About 153 channels for "ilimantarwa"

Searched among 17,407,000 Youtube Channels in global.
Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Hausawa top tv

Tashar al'umma ce wadda Take kawo muku Sahihan labarai ingantattu masu ilimantarwa, fadakarwa, kayatarwa news, videos, films, movies
  • 267K subscribers,
  • 4.1K videos
Views/7days7,771
Like/Views1.7%
Last Updated2 months ago

Gido24 TV

Gido24 Tv tasha ce da zata Dinga kawo muku Rahotonni,Labarai,Wasanni,Nishadi,Fina Finai,Ilimantarwa,Wa,azantarwa,Tarihi,Wakoki,Barkwanci. Ku cigaba da kasancewa damu,domin samunsu da DaDumiDuminsu.
  • 260K subscribers,
  • 2.2K videos
Views/7days26,131
Like/Views2%
Last Updated25 days ago

HausaTop Tv

Maraba Da Zuwa Babbar Tashar Hausa Wacce Tasamu Lambobin Girmamawa Da Dama, Wannan Tasha Tamu Tana Dauke Da Shirye Shirye Masu Ilimantarwa, Nishadantarwa Da Tuntarwa, Babban Burin Wannan Tasha A Kullum Shine Muga Yaren Hausa Ya Daukaka A Duniya. Domin Samun Shirye Shiryen Mu Cikin Sauki Ku Danna Subscribe Haka Kuma ZaKu Iya Tuntubarmu Domin Business Ta Wannan Lambar Wayar +2347043444445, +2348148999479 Kokuma Sakon email Hausatop.com@gmail.com
  • 633K subscribers,
  • 3.6K videos
Like/Views1.5%
Last Updated6 months ago

Sultan Film Factory

Sultan Film Factory kamfani ne da kware wajen kawo muku shirye shirye, kama daga fassara, Hausa film da kuma shirye shirye na musamman don nishadantar daku cikin salo da Ilimantarwa. Komai a wannan shafi mallakin kamfanin Sultan Film Factory ne, amfani dashi ba tare da izini ba ya sabawa dokar wannan kamfani da hukumar kare hakki. Mungode. Sultan Film Factory is on of the best leading company that specialized in providing media content which include dubbing, Film production and special exciting programs for your entertainment and satisfaction. Sultan Film Factory hold the right to all media content uploaded on this channel, re-post and upload violate the terms of this company and copyright commision. Thank you.
  • 241K subscribers,
  • 295 videos
Views/7days90,322
Like/Views4%
Last Updated3 days ago

Kundin shahara

Tashar zata rinka kawo muku labaran Nishadantarwa, Ilimantarwa da Fadakarwa a kan dukkan fannoni na duniya da lahira.
  • 188K subscribers,
  • 2K videos
Views/7days4,159
Like/Views1.2%
Last Updated22 days ago

MURYAR HAUSA TV

#MURYARHAUSATV is official YouTub Channel Hausa Movies Original MURYAR HAUSA TV:- Wannan Tasha Zata Ringa kawo muku Sababbi da Tsofaffin Fina-finan Hausa. Na Ilimantarwa, Fadakarwa, Nishadantarwa, dana ban Dariya. Domun samun damar kasancewa da mu sai ku danna SUBSCRIBE. Shine zai baku damar kasancewa da MURYAR HAUSA TV. Tashar da babu kamarta a Kannywood. MUNGODE MASOYAN MU Ga masu son a tallata musu Hajar su ( kayan sayarwar su) za ku iya tuntubarmu ta wannan Hanyar 08067061551 09133822266 Email hayatuddenyakubu@gmail.com https//www.muryarhausatv.com Instagram/alhayatinternational_ Facebook:- muryar Hausa tv
  • 352K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days2,899
Like/Views2.5%
Last Updated3 days ago

Arewarmu Tv

Arewarmu TV is an online media broadcast component of Arewarmu Media Concepts Limited, founded in 2016. We aim to inspire and enlighten people with educational and entertaining content on day-to-day activities. We also focus on providing news-related content on real-life events, relevant educational content on religious and cultural beliefs, personal life experiences, and life-changing habits for personal development. For any complaint, request, or suggestions, use the contact information below to contact us: Email: arewarmuconcepts@gmail.com WhatsApp/Call: +2348087513161
  • 427K subscribers,
  • 6.7K videos
Views/7days1,683
Like/Views3.1%
Last Updated14 days ago

Abba Csale

ABBA CSALE ALGAITA DUB STUDIO COMEDY INTERVIEW Zandinga Nishadan Tar Daku Da Comedy Na Mai Suna (Algaita Dub Studio Comedy Interview )🤣 Dakuma Abubuwan Nisha Dantarwa,Da kuma Ilimantarwa,Dadai Sauransu. Sannan Kuma Duk Wanda Yakeson Ayi Masa Kida Ko Waka Yakira Wannan Number (07061121963) Please Don't Forget Subcribe me 🙏 Instagram @AbbaCsale My WhatsApp Number @07061121963 Twitter @AbbaCsale Facebook @Abba Sani Yahya Csale
  • 108K subscribers,
  • 1.5K videos
Views/7days149
Like/Views6.1%
Last Updated4 days ago

HAUSA INTERNATIONALTV TV

ASSALAMU'ALAIKUM. ALA'UMMAR HAUSA. WANNAN CHANNEL MAI SUNA (HAUSA INTERNATIONAL TV) CHANNEL NE DAZAI DINGA KAWOMUKU DUK ABINDA KE FARUWA A NIGERIA DA MA KASASEN KETARE CHIKIN HARSHEN HAUSA. KUMA ZAMU DINGA KAWO MUKU VIDEOS HAUSA, NA NISHA DANTARWA, DAMA ILIMANTARWA, FADAKARWA, BABBA KOYARO. KADA KA SHA'FA KADA KA SHAGALA, KUMA KADA KABARI A BAKA LABARI. MAZA KADAURE KADANNAMANA SUBSCRIBE. DON KA KASAN CE CIKIN BABBAN WANNAN YOUTUB CHANNEL DIN- MAI SUNA -HAUSA INTERNATIONAL TV. GIDAN KOWA SAI KUNZO....! #HAUSA INTERNATIONAL TV #HAUSA INTERNATIONAL TV
  • 133K subscribers,
  • 762 videos
Views/7days3,340
Like/Views1.4%
Last Updated5 days ago

Arewanishadi Vip

Zan ringa kawo muku abubuwa Da suka Shafi harshen Hausa masu amfani Da nishadantarwa gami Da ilimantarwa, Kayi subscribe na wannan channel din domin kasancewa dani
  • 57K subscribers,
  • 109 videos
Like/Views1.6%
Last Updated2 months ago

SARHAM TV

Wannan Tasha ce da aka kirkira don nishadantarwa, fadakarwa da Ilimantarwa ga al’uma da harshen Hausa da turanci. Zaku iya bibiyarmu a shafukan mu na sada zumunta Kamar haka:
  • 43K subscribers,
  • 52 videos
Like/Views2.5%
Last Updateda month ago

MAKARANTAR SO TV

Wanan Tasha tamu ta# Yalwa Hausa TV anbuditane Dan samarwa da Maza da Mata nishadi ta hanyar kawo Muku #film 🎥# finan# Hausa# masu nishadartarwa da ilimantarwa da fadakarwa #Dan samin mu Akan shafikanmu na #media#Feccebook# yalwa film production sires# IG# Yalwa hauwatv# WhatsApp#08167664479#08032469764#
  • 37K subscribers,
  • 47 videos
Views/7days118
Like/Views1.8%
Last Updated17 days ago

Kundin Hausa Tv

Tashar Kundin Hausa Tv A Shirye Take Tsaf Domin Ilimantarwa, Fadakarwa Da Kuma nishadantar daku A Koda Yaushe Dan Kasancewa Cikakkun Yan Tashar Kundin Hausa Tv, Kuyi Subscribe, Hakanne Kadai Zai bamu Damar Sanar Daku Da Zarar Mun Dora Kayatattun Shirye Shiryenmu A Gareku Mungode. Domin Tallata Hajarku Ku Tuntubemu A Wannan Kafar 👇👇👇 - 08024146518 - Kundinhausa@gmail.com
  • 56K subscribers,
  • 877 videos
Views/7days5,133
Like/Views0.1%
Last Updated3 days ago

Hausa 247

Our goal is to bring peace and unity, entertain and suppress religious extremism(such as Boko Haram ) in northern Nigeria and other Hausa language speaking community across the globe. YouTube is the medium! Please contribute by subscribing our channel, liking our videos, sharing our video link. And if you have any idea about the solution of our current societal problems more especially on security matter please help us, by commenting on our video or through mail (iqraatvhausa@gmail.com). Hausa 247 Bibiyi channel din Hausa 247 don sanin abubuwan da ke faruwa a kowanne sashe na duniya - tare da cikakken bayani a kan abubuwan da ke wakana da dumi-duminsu a Najeriya, Ghana, da Jamhuriyar Niger, da Kamaru da kuma sauran sassa na kasashen yammacin Afrika, harma da sauran yankin da akan samun hausawa kamar Makkah, Libya da Sudan. Shirye-shiryen mu sun hada da: 1: labaran duniya 2: wasanni 3:lafiya jari 4:kasuwanci 5:Abin mamaki 6: Ilimantarwa 7. Magungunan musulunci da na gargajiya
  • 32K subscribers,
  • 265 videos
Like/Views1.5%
Last Updated2 months ago

Rayuwar Jima'i

Assalamu Alaikum! Barka Da Zuwa Rayuwar Jima'i Tv. Rayuwar Jima'i channel ce ta Hausa da aka bude Musamman dan Ilimantarwa, Tunatarwa, Da Wayar da kan yan uwan mu hausawa akan dukkanin wasu Abubuwa da suka shafi JIMA'I ( Saduwa/cin gindi). Domin "Samun karuwar Lafiya, Ilimi da Jindadin Jima'in naku" ..Shine ma burin mu.... Muna Ganin Yanzu ku kuma lokaci ne da ya kamata 'Ku Dauki Jindadi, Ilimi da Lafiyar Jimai'n naku Zuwa NEXT LEVEL, Ta Hanyar kallon bidiyoyin Masu Fa'ida da Ma'ana! Sabida Haka kuyi Mana Subscribe tare da taba Alamar Kararrawar Sanarwa, Don Kasancewa da sabbin bidiyoyin mu. Mun gode! Bissalam! Rayuwarjimai@gmail.com
  • 57K subscribers,
  • 46 videos
Like/Views3.4%
Last Updateda year ago

Ilimantarwa Tv

Wannan channel namu na "ILIMANTARWA TV" zai ringa kawo muku videos ne kamar su magungunan gargajiya da na zamani na maza da mata, sannan kuma da abubuwan da suka shafi rayuwar mu na yau da kullum da sauran abubuwa. Domin kasancewa damu a koda yaushe Ku danna subscribe da kuma alamar qararrawa sannan kuyi share zuwa ga 'yan uwa da abokanan ku domin suma su amfana daga videos din da muke dorawa. Domin karin bayani da kuma masu son yin kasuwanci damu zaku iya tuntubar mu tanan
  • 105K subscribers,
  • 507 videos
Like/Views1.2%
Last Updated2 years ago

AREWA TV

Wan nan channel naku me albarka ya shirya tsaf don kawo muku abubuwa na ilimantarwa da fadakarwa da nishadantarwa gaba daya domin farin cikin ku. mun gode.
  • 36K subscribers,
  • 247 videos
Like/Views0.3%
Last Updated2 years ago

Muryar Hausa24 TV

MURYAR HAUSA24 TV Shafin komai da ruwanka, munayin aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa. MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video). MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya. Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa da Faɗakarwa. Kada Ku Manta Wannan tashar talabijin ɗin (Gidan Talabijin ne wanda yake tafiyar da ayyukan sa a yanar gizo) bata da alaƙa da wani Ɗan Siyasa ko 'Yar Siyasa an buɗe tane domin ma'abota harshen Hausa ako ina su kasance a faɗin Duniya. Idan kana da wani Rubutaccen saƙo ko ƙorafi wanda kakeson sanar damu za Ka/Ki iya tuntuɓar mu a Muryarhausa24@gmail.com Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.
  • 70K subscribers,
  • 31 videos
Like/Views1.5%
Last Updated2 years ago

HAUSA CLASSIC TV

THE NO.1 HAUSA CHANEL THAT PROVIDE YOU WITH THE LATEST HAUSA MOVIES, COMEDY, NEWS AND TRANSLATED INDIA HAUSA. DON'T FORGET TO SUBSCRIBE OUR CHANNEL, KU KASANCE TARE DAMU DOMIN NISHADANTARWA,FADAKARWA KAI HARMA DA ILIMANTARWA KARKA MANTA KAYI SUBSCRIBE DIN WANNAN CHANNEL NB: ALL CONTAIN HERE ARE UPLOADED EITHER WITH OUR SOLE CREATION OR WITH CLEAR CONSENT OF THE ORIGINAL OWNER. PLEASE IF YOU FOUND ANY OF YOUR CONTENT UPLOADED TO MY CHANNEL WITHOUT CONSENT , PLEASE EMAIL | PM ME AND I WILL REMOVE IT IMMEDIATELY. REGARDS
  • 25K subscribers,
  • 188 videos
Like/Views0.3%
Last Updated5 years ago

Babaye Hausa tv

Barka da zuwa wannan Tasha maisuna Babaye hausa tv Tana Dauke Da shirye Shirye Masu Ilimantarwa Nishadantarwa Da Tuntarwa babban Burin Wannan Tasha A Kullum Shine Muga muna sako fariciki akodayaushe domin Muga Yaren hausa Ya Daukaka A Duniya. Domin Samun shirye shirye Mu Cikin Sauki ku Dannamana Subscribe Ta wanna chennal mai suna babaye hausa tv Haka kuma Zaku iya Tuntubarmu Domin Tallatar maku da manhajanku acikin farashe maisauki or Business Ta wannan Lambar wayar +234 9043123787 or intesgram Babaye hausa tv Director,or Whatsapp -(091-6250-2429-)or FACEBOOK inxe khlel, Mungode
  • 1K subscribers,
  • 0 videos