Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Arewarmu Tv

Arewarmu TV is an online media broadcast component of Arewarmu Media Concepts Limited, founded in 2016. We aim to inspire and enlighten people with educational and entertaining content on day-to-day activities. We also focus on providing news-related content on real-life events, relevant educational content on religious and cultural beliefs, personal life experiences, and life-changing habits for personal development. For any complaint, request, or suggestions, use the contact information below to contact us: Email: arewarmuconcepts@gmail.com WhatsApp/Call: +2348087513161
  • 427K subscribers,
  • 6.7K videos
Views/7days1,683
Like/Views3.1%
Last Updated14 days ago

Hikima tv

Hikima tv: Channel ce da ta ke koyarwa akan abubuwan da suka shafi kimiyya da fasaha kamar irin su: Gyaran matsalan waya, sanin waya, sanin computer, dabaru akan yanar gizo, tarihin wadanda sukayi fice a kimiyya da fasaha, koyar da editing na Video, dana hotuna, sanin sirrikan waya da computer, wayar dakai akan 'yan damfara na yanar gizo, koyar da dabarun samun data ko kudi cikin sauki, da sauransu. Dan Haka muna rokon da ka danna mana subscribe sannan ka danna kararrawar sanarwa domin samun kowane darasinmu da zarar mun dora 🙏🙏🙏 Mungode!
  • 30K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days716
Like/Views6%
Last Updated6 days ago

ABS Studio Gwoza

Barka da zuwa tasharmu ta YouTube, inda muke nutsewa cikin duniyar samar da kiɗa ta amfani da FL Studio Mobile! Ko kai mafari ne da ke neman koyon abubuwan yau da kullun ko ƙwararren furodusa da ke neman ci-gaba, kun zo wurin da ya dace. Tasharmu ta sadaukar da kanta don samar da ingantattun koyarwa da nasiha don taimaka muku ƙaddamar da ƙirƙira da samar da kiɗan ƙwararru a kan tafiya. Mun fahimci ƙalubale na musamman da damar da suka zo tare da amfani da FL Studio Mobile, kuma muna nan don jagorantar ku kowane mataki na hanya. Kasance tare da mu yayin da muke bincika fasalulluka masu ƙarfi na FL Studio Mobile, gami da keɓantawar sahihancin sa, kayan aikin kama-da-wane, tasiri, da kayan aikin samarwa daban-daban. Daga bugun bugun zuciya da ƙirƙirar waƙa zuwa haɗawa da ƙware, muna ɗaukar batutuwa da yawa don taimaka muku haɓaka ƙwarewar ku da samar da kiɗan da suka fice.
  • 1.9K subscribers,
  • 0 videos

Shianci ZALLA

An Samar Da Wannan Channel Ne Domin Ilmantarwa Bisa Koyarwa Manzon Allah (Saw) Da Ahlul-baiti (As) Da Alƙur'ani Kyauta Ba Tare Da Ko Sisi Ba. Muna Roƙon Allah Yasa A Amfana Da Wannan Channel Na Shi'anci ZALLA. Abubuwa Zamu Kowa Cikin Wannan Channel Ɗin Shi Kamar Haka -Akidojin Shi'a -Tauhid -Hadisi -Tafsir Alƙur'ani -Tarbiyya -Siyasa -Fiqhu -Rayuwar Ma'aurata -Auren Mutu'a -Bayani Kan Takiyya -Fatawoyin Malaman Shi'a -Nasihohi -Mukabala -Raddodi -Tarihin Ahlul-baiti (As) -Munasabobi -Addu'o'i Ahlul-baiti (As) -Labarun Duniya -Likitanci -Tattalin Arziki -Rayuwa Bayan Mutuwa -Shubhohin WAHABIYAWA SALAFAWA IZALAWA -Darajojin Iyalan Gidan Manzon Allah (Saw). -Khalifofin Manzon Allah (Saw) Goma Sha Biyu Ne 12. -Kasidu Masu Ratsa Zukatan Masoya Gidan Annabi (Saw) Ahlul-baiti Ku Danna Muna Subscribe Pls
  • 1.2K subscribers,
  • 0 videos

ASHWAR 360 TV

"Leading Towards Development" Wannan tasha ce ƙarƙashin gudanarwar kamfanin Ashwar Media. Muna samar da sauƙaƙan hanyoyi na samun ilimi. Musamman Larabci, Turanci, Koyon Karatu, Dabarun Koyarwa Domin Malamai, da sauransu. Da zarar kun shigo wannan tasha, ku garzaya ku danna "Playlist" a sama. Za ku ga maƙunshiyar darussan dalla-dalla. Sai ku zaɓi wanda kuke son shiga. Walau na Larabci, Turanci, Alƙur'ani, da sauransu. Da kun shiga wanda kuka zaɓa, za ku ga jerin shirye-shirye da muka yi a kan wannan maudu'i tun farko. Sai ku fara kalla domin ilimantuwa. Kar ku manta da yi mana "subscribe" da "like" da "comment" da kuma "share" ga 'yan'uwa da abokanku don su ma su amfana. Mun gode da goyon bayanku. Abdullahi Ashwar (Shugaban Gudanarwa)
  • 2.3K subscribers,
  • 0 videos

Topster Arewa TV

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu , barikanki/ka da zuwa wannan channel na Topster Arewa Tv wannan channel anyishine Don koyarwa da ko labarai hardama finafinen barkonci da na siyasa da sauransu Inna ma kowa fatan alkairi 🙏don Allah ku temaka kumin subscribe🙏 please subscribe to my channel 🙏🤲 by ad'd'a,u Muhammad
  • 3.5K subscribers,
  • 0 videos

MGR CD TV

YOUR WELCOME TO OUR YOUTUBE CHANNEL MGR CD TV 📸 AFRICA 🌍 WOULD 🌍 CHANNEL NEWS WOULD POLICIES MUSIC 🌍 Muna maraba 👐🤝 da zuwa Tashar mu ta MGR CD TV📸 Tashar MGR CD TV📸tashace Wacce take kawomuku Sababbin labarai na SIYASA DA WAKOKIN SIYASA DA LABARIN SIYASA DA MA NA DUNIYA da Kuma wakoki na Hausa Music da Kuma koyarwa, Kumana Subscribe Domin Samun Abubuwan wannan Channel din Kubiyomu a Facebook YOBE MEDIA Zaku iya Kiranmu ko Whatsapp da Manager namu a Wannan Number 09036201392
  • 1.2K subscribers,
  • 0 videos

Hausa fashion tv

Hausa fashion tv Tasha ce ta hausa wanda aka samar da ita domin domin koyar da dinki na maza da na mata cikin harshen hausa kuma zamu ringa saka muku sababbin koyarwa guda biyu ko uku a ko wani mako in Allah ya yarda zamu ringa koyarda dinkuna irinsu Ankara wato dinkunan atamfa kenan da su kaftanai, abaya, shirts, jeans da dai sauransu sai kubamu hadinkai ta hanyar yin subscribing in Allah ya yarda koba kasan komai ba a dinki idan kan bin tashar mu cikin kankanin lokaci zaka ko zaki iya dinka kaya kala kala nagode.
  • 9.9K subscribers,
  • 0 videos

SHAGALI TV

Wannan itace Lambar Waya ta 👇👇👇👇 WhatsApp:/Call 08060801580 A wannan Shafin www.shagali.ng Zaka Samu Ilmantarwa, Koyarwa Da Shawara Akan Yadda Zaka Dogara Da Kanka ta Hanyar Mallakar website/Blog Naka. Kuma Zata Zama Hanyar Samun Kudi gareka inSha Allah Babu Shakka akan Wannan, Idan Kana Da Ra'ayin koyo ka Tuntube mu. Muna Godiya. Kullum ziyar ci www.shagali.ng Call/Whatsapp: +2348060801580
  • 3K subscribers,
  • 0 videos

Tv Lamba daya

As salam aleykoum rahmatoullah🤝 muna_godiya🙏ga_(Allah)madokakin.sarki.mai.rahama.da.jin.kai....)zamu.gabatar.da.sunan.wan.nan.shafi.mai.sunan.👉Tv_Lamba_daya_abo.na.far.ko.dazakuyi.chine👉kuyi.subcribe_na.channel.din.mu.dou.min.sanar.daku.abinda.mun.ka.chirya.akowace.rana.nagaba.muna.koyarwa.harakar.yanar.gizo gizo. anan.. sunana. oban daba. zakunememu. Ah. Facebook. mai sunan. oban daba nadaya. munagodiya mai. dambaya yana iya biyomu.
  • 2.1K subscribers,
  • 0 videos

Zamfara Online Tech

JUSTICE HAUSA TV: channel ce da take koyarwa akan abubuwan da suka shafi kimiyya da fasaha Kamar irinsu: Gyaran matsalar waya, sanin waya, sanin computer, dabaru akan yanar gizo, kayar da editing na video, Dana hotuna, sanin sirrikkan waya da computer, crypto currency, platforms, government portals non government portals, on-line business,wayar dakai akan yan,damfara masu yin zamba a yanar gizo, koyar da dabarun samun data ko kudi Cikin sauki, dasauransu. Dan haka muna rokon daka danna mana subscribe sannan kadanna kararrawar sanarwa Sai ka zabi all domin samun darasimmu da sababbin shirye-shirymmu dazarar mun Dora sabon video MUNGODE 🙏🙏🙏
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos

Yuseef kn tv

Yuseef kn tv channel ce dazata ringa kawomuku abubuwan da zasu amfanemu Zamuringa kawomuku su insha Allah 1 comady 2 koyarwa game da wayar hannu 3 ,short story Kukasanche tare da mu nabarku lpy
  • 3.3K subscribers,
  • 0 videos

AREWA LEGIT UPDATES

*Domin harkokin kimiyya da fasahohin zamani. *Domin samun labarai gameda in technology yake dosa a wannan zamanin *Domin koyarwa dakuma fahimtarda Yan uwa matasa.
  • 3.9K subscribers,
  • 0 videos

UMAR UUBJ

UMAR UUBJ. Channel ce da za tana kawo muku dukkan abubuwa da suka shafi technology na zamani, da kuma hanyoyin da zaku bi ku samu kudi a internet, kuma bidiyoyin mu duka zasu kasance ne da yaren hausa in sha Allah. Domin karin bayani ziyarci Website din mu 👉 https://umaruubj.com
  • 16K subscribers,
  • 0 videos

Koyarwa 24

Wannan channel me sunan Koyarwa 24 channel ce da za tana koyar da yan uwa musulmai maza da mata, akan abubuwan da suka shafi Rayuwar Aure, tunatarwa, wa'azantarwa, fadakarwa, ilimantarwa, da kuma nishadantarwa a kowane lokaci, ku danna subscribe da kararrawa
  • 5.5K subscribers,
  • 0 videos

Qwara Tech & Crypto

Wannan tashar zata ringa koyar da ki saitin wayar android da kasuwancin cryptocurrency. Socialearning username: Deexpert
  • 7.9K subscribers,
  • 0 videos

Arewa Talented Tv

Barkan ku da zuwa Wannan channel mai Albarka mai suna Arewa Talented TV, wannan channel din za ta na kawo muku shirye shirye kamar darasin da ya shafi Harka Technology da Na'ura mai kwakwalwa a cikin harshen hausa da shirye shirye masu nishadantarwa, Sharhi akan wakoki da dai sauran abubuwan sa ka nishadi. Ku kasance tare da mu, kuma kar ku manta kuyi mana Subscribe domin kara mana karfin gwiwa Mungode. Welcome to Arewa Talented Tv, this channel was purposely created to provide you withTutorials both for Mobile and Pc, Comedies, Jokes,, Gist, Music Review and many more, stay tuned with us and don't forget to subscribe to us. NOTE Arewa Talented Tv can mistakenly upload your content without your permission, so if that happpen you can contact us for removal and Arewa Talented Tv will gladly remove your content, just contact us at Arewatalentedtv@gmail.com. Thank you
  • 3.6K subscribers,
  • 0 videos

A. BEE TV

wannan channel din zata rika kawo muku kowane irin nau,i Na video kama daga firms da Kuma technology
  • 2.3K subscribers,
  • 0 videos

SANARWA TV

WANNAN CHENNEL ZATA KE KAWO MUKU ABUBUWA KAMAR HAKA ILIMANTARWA NISHADANTARWA KAYATARWA FINA FINAN HAUSA KOYARWA DASAURANSU
  • 9.7K subscribers,
  • 0 videos