Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Hausa Zip Tv

Hausa Zip Tv tana maraba da masoyanta. Domin samun ingantatcan labarai da bidiyo masu inganci ku Danna mana alamar Subscribe. Domin bamu shawara ko kuma copyright material zaku iya bibiyarmu ta wannan lamba domin daukar matakin daya dace mungode da ziyarta wannan Tasha tamu mai albarka.
  • 152K subscribers,
  • 1.3K videos
Views/7days1,283
Like/Views1.6%
Last Updated3 days ago

HAUSA TRUST

Tashar Hausa Trust Tashace da zata dinga kawo muku Labarai masu nishadantarwa wadanda suka danganci masana'antar KANNYWOOD dama sauran al amura na yau da kullum kamar SIYASA da kuma Novel na Hausa, Kawai kadanna SUBSCRIBE 👍 domin samun sakon duk Abunda muka saka acikin wannan tasha nan take. Mungode.
  • 62K subscribers,
  • 1.8K videos
Views/7days56
Like/Views1.4%
Last Updated9 days ago

Idon Gari Tv

Idon Gari TV, Tasha ce da za ta dinga kawo muku shiri na musamman cikin harshen hausa. kamar fadakarwa, labaran kannywood da sauransu. Manufar wannan tashar shine ta taimaka wajen yada ilimi wa hausawa da 'yan arewa a duk sassan duniya da yaren hausa. Sai ku ci gaba da kasancewa damu kuga irin tamu bajintan. Kuma, kada ku manta ku danna subscribe ku kuma danna karrarawar sanarwa domin ku dinga samun shirye-shiryen mu akan kari. Mun gode! For business enquiries or Advert, kindly send an email to idongariblog@gmail.com OR Send an SMS to +2349067244635 (whats app only)
  • 148K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days537
Like/Views1%
Last Updated21 days ago

RABAUTA TV

___Assalamu alaikum___ . . Masoya Wannan channel tamu mai albarka zamu fara kawo muku sabon shiri mai suna DUNIYAR MASOYA Shirin DUNIYAR MASOYA zai rika zuwa muku duk sati a ranar JUMA'A Shirin DUNIYAR MASOYA shiri ne mai dauke da abubuwan da suka shafi masoyan dake fadin duniya . . Domin samun sababbin shirye shiryen mu ku danna subscribe sannan ku danna karar rawa domin sanar daku dazar mun dora sabon shiri mun Gode
  • 48K subscribers,
  • 60 videos
Views/7days53
Like/Views1.2%
Last Updated2 months ago

RESET LIFE TV

Reset Life.👌🏻 Enjoy Life.👌🏻 With - Hausa Versions Malam Yakuba Ismail, Dahiru Usman Bauci, and Malam Abubakar Triumph etc. Join Us Now By Subscribing and click the notification bell on the channel to be notified of new programs when we upload them. If you have a concern feel free to contact us true this email address: resetlifeonlinetv@gmail.com or contact our Whatsapp number: 08157979871 - 09112587133
  • 103K subscribers,
  • 98 videos
Super Chat$1
Like/Views3.2%
Last Updateda month ago

Kundin shahara

Tashar zata rinka kawo muku labaran Nishadantarwa, Ilimantarwa da Fadakarwa a kan dukkan fannoni na duniya da lahira.
  • 188K subscribers,
  • 2K videos
Views/7days4,159
Like/Views1.2%
Last Updated24 days ago

Mai Agogo Hausa Tv

Zainab Mai Agogo ƴar jarida ce, mai gabatar da shirye-shirye a gidajen TV da Radio. Sannan Uwa ce mai bayar da shawarwari kan Zamantakewar yau da gobe.
  • 25K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days1,589
Like/Views6.8%
Last Updated6 days ago

Labaran Duniya Tv

Mun bude wannan dandalin ne domin kawo muku zallar hausa novels masu nishadantarwa, fadakarwa, wa azantarwa dadai sauransu. Kudai kucigaba da kasancewa damu ako da yaushe. KARKU MANTA DA SUBSCRIBE DIN CHANNEL DIN NAMU
  • 30K subscribers,
  • 2.4K videos
Views/7days381
Like/Views5.8%
Last Updated8 days ago

SADEEQ NAMIJI ONE 🎙️

Sabuwar channel din SADEEQ NAMIJI wadda ke kawo muku dadadan litattafan Hausa cikin sauti mai gamsarwa. Kasance tare da wannan tasha a kowanne lokaci don samu cikakken nishadi da farin ciki. 'The Number one channel for Hausa Novels fantasy novels audio book. It is a home of the excitement and Hausa novels entertainment'. Be with us at all the times. 08030974987
  • 98K subscribers,
  • 3.1K videos
Views/7days740
Like/Views4.2%
Last Updated12 days ago

Whiteblood Multimedia

"Whiteblood Multimedia" Dandali ne da aka kafa domin sanya nishadi a zuciyoyin al'umma, bayar da labarai kan abubuwan da ke faruwa da dumi-dumi na gida Najeriya da ma kasashen ketare, hadi da koya dabarun zaman aure, karanta littatafan hausa na soyayya wadanda marubata daban daban ke wallafawa. Ku dai ku cigaba da kasancewa da Tashar ku mai farin jini ta whiteblood multimedia. Whiteblood Multimedia abar alfaharinku ce. Domin ƙarin bayani za ku iya ziyartar ofishin mu da ke lamba Z5 Lawan Dambazau Road Opposite First Grade Comprehensive School ko kuma a kira 09028244111.
  • 89K subscribers,
  • 1.8K videos
Views/7days2,539
Like/Views7.1%
Last Updated4 months ago

1Arewa Tv

Hausa Entertainment channel... Hausa Talkshow, Kannywood News.. Kannywood Trailer www.1arewa.com.ng www.facebook.com/1arewa www.twitter.com/1arewa_official
  • 98K subscribers,
  • 409 videos
Views/7days92
Like/Views2.6%
Last Updated4 days ago

A.m.d Toons

Domin karin bayani 09090892577 ......A.m.d toons....... 1.FILM DIN HAUSA 2.WAKOKIN HAUSA 3.WAKOKIN YABO 4.WAKOKIN HIP HOP 5.LABARAN KANNYWOOD 6.GAMU A TITI STEET QUESTION 7.GADAN WASAN GALA 8.HAUSA NOVEL 9.TALLACE TALLACE 10.TASKAR SHAIRAI 11.TASKAR MAWAKAN HAUSA 12.HIRA DA MAWAKA 13.MULEKA KANNYWOOD 14.DUNIYAR MARUBUTA 15.WAKOKIN AMINU BAGWAI 16.LABARAN KANO 17.SIYASAR MU A YAU 18.JARUMAN DADIN KOWA 19.AMD TV COMEDY 20.LABARAN NIGERIA 21.CARTOON AND ANIMATION 22.VFX SPECIAL EFFECT 23.ANIMAL SABODA KARIN BAYANI KO WHATSAPP 09090892577
  • 23K subscribers,
  • 1.1K videos
Like/Views3.8%
Last Updated5 days ago

Sabuwar Mujalla

Tashar Hausa, domin ingantattun labarai akan kowanne fanni na Duniya, da ma lahira baki daya.
  • 42K subscribers,
  • 608 videos
Views/7days12,552
Like/Views1.4%
Last Updated23 days ago

MI3 Novels

Barka Da Zuwa Mi3 Novel zata dinga kawo muku labarai kan jaruman kannywood, Yan Siyasa, da sauran labarai kan fittatu a fadin duniya Harma da sharyi kan fitattu musamman bayani kan dukiyarsu da wasu abubuwan su da yake bayyane Welcome to Mi3 novel will bring news about a kannywood Actor an actress and other Fim Actor and Actress, politicains and news about famous around the world Also Mi3 novel will discuss on about the famious net worth
  • 70K subscribers,
  • 2.3K videos
Views/7days2,816
Like/Views1.2%
Last Updateda month ago

Abokiyar Hira

Zainab A Baba, Mawakiya ce, me gabatar da shirye shirye ce, me bada shawarwari kan zamantakewa ce, me wayar da Kai ta fanoni daban dabance, da dai sauransu
  • 61K subscribers,
  • 893 videos
Views/7days8,535
Like/Views6.5%
Last Updated5 days ago

Algaita Media Tv

ALGAIATA MEDIA __________________ this channel is a Classical Creative Media And magical film production company. Our focus lies on the full HD TV and Radio production. We also specialized on documentaries. Our camera and production crews are very well trained and equipped with the latest HD technology meeting the highest worldwide TV and Radio standards. And we Also related to Tutorials. __________________________ Channel ne Na Hausa Zalla. (1)Muna Saka wakoki (2)Munakoyar da Editing Da Hausa Gamsu sha'awa kyauta (3)zamu baka software dazakayi Editing Kyauta, Amm sai Ka kasance Subscriber
  • 25K subscribers,
  • 273 videos
Views/7days306
Like/Views2.8%
Last Updated3 days ago

Tashar Tsakar Gida

Wannan Tasha zata cigaba da kawo muku Labarai da littattafai kamar yadda muke kawowa a Tsakar Gida da yardar Allah tare, da Umar Mai Sanyi Limamin Tsakar Gida.
  • 76K subscribers,
  • 709 videos
Views/7days5,420
Like/Views5.8%
Last Updated17 days ago

Tauraruwa TV

Sha Kallo
  • 77K subscribers,
  • 103 videos
Like/Views3.4%
Last Updated5 months ago

Novel Hausa

NOVEL HAUSA Duniyar Littafan Hausa Novels Audio Kuna Iya Shiga Domin Downloading na Littafai Hausa Free Downloading Books 📚 Audio 🎤 and Documents Acikin 👇 Shafin mu https://novelhausa.com.ng Kuna Iya Turo bukukuwarku ko Tambayoyinku akan Littattafan Hausa Novels Acikin Wannan Email din namu 👇 Https://novelhausa1@gmail.com
  • 3.5K subscribers,
  • 0 videos

MAI SA'A TV

  • 1K subscribers,
  • 0 videos