Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Ajin Lissafi

Sunana Lukman Hussaini Tambuwal, wanda akafi sani da Tambuwal sakamakon YouTube channel da nike dashi mai suna Tambuwal Maths Class. Na buda wannan Ajin domin koyar da Lissafi da Harshen Hausa bayan Korafe Korafe daga Jama'a daban daban.
  • 3.7K subscribers,
  • 0 videos

Malam Yahaya Makaho

Malam Yahaya Makaho, an haifeshi a Garin Iddasu dake karamar Hukumar Giwa ta jahar Kaduna, Malam Yahaya Makaho ya samu matsalan makanta sanadiyar ciwon bakon dauro da ƙyanda a lokacin yana yaro. Malam Yahaya Makaho a rayuwansa mutun ne mai son neman halaliyarsa duk da ko naƙasu da yake dashi na rashin ido. Kafin zuwansa sana'ar waƙa yayi sana'o'i da dama, kamar saran ice, sayar da kayan provition, saida kwoi, bara da dai sauransu. Yana cikin bara ne Allah ya ganar dashi illarsa sannan ya faɗo harkan waƙa ta faɗakarwa inda ya fara da kira ga ƴan uwansa masu naƙasu da su kauracewa bara don ba sana'a bace. Malam yahaya makaho yayi wakoki da dama wanda suka haɗa da "Illar Bara, Ido, Mutuwa, Amana, Haka Allah Yaso, Dr. Hakeem, da na siyasa da dama" haka kuma yana cikin wanda suka tallata Jam'iyar APC a 2015 har Allah yasa ta kai ga kafa gwamnati. Sannan yana cikin mawakan "Sakamakon Chanji" Malam Yahaya Makaho yana Mata ɗaya da yara 3. Wannan kaɗan daga cikin tarihin sa kenan.
  • 14K subscribers,
  • 0 videos