullahi Tage #Google_President . . 08069597418 Ayatullahitage@gmail.com
  • 218K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days669
Like/Views2.6%
Last Updated2 months ago

Zainab Ambato

ZAINAB AMBATO The official YouTube Channel for Zainab Ambato the islamic artist also music producer songs writter zainab have Released alot of songs including ka Kula Dani ,zuciya, arziki, Zainab she is Islamic musician an with Hausa language and some other languages
  • 80K subscribers,
  • 78 videos
Views/7days8,617
Like/Views4.5%
Last Updated2 months ago

Farinwata TV

#Farinwata #idonmikiya #arewa #siyasa #cinaka #maza-a-dandali #ginshiki #madafun-iko #babar-magana #dambe #lafiya-jari #sana'a-sa'a #labarin-zuciya #keke-da-keke #kumallo
  • 34K subscribers,
  • 2.4K videos
Views/7days1,892
Like/Views2.9%
Last Updated5 days ago

Tsakar Gida

Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna. Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida Na gode.
  • 550K subscribers,
  • 4.4K videos
Views/7days30,485
Like/Views2.6%
Last Updated8 days ago

KARSASHI TV

Tasha mai himma muna qoqarin kawo muku shirye shirye wadan da sukai dai dai da ra ayinku, ku danna subscribed domin a sanar daku dazarar mun Dora sabon video nan take, muna godiya masoyah Allah' yabar zumunci
  • 89K subscribers,
  • 410 videos
Like/Views4.3%
Last Updated4 days ago

BLESSED NOLLY TV

home of nollywood entertainment
  • 33K subscribers,
  • 172 videos
Views/7days1,482
Like/Views0.5%
Last Updated6 days ago

NABA TV

Domin samun kayatattun finafina wanda zamu dinga kawo muku duk sati dama yadda muke shirya finafinai da wakoki da duk wani wani abu dazai saku nishadi dan karin bayani kunememu ta wannan number 09027444476
  • 66K subscribers,
  • 616 videos
Like/Views1.7%
Last Updated10 months ago

Abdul M Shareef Online

Advertise With Abdul M Shareef | Mai Talla shi ke da riba. Domin tallata kamfanoninku, shagunanku, sana'arku, ko kuma wani abu naku; Abdul M Shareef na maraba da ku. Ga masu son gayyatar Abdul M Shareef zuwa wajen bukukuwansu, ko kuma yin wasa a garuruwansu; yanzu kofa a bude take. Ku tuntubemu kai tsaye, domin kulla kyakkyawar alaka. Call us: 07038967423 WhatsApp: 07038967423
  • 44K subscribers,
  • 83 videos
Views/7days1,754
Like/Views4.5%
Last Updated2 months ago

OYOYONE TV

In The name Of allah The most greious The most messifull call my phone number 💯 07030713082
  • 24K subscribers,
  • 414 videos
Views/7days572
Last Updated7 days ago

NASARA HAUSA TV

Welcome! To_NASARA HAUSA Tv_ The best place to watch an Hausa movie,Drama ,Kannywood Actresses,Hausa Comedy, Gargajiya, Hausa Song, Hausa Program, etc. Please Subscribe To Our YouTube Channel To Get More Videos.
  • 85K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days1,716
Like/Views1%
Last Updated2 days ago

Al-Tahreef TV

Al-Tahreef TV (Home of Series) https://www.youtube.com/channel/UCAmL0S-PrAJ7VrAN9fGQlIA News, Reports and Enlightenment (Labarai, Rahotonni da Kuma Illimantarwa) +2348067115782, +2349099030710 Ku dannan Subscribe AL-TAHREEF TV sannan ku dannan alamar kararrawa domin samun damar kallon shirye - shiryen mu da zarar mun dora. Subscribe Al-Tahreef TV, Like, Comment and Share. Mun gode.
  • 57K subscribers,
  • 345 videos
Views/7days2,448
Like/Views1.4%
Last Updated3 days ago

Rayuwa 24

Welcome to official YouTube Channel of (RAYUWA 24) please kindly Watch, Like, Comment, Share and don't forget to SUBSCRIBE for more UPDATES on Hausa series, Hausa films, Hausa songs, Hausa Drama, The making, Kannywood Gist, Documentaries and much more. Manage and authorized By Hali Dubu Media co Limited
  • 44K subscribers,
  • 744 videos
Views/7days1,211
Like/Views2.6%
Last Updated17 days ago

Ahmad m Ahmad

Wannan channel dinnamu maisuna Ahmad m Ahmad zaicigaba da kawomuku zafafan wakoki masusanyaya zuciya kudai kawai kuyimana subscribe sannan kudanna Alamar kararrawa tayadda zaku sami wakokinmu dazarar mundora muna godiya da gudummawarku domin karin bayani zaku samemu a 09061766680
  • 1.3K subscribers,
  • 0 videos

Fitillar Zuciya Tv

For more information Call 08036656819 thanks 🙏🙋
  • 3.2K subscribers,
  • 0 videos

Yusif Dan Mama Tv

Insha Allah dan samun sabbin wakokina ku danna('''SUBSCRIB''')nagode 09065905429 Yusif Dan mama wanan tasha zata rinka kawo muku wakoki acikin harshan Hausa (1)wakokin soyayya masu tausasa zuciya (2) wakoki na rawa (3)wakoki masu sakon waazantarwa Kucigaba da bamu hadin kai kuyimana shia ku dannan mana subscribe da alamar karaurawa
  • 1.9K subscribers,
  • 0 videos

ASSIRAI DUBU TV

Dan Neman Karin Bayani Ga Lanbobin Malam Muhamadu maiduguri call & Whatsapp 080 37 59 1717)...... 081 00 97 7363 Barkan ku jama'a da zauwa wannan giddan Awannan gidda zamu rinqa kawo mukku Manya manya assirai masu fa idda da kuma Anfani ga al umma mungode da bibiyarmu Dakuke kuna bamu kwarin guiwa Mungode kuma karku manta da Subscibers mun gode🙏
  • 1.6K subscribers,
  • 0 videos

Big6ix Tv

Unsigned Artist, director, Actor, singer, song writer, comedian ,Online promoter, marketer, script writer, interviewer kano base. 4booking cal 08172521792 am Big6ix
  • 2.2K subscribers,
  • 0 videos

ABS Studio Gwoza

Barka da zuwa tasharmu ta YouTube, inda muke nutsewa cikin duniyar samar da kiɗa ta amfani da FL Studio Mobile! Ko kai mafari ne da ke neman koyon abubuwan yau da kullun ko ƙwararren furodusa da ke neman ci-gaba, kun zo wurin da ya dace. Tasharmu ta sadaukar da kanta don samar da ingantattun koyarwa da nasiha don taimaka muku ƙaddamar da ƙirƙira da samar da kiɗan ƙwararru a kan tafiya. Mun fahimci ƙalubale na musamman da damar da suka zo tare da amfani da FL Studio Mobile, kuma muna nan don jagorantar ku kowane mataki na hanya. Kasance tare da mu yayin da muke bincika fasalulluka masu ƙarfi na FL Studio Mobile, gami da keɓantawar sahihancin sa, kayan aikin kama-da-wane, tasiri, da kayan aikin samarwa daban-daban. Daga bugun bugun zuciya da ƙirƙirar waƙa zuwa haɗawa da ƙware, muna ɗaukar batutuwa da yawa don taimaka muku haɓaka ƙwarewar ku da samar da kiɗan da suka fice.
  • 1.9K subscribers,
  • 0 videos

khaleeltrust Tv

Kuyi Mana Subscribe Domin Samun Sabbin Karatuttukan Da Zamu Dora A Wannan Tasha Zuwa Nan Gaba https://youtube.com/channel/UCE-_8Bvd5w5SoR4tkqplF2A Khaleeltrust Tashace DA Take Saka Karatuttukan Malamansunna WANDA Ka Sani DA WANDA Baka Saniba
  • 14K subscribers,
  • 0 videos

FATIMA DANBORNO HAUSA CHANNEL

A wannan Channel din zaku samu dadadan littafai na zamani, masu dauke da soyayya mai ratsa zuciya. Insha Allahu ba zaku yi danasanin kasancewa da wannan tasha tamu ba.
  • 2.8K subscribers,
  • 0 videos