Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

BBC News Hausa

BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka. BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku
  • 565K subscribers,
  • 3.8K videos
Views/7days22,391
Like/Views1.8%
Last Updated22 days ago

VOA Hausa

🔹 Sashen Hausa Na Muryar Amurka 🔹 Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu. Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
  • 86K subscribers,
  • 3.8K videos
Views/7days315
Like/Views3.4%
Last Updated5 days ago

HAUSA TRENDING

Domin samun labaran manyan abin da ke daukar hankali a kasar Hausa. #DuniyarMusulunci #Malamai #Izala #Darika #Tijjaniyya #Kannywood #KannywoodNews #HausaTrending #kannywoodmovies #kannywoodfilm
  • 29K subscribers,
  • 2.3K videos
Like/Views1.1%
Last Updated12 days ago

Fix TV Hausa

Fix Nigeria reshene na Kamfanin Enactafix dake Najeriya a nahiyar Afirka ta yamma. Fix Nigeria kamfani ne dake sahun gaba wajen watsa shirye-shirye na tsawon awa 24 ba kakkautawa dauke da taken: Inganta nasara. An samar da Fix Nigeria Talabijin, Rediyo da Mujalla da nufin sauya mummunan yanayi zuwa kyakkyawan yanayin cimma nasarar kasuwanci ta hanyar kirkirar shirye-shiryen nishadi da labaru da fina-finai dake da nasaba da muradun dorewar cigaba, da kuma tsarin da yake daukar hankalin mahukunta, game da yadda za su gudanar da ayyukan gyara kasa, tsare tsaren gwamnati, da manufofin hukuma, domin inganta rayuwar al'umma, da gamsar da abokan hulda da ingantattun shirye-shiryenmu masu gamsarwa. Da kuma zakulo da fadada sabbin fasahohi. Burinmu shi ne inganta rayuwar masu kallonmu a Najeriya, Ghana, sauran kasashen Afirka dama duniya baki daya.
  • 24K subscribers,
  • 63 videos
Like/Views1.8%
Last Updated4 months ago

Whiteblood Multimedia

"Whiteblood Multimedia" Dandali ne da aka kafa domin sanya nishadi a zuciyoyin al'umma, bayar da labarai kan abubuwan da ke faruwa da dumi-dumi na gida Najeriya da ma kasashen ketare, hadi da koya dabarun zaman aure, karanta littatafan hausa na soyayya wadanda marubata daban daban ke wallafawa. Ku dai ku cigaba da kasancewa da Tashar ku mai farin jini ta whiteblood multimedia. Whiteblood Multimedia abar alfaharinku ce. Domin ƙarin bayani za ku iya ziyartar ofishin mu da ke lamba Z5 Lawan Dambazau Road Opposite First Grade Comprehensive School ko kuma a kira 09028244111.
  • 89K subscribers,
  • 1.8K videos
Views/7days2,539
Like/Views7.3%
Last Updated4 months ago

Hausa 247

Our goal is to bring peace and unity, entertain and suppress religious extremism(such as Boko Haram ) in northern Nigeria and other Hausa language speaking community across the globe. YouTube is the medium! Please contribute by subscribing our channel, liking our videos, sharing our video link. And if you have any idea about the solution of our current societal problems more especially on security matter please help us, by commenting on our video or through mail (iqraatvhausa@gmail.com). Hausa 247 Bibiyi channel din Hausa 247 don sanin abubuwan da ke faruwa a kowanne sashe na duniya - tare da cikakken bayani a kan abubuwan da ke wakana da dumi-duminsu a Najeriya, Ghana, da Jamhuriyar Niger, da Kamaru da kuma sauran sassa na kasashen yammacin Afrika, harma da sauran yankin da akan samun hausawa kamar Makkah, Libya da Sudan. Shirye-shiryen mu sun hada da: 1: labaran duniya 2: wasanni 3:lafiya jari 4:kasuwanci 5:Abin mamaki 6: Ilimantarwa 7. Magungunan musulunci da na gargajiya
  • 32K subscribers,
  • 265 videos
Like/Views1.5%
Last Updated2 months ago

Deeni™

Sunana DEEN. Ni masani ne a Fasahar Sarrafa Na'ura mai ƙwaƙwalwa, kuma mai ƙirƙira da wallafa dabarun sarrafa na'ura cikin harshen Hausa. Haka kuma mai ba da horarwa kan hikimar sarrafa kayan aiki na cikin wayar hannu (smartphone) daga Arewacin Najeriya. Ina da horaswa mai zurfi cikin dabarun editin na bidiyo, zanen hoton bayanai, tallace-tallace a yanar gizo, da kuma mafi mahimmanci, ƙirƙira da samar da bayanai (content creation). Ina yin darussa akan ilimin da na zayyano a baya, kuma in wallafa su ga masu bibiyana a YouTube. Bayanan cikin bidiyoyin na da sauƙin bi, tare da bayyanannun umarni cikin tsari domin ku iya ganin ainihin bitoci da buƙatun da ake aiwatarwa don kammala kowane mataki. Idan kuna da sha'awar ƙarin sani game da aikina, ko kuna da buƙatar ɗauka na haya, to zaku iya tuntuɓa ta! KU latsa SUBSCRIBE kuma ku danna ƙararrawar SANARWA don kasancewa cikin jerin farko na wanda za a sanar, da na saki sabon bidiyo.
  • 2.1K subscribers,
  • 0 videos

DTV Arewa

  • 1.3K subscribers,
  • 0 videos

Kontagora Movies KNT.

Bun buɗe wannan Channel ɗin ne domin mu bayyana wa Duniya irin Baiwa da kuma Basiran da Allah (SWT) ya yi muna. Channel ne wanda ya haɗa Jarumai iri daban daban na #Fina-Finai da #Waƙoki na #Kontagora, #Jahar #Neja dama #Najeriya baki ɗaya. Ta wannan Channel ɗin namu zaku samu #Labarai, #Waƙoki, #Tallace-tallace, sabbin Fina-Fanan mu da kuma tshoffi cikin sauƙi a ko wani lokaci. #Faɗakarwa, #Karantarwa, #Tunatarwa, #Nishaɗantarwa, #Waƙokin Hausa, #Tsofin Fina-Fanai, #Sabbin Fina-Fanai, #Barkonci da Sauransu.
  • 1.1K subscribers,
  • 0 videos

MHausa

1.999,999 Lyrics#Music#Video M Hausa Recommended for you. Pls Subscribe For more Lyrics#Musics#Videos... Nine Naku M Hausa channel see you Contact:08109711488
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

AD.MULTIMEDIA TV

HAUSA MOVIES wannan tasha mun bude ta domin samar da ingantattun labarai da kuma samun hira tare da kananan mawakanmu domin samun chigaban arewachin najeriya.domin samummu dan muyi hira da kai kai mana text message a wannan layin (08129353834)in kayi haka zamu kiraka in sha allahu ko ta lambar whatsapp dimmu kamar haka(07040645664)ka tabbatar kai mana magana da inkiyar mu ta AD.multimedia da haka zamu gane ka allah yasa mu dace (ameen)
  • 2.8K subscribers,
  • 0 videos

Matatar Gaskiya

Entertaiment and news Wannan tashar zata Rinƙa zakulomuku ingantattun labarai da nishaɗantarwa da bin diddigin waɗanda Aka zalunta Domin fallasa Asirin Azzalumai na kowanne lungu da sako a gida Najeriya da ma ƙetaren Najeriya
  • 6.8K subscribers,
  • 0 videos

Saron

  • 3K subscribers,
  • 0 videos

Rundunar Mazaje TV

Wannan Channal Ankirkireta Ne Domin Bunkasa Al'adun Gargajiya Da Rayawa, Gami Da Nuna Wasannin Gargajiya Kamar haka:- 1,Wasan Dambe 2, Wasan Kokawa 3,Wasan Wanzamai 4, Wasan Maharba 5,Wasan Yan Tauri 6,Wasan Makera 7,Wasan Shadi, 8,Wasan Masunta 9,Wasan Bori 10,Wasan Koroso 11,Wasan Maciji 12,Wasan Kunama, 13,Wasan Hawan Kaho, DA Sauran Wasanni Na Gargajiya.gami da gabatar Da Masana Sirrikan Magungunan Gargajiya ingantattu Dankarin Bayani WHATSAPP NO 08082466619
  • 2.4K subscribers,
  • 0 videos

Kurra TV

Sharhi kan Kwallon-Kafa cikin harshen hausa Su Waye Mu Shafin Kura TV mallakar Kurra Global Media ne. An samar da shafin ne saboda watsa labarun Kwallon-kafa da dumi-dumin su wa masoya harkar taka Leda. Muna da kwararrun ma`aikata wanda suka san harkar wasanni kana suna bin al`amuran wasanni a gida Najeriya da ma duniya don wallafa labarum wasannin da dumi-dumin su. Burin Mu Burin mu shine: “Mu watsa labarun wasanni da dumi-dumin su, musamman na Kwallon-Kafa, don nishadin masoya harkar.” Hangen Mu Hangen Mu shine: “Watsa labarun wasanni, musamman na Kwallon-Kafa, ta hanya mafi inganci da dacewa tare da burin samar da hadin kai tsakanin al`umomin mu.” Dabi`un Mu Mutunci Karfin-zuciya Gaskiya Domin Karin Bayani Ku Tun tube Mu A Wannan Email Din mbrbello4@gmail.com
  • 9.3K subscribers,
  • 0 videos

Kadirawa TV

Kadirawa TV Tasha ce da zata dinga kawo maku al'amuran da suka shafi Ɗariqar Qadiriyyah, da sauran al'amuran Addinin Musulunci gaba ɗaya, da abinda da ya shafi ƙasar mu Najeriya da sauran sassan Duniya.
  • 1.7K subscribers,
  • 0 videos

Sheikh Jafar Mahmud Adam.

Mungode da bibiyar mu
  • 3.1K subscribers,
  • 0 videos

Arewa business

Barka da zuwa tashar Arewa business Sunana {ABUBAKAR} wannan tashar ta wanzu ne don haɓaka kasuwanci da saka hannun jari da yadda ake samun kuɗi akan Intanet! Da yadda zaku ƙaddamar da kasuwancin ku wato 《BUSINESS》 ta intanet daga Afirka kawai da wayarku! Amma kuma ina gabatar muku da damammaki daban- daban da intanet da shafukan sada zumunta ke ba mu. Don haka idan kuna son gano yadda ake samun kuɗi da gaske ba tare da ƙwarewa ba, kun zo wurin da ya dace Idan baku son rasa komai kuyi 👉Subscribe ku danna 🔔domin sanar daku da sabon vidéo Idan kuna da wasu tambayoyi ku rubuto mani akan hanyoyin sadarwa na.
  • 5.5K subscribers,
  • 0 videos

IBRAHIM USMAN

Tashar dake kawo muku shirye-shirye na ilimantarwa nishadantarwa da fadakarwa. Akwai kuma shirye-shirye wa'yanda suka shafi SIYASA da harkar JAGORANCI sa'annan, a wannan kafa zaku rika ganin wasu FITATTUN FUSKOKI wad'anda suka shahara a bangarori daban-daban kamar bangaran WAKOKI da FINA-FINAN ZAMANI na hausa. Akwai kuma wasu shirye-shirye na musamman wad'anda suka shafi AL-ADUN MUTANEN AREWA da na sauran KABILUN da suke zaune a Nigeria. Har'ilayau, Tashar Zumar Arewa zata rika tsallakawa kasashen ketare a wasu lokuta domin kawo muku wasu shirye-shirye wad'anda suka dace da bukatunku da nishadinku. Wasu Kadan Daga Cikin Shirye-shiryen Tashar Zumar Arewa TV: (1)MULEKA LAKESHA (2)DAGA TITI (3)NAJERIYA KASATA (4)TAKAITATTUN LABARAI (5)WASANNIN GARGAJIYA (6)HIRA DA FITATTU DA (7)SANA'A SA'A (8)ADABIN HAUSA (9)KOKUNSAN? DA SAURANSU...
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos

Gaskiya Media TV

Gaskiya media tv takuce ako da yaushe
  • 1.2K subscribers,
  • 0 videos