Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Tsakar Gida

Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna. Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida Na gode.
  • 552K subscribers,
  • 4.4K videos
Views/7days30,485
Like/Views2.9%
Last Updated14 days ago

Idon Gari Tv

Idon Gari TV, Tasha ce da za ta dinga kawo muku shiri na musamman cikin harshen hausa. kamar fadakarwa, labaran kannywood da sauransu. Manufar wannan tashar shine ta taimaka wajen yada ilimi wa hausawa da 'yan arewa a duk sassan duniya da yaren hausa. Sai ku ci gaba da kasancewa damu kuga irin tamu bajintan. Kuma, kada ku manta ku danna subscribe ku kuma danna karrarawar sanarwa domin ku dinga samun shirye-shiryen mu akan kari. Mun gode! For business enquiries or Advert, kindly send an email to idongariblog@gmail.com OR Send an SMS to +2349067244635 (whats app only)
  • 148K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days537
Like/Views1%
Last Updated20 days ago

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa is an International Islamic scholar who specializes in Islamic da'wah, marriage counseling, Islamic tutoring, online da'wah, he also is an imam in Kano Nigeria, and conduct Ramadan Tafseer annually.
  • 120K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days8,154
Like/Views4.1%
Last Updated2 months ago

Wisal HausaTV

Wisal Hausa TV, talabijin ne na Satlite dake watsa shirye shirye cikin harshen Hausa, don Ilmantarwar, da wayar da kan Al'umma, bisa koyarwar Addinin Musulunci.
  • 29K subscribers,
  • 32 videos
Like/Views2%
Last Updated2 months ago

Rayuwar Jima'i

Assalamu Alaikum! Barka Da Zuwa Rayuwar Jima'i Tv. Rayuwar Jima'i channel ce ta Hausa da aka bude Musamman dan Ilimantarwa, Tunatarwa, Da Wayar da kan yan uwan mu hausawa akan dukkanin wasu Abubuwa da suka shafi JIMA'I ( Saduwa/cin gindi). Domin "Samun karuwar Lafiya, Ilimi da Jindadin Jima'in naku" ..Shine ma burin mu.... Muna Ganin Yanzu ku kuma lokaci ne da ya kamata 'Ku Dauki Jindadi, Ilimi da Lafiyar Jimai'n naku Zuwa NEXT LEVEL, Ta Hanyar kallon bidiyoyin Masu Fa'ida da Ma'ana! Sabida Haka kuyi Mana Subscribe tare da taba Alamar Kararrawar Sanarwa, Don Kasancewa da sabbin bidiyoyin mu. Mun gode! Bissalam! Rayuwarjimai@gmail.com
  • 57K subscribers,
  • 46 videos
Like/Views3.4%
Last Updateda year ago

UZAIRU ABZ

💪 "Mu haskaka duniya tare: 📝Labarai da 🧠Fadakarwa"
  • 42K subscribers,
  • 189 videos
Views/7days7,188
Like/Views6.1%
Last Updated3 days ago

ammani iroko tv

Barkada zuwa wannan YouTube channel in Mai suna AMMANI IROKO TV Ammani iroko tv tashace wadda zata rinka kawomaku wani sabon film Mai dogon zango (siries film) Mai suna KADDARAR KAUNA *Film din kaddarar kauna film ne na soyayya tareda chakwakiyar soyayya kala kala Wanda zaku Kara samun ilimi Akan soyayya dakuma kalaman soyayya masu sanyaya zukatan masoya* Sannan zamu rinka kawomaku fina finai na BARKWANCI da kananan bidiyoyi na bandariya (COMEDY'S) da sauransu Amman kada ku manta ku dannamana subscribe Kuma kudanna alamar karaurawar sanarwa domin samun dukkanin ayyukanmu da zaran mundora Zaku iya samunmu ta Instagram account inmu Mai suna @#ammani iroko tv Kokuma ta numbar wayarmu kamar HAka 09038024427
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

Fagen Ilimi hausa TV

Wannan channel da zai kawo karatuttukan malaman musulunci da koyar da Ilimin Adinni da na zamani da kiwon lafiya du a hausa Inshallah
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos

DUNIYAR ILIMI TV

DUNIYAR ILIMIN CANAL CE MAI KAWOMUKU KARATUTTUKAN MALAN MUSULUNCI, DA KUMA DUK ABINDA YACHAFI RAYUWARKU TA YAW DA KULLUN KAMAR LABARAN SIYASAR KASARMU NIGER DA NAGERIA DAMA DUNIYA GABADAYA KU DANNA MUNA SUBSCRIBE DA KUMA DANNA KARARRAWA TA YADDA DA ZARAN MUNDORA KOMA MINENE ZAKUGANCHI KAY TSAYE, DOMIN NEMAN KARIN BAYANI KO BADA CHAWARA KUNA IYA KIRAN WANNAN LAMBAN ÷227 99087219
  • 6.7K subscribers,
  • 0 videos

Arewaone Tv

Muna godiya da kasancewa da wannan tashar tamu mai suna ArewaOne Tv Kuci gaba da kasancewa damu domin samun ilimi akan abinda yashafi kasuwancin yanar gizo, nishadantarwa da sauransu.
  • 2.3K subscribers,
  • 0 videos

MATAYASSAR TV

Matayassar Tv Channal ce dake koyarda kã idodin Larabci da harshen Hausa, Wato "قواعدالنحوية"Muna marhabin da ziyararku akowane lokaci,
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos

UMAR ANNABIN DAI

UMAR ANNABIN DAI This is my official YouTube channel Sunana Umar isah muhammad haifaffan garin kano unguwar gorandutse nayi karatuna a garin guru yobe state wanda haryanzu ana kan neman ilimi da kasuwanci Na zabi yaban shugaban halitta annabi muhammadu sallallahu alaihi wasallam saboda acikin kaunarsa na tashi narubuta kasidu sunkai 113 wanda nabuga dakaina 76 nafara rubuta kasida 2011
  • 1.1K subscribers,
  • 0 videos

WARURISM: A Northern Creed

WARURISM juyin juya hali ne na ruhi da tunani waɗanda aka tsara domin yaye ƙwaƙwanya da karkiyar da aka sakawa al'umma a cikin addini, siyasa, al'adu, da zamantakewa. Rukuni ne na ra'ayoyi, tunani, ƙa'idoji, da aƙidu domin ƴantar da al'umma daga ƙangin tunani, zalunci da bautar siyasa. Waɗannan aƙidu sun samo asali ne daga Ibrahim Abdullahi Warure, wato daga zurfin tunani na ilimi da hangen nesa waɗanda zasu yi jangora zuwa ga cikakken ƴanci da ɗaukakar ƙasa. WARURISM is a spiritual transformation and psychological revolutionary creed designed to uplift the yoke of religious, political, cultural, and socioeconomic domination and exploitation. It is a set of ideas, thoughts, principles, and doctrines aimed at liberating the people from intellectual captivity, oppression, and political servitude. These doctrines are established philosophical hindsight that are geared towards absolute liberty of the mindset for national prosperity by Ibrahim Abdullahi Warure.
  • 1.5K subscribers,
  • 0 videos

ADPlusHausa | Podcast

Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika. افريقيا الرقمية للبودكاست 🎙 آفاق حوارية .. ولقاءات ثقافية .. نهتم بالمجتمعات الافريقية الناطقة بالهوسا في جميع أمور حياته .. برنامج تابع لشبكة أفريقيا الاعلامية
  • 5.4K subscribers,
  • 0 videos

WA'AZIN SHAIKH MALAN YAKUBU ISMA,IL ONLINE TV

Wa'azin Shaikh Malan yakubu Ismail Is an Online channel aim to brings educative clips of Islamic clerics, latest news update , and more . Please Subscribe ,we love u 🥰💞💓👈 malan yakubu isma'il kano,yakubu ismaili,malan ahmed gurutum,malan murtala assada sokoto,malam yakubu ismail,yakubu ismail,malam yakubu,malam yakubu isma,sabon karatun malam yakubu,malam yaquba,yakubu,malan,malan aba,malam, wa'azin jika malan,yaquba,malamai, mubarakeey tv,comedy manzage ne,kano,sani,quran,ilimi,y maga tv,asakir tv,bakori tv,islamics,annabawa Telegram Like 👉https://t.me/+Ffd1U6ssTDU0NzJk WhatsApp Like 👉https://wa.me/message/TNIZ2XCWG5P6M1
  • 17K subscribers,
  • 10 videos
Views/7days1,393
Like/Views2.5%
Last Updateda month ago

Hubusi Tv

Domin Yada Ilimi Da Ilmantarwa
  • 8.2K subscribers,
  • 0 videos

At-Targib TV

ISLAMIC. GHFDFNVV194121388 At-Targib TV is tirelessly working on how to ease your Transportation fee by bringing what you love very close to your sight ( Qur'an competition, Preaching by our Islamic scholars, sermons , Spreading Islamic knowledge, and more ) . Don't forget to subscribe our channel for more videos. Wannan channel din An budeshine ba don komai ba; sai don Ana kawo wa al'umma abunda Basu saniba domin su su gani , su samu sabon ilimi, nishadi , mamaki da al'ajabi . Saboda haka muna fatan zaku kasance tare da mu ? Ku Danna subscribe da alamar kararrawa domin samun wasu sabbin video da zamu na kawowa . Mun gode muna tare daku a kullum! Karku manta yimana subscribe shine hanya mafi sauki da zakuna samun videos idan mun daura Yawwa dannan wata kararrawa 📞🔔 dazaka gani akan fuskar channel dinmu shikennan videos kullum zai shigo maka
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

Sarkin Crypto

Welcome, to the people's educative channel of Sarkin Crypto. Here we learn and earn together.
  • 9.5K subscribers,
  • 0 videos

Fasaha 24TV

Fasaha24TV. Channel ne wannada yake kawomuku abubuwa dabandaban kamar : Bangaran Dinki da zubi da videos masu nishadantarwa da ilimantarwa da sauransu . Channel din Zaicigaba da maganane da yaran Hausa.
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos