Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

HAUSA AREWA TV

Welcome to Hausa Arewa Official Youtube Channel. Domin Samun Sababbin Video kuyi subscribe Hausa Arewa Idan Kunada Korafi Ko Tinanar Damu Zaku Iya Nemanmu Ta Wannnan Hanya 08034997902 HausaArewatv@gmail.com
  • 479K subscribers,
  • 6.2K videos
Views/7days5,525
Like/Views0.9%
Last Updated6 months ago

Rundunar Mazaje TV

Wannan Channal Ankirkireta Ne Domin Bunkasa Al'adun Gargajiya Da Rayawa, Gami Da Nuna Wasannin Gargajiya Kamar haka:- 1,Wasan Dambe 2, Wasan Kokawa 3,Wasan Wanzamai 4, Wasan Maharba 5,Wasan Yan Tauri 6,Wasan Makera 7,Wasan Shadi, 8,Wasan Masunta 9,Wasan Bori 10,Wasan Koroso 11,Wasan Maciji 12,Wasan Kunama, 13,Wasan Hawan Kaho, DA Sauran Wasanni Na Gargajiya.gami da gabatar Da Masana Sirrikan Magungunan Gargajiya ingantattu Dankarin Bayani WHATSAPP NO 08082466619
  • 2.4K subscribers,
  • 0 videos

Dandalin Wakokin Gargajiya

Domin samun wakokin gargajiya irin na su Dr. Mamman Shata, Alhaji Musa Dan Kwairo da sauransu. Ku danna subscribe.
  • 1.3K subscribers,
  • 0 videos

kannywood Queen and Kings gargajiya

Shirye-shirye masu Illimantarwa Tare da Nishadantarwa, sunan nan Tafe, kamar haka. karatun Alquurani, Lactures daga malamai daban-daban, Khudubobi daga malamai, daban-daban Karatun hadisai daga Dr Ahmad Buk, Dr Isha Ali phantami, Malam Albañi Zaria, Malam Jafar, Dadai sauransu. Sannan Insha Allahu zamu kawo muku kade-kade Kamar haka Garaya Dambe Kokowa Shadi Wakokin gargajiya irinsu Wakokin shata Garmaho Gambara Ali makako. Dan kwairo Sani sabulu etc. Ya Allah kabamu sa a.
  • 4K subscribers,
  • 0 videos