Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Gido24 TV

Gido24 Tv tasha ce da zata Dinga kawo muku Rahotonni,Labarai,Wasanni,Nishadi,Fina Finai,Ilimantarwa,Wa,azantarwa,Tarihi,Wakoki,Barkwanci. Ku cigaba da kasancewa damu,domin samunsu da DaDumiDuminsu.
  • 252K subscribers,
  • 2.2K videos
Views/7days17,837
Like/Views1.6%
Last Updated16 days ago

MiliTainment TV

Welcome to MILITAINMENT TV official YouTube channel. For Military Events, Breaking News, Latest Videos, Drama, Series, Comedy, Latest song, From Kannywood. We are in the heart of Kaduna Nigeria. Pls subscribe to our channel for more latest videos. Contact us on +2348106132751. Wannan tasha zata dinga kawo muku sababbin da kuma kayatattun Bidiyo na Rundunar Sojin Nigeria, fina finai da wakoki sababbi nada dana yanzu da kuma abubuwan da zasu dinga nishadantar daku a koda yaushe sabida haka zakaga wani waje an sama subscribe dajan rubutu shi zaka danna zaka dinga ganin sababbin kayan da muke sawa. Godiya ta musamman. Ku nememu a lambar waya +2348106132751.
  • 240K subscribers,
  • 1.9K videos
Views/7days3,421
Like/Views1.2%
Last Updated5 days ago

SIRRINSU MEDIA

SIRRINSU MEDIA Kamfanin shirya finafinan Hausa Na Soyayya, Barkwanci, Ilmantarwa, Al'adu Da Wakoki Gami Da Rahotanni. Sannan Muna Wallafa Littatafai, Mujallu Da Jaridu. SIRRINSU MEDIA NIG LTD is a registered digital media network of contents. An information body to plan, coordinate and ensure balanced development and growth to the media organization. SIRRINSU MEDIA is to provide and alternative Channel for news, entertainment, information and education. www.sirrinsumedia.com
  • 142K subscribers,
  • 789 videos
Views/7days8,242
Like/Views3.8%
Last Updated20 days ago

Momee Gombe

Welcome to Official YouTube Channel of Momme Gombe, please kindly Subscribe for more Updates on KWALLA SERIES, The story of a married woman who is obsessed with her life with all the activities and unpleasant things and who in turn meets a thug who helps her to protect her sister..
  • 119K subscribers,
  • 24 videos
Views/7days68,736
Like/Views1%
Last Updated20 days ago

AMINU ALRAHUZ TV

Mungode da kasancewarku A wannan Tasha tamu Mai Albarka,domin samun sababin wakoki na Barkwanci da na soyayyah, da kuma fina Finai masu dogon Zango ku kasance da Wannan tasha tamu ta AMINU ALRAHUZ TV Muna godiya
  • 24K subscribers,
  • 187 videos
Like/Views2.2%
Last Updated7 days ago

KannyPlay

WATCH AND SUBSCRIBE;- THIS CHENNEL ORIGINAL HAUSA FILMS DAGA KAMFANIN KANNYPLAY KUYI SUBSCRIBE DOMIN SAMUN KYAWAWAN FINA FINAI WAKOKI COMEDY TV SERIES DRAMA WA,AZI DECOMMENTARY DADAI SAURANSU. KARKU MANTA KUYI SUBSCRIBE LIKE AND COMMENT MUNGODE
  • 93K subscribers,
  • 192 videos
Views/7days40,572
Like/Views2.8%
Last Updated16 days ago

KM STUDIO Tv24

This is an Official Youtube Channel Of Hausa Songs, Movies, Comedies, Documentaries And Series. KM STUDIO Tv24, The Best Kannywood YouTube Channel. Please Subscribe, Like And Share. Thanks +2348062065039 WhatsApp And Text Massaging Only. kmstudiotv24@gmail.com
  • 170K subscribers,
  • 932 videos
Views/7days2,564
Like/Views3.9%
Last Updated8 days ago

YAR AGADAZ TV

Barkanku da zuwa "YAR AGADAZ TV" mun bude muku wannan tasharne dan mu ringa kawo muku Sabobbin Fina-Finan Hausa, Wakoki, Hausa Films Series, Comedy, Labaran da suka shafi Kannywood kai tsaye. Domin samun damar kasancewa da Mu sai ku daure ku yi mana SUBSCRIBE, Mun gode masoyanmu
  • 58K subscribers,
  • 170 videos
Like/Views2.5%
Last Updated7 days ago

Abdul M Nas

BARKADA ZUWA WANNAN CHANNEL MAISUNA ABDUL M NAS WANNAN CHANNEL NE DAZAIDINGA KAWO MUKU ZAFAFAN COMEDY DA KUMA DADADAN WAKOKI NA BARKWANCI KAKIRA WANNAN NUMBER DOMIN BAMUSHAWARWARI KU KULLA ALAKA 07035553353 SANNAN ZAMUKASANCE ADUK WAJEN TARONKU DOMIN NISHA DANTAR DAKU IDAN KUNA BUKATA KUDANNA SUBSCRIBE NAGODE NINENAKU JARUMI ABDUL M NAS Ehhh MANA JARUMINE WANNAN SHINE JARUMI JARUMINEHhhhhhhh
  • 31K subscribers,
  • 360 videos
Views/7days167
Like/Views5.2%
Last Updated7 days ago

Hamza Dogo TV Show

Wannan tasha mai suna Hamza dogo TV show zamurika kawo muku finafinai masu kayatarwa da wakoki da wasu shirye shirye kamar film din barkwanci film din nishadi da kuma ban alajabi bogo dakari wakokin yabon Annabi SAW na majalasi da dai saurasu domin Karin bayani ane memu ko kuma gmail.hamzadogo1@gmail.com
  • 23K subscribers,
  • 399 videos
Like/Views0.8%
Last Updated9 days ago

MD ENTERTAMENT T.V

Salam yan uwa da aboka nan arzaki wannan channel mun budeshi ne sabo da murika sakamaku film na filmai da wakoki wadan da zasu saka ku nasha sosai
  • 92K subscribers,
  • 1.1K videos
Like/Views3.3%
Last Updated9 months ago

NABA TV

Domin samun kayatattun finafina wanda zamu dinga kawo muku duk sati dama yadda muke shirya finafinai da wakoki da duk wani wani abu dazai saku nishadi dan karin bayani kunememu ta wannan number 09027444476
  • 66K subscribers,
  • 616 videos
Like/Views1.7%
Last Updated9 months ago

S AJASU MAI WAKA

DOMIN NEMAN MU KAI TSAYE KO WHATSAPP 08031581939 S AJASU MAI WAKA Tashace Wanda Take Kawo Muku Sababbin Wakoki Masu Taba Zuciyar Masoya Naji Da Na Kallo Dama Wasu Shirye_Shiryan Masu Nishadantarwa Kai Dai Maza/Ke Dai Maza Ku Danna SUBSCRIBE Da KARAURAWAR SANARWA Dan Hakan Shine Zai Baka/Ki Damar Kasan Cewa Daya Daga Cikin Ahalin Wannan Gida Na S AJASU MAI WAKA MUNGODE SOSAI MASOYANMU. https://youtube.com/channel/UCfKIvBOi-IXehMhMzCutxLg
  • 28K subscribers,
  • 49 videos
Like/Views4.5%
Last Updated4 months ago

Almudassir Production

Ku kalli fina-finai masu kayatarwa, wakoki masu dadi da hirarraki masu amfanarwa
  • 32K subscribers,
  • 84 videos
Like/Views3.6%
Last Updateda year ago

Algaita Media Tv

ALGAIATA MEDIA __________________ this channel is a Classical Creative Media And magical film production company. Our focus lies on the full HD TV and Radio production. We also specialized on documentaries. Our camera and production crews are very well trained and equipped with the latest HD technology meeting the highest worldwide TV and Radio standards. And we Also related to Tutorials. __________________________ Channel ne Na Hausa Zalla. (1)Muna Saka wakoki (2)Munakoyar da Editing Da Hausa Gamsu sha'awa kyauta (3)zamu baka software dazakayi Editing Kyauta, Amm sai Ka kasance Subscriber
  • 25K subscribers,
  • 246 videos
Views/7days284
Like/Views3.7%
Last Updated8 days ago

SANI LIYA LIYA TV

Wannan tasha mai suna SANI LIYA LIYA tasha ce wadda take aiki 24 hours ba tsayawa muna kan dora video kala daban daban wadda suka kunshi 👉 wakoki, comedies, hausa films, labaran kannywood, labaran duniya, abubuwan al'ajabi, wakokin sani liya liya, Ga duk wadda ya ga mun dora video sa ba da izinin sa ba zai iya mana magana mu sauke cikin sauki. Domin ha'da hurdar kasuwanci ko kana son mu dora ma video ka ko ayi ma tallen channel din sa zai iya mana magana kai tsaye, Muna kara godiya a gareku masoyan mu na fadin duniya
  • 37K subscribers,
  • 120 videos
Views/7days8,735
Like/Views2.5%
Last Updated2 months ago

Na Asali TV

Subscribe NA ASALI TV for Latest Videos, events and other entertainment.
  • 47K subscribers,
  • 130 videos
Views/7days1,664
Like/Views1.4%
Last Updated3 days ago

Ahmad Delta

This is an official YouTube channel of Ahmad Delta one of the kannywood Singer/Song writer. For more updates Subscribe to my Channel.for business contact +2348136333454 or email officialahmaddelta@gmail.com
  • 24K subscribers,
  • 259 videos
Like/Views4.6%
Last Updated18 days ago

Sautin Hausa

Welcome To Sautin Hausa Official YouTube Channel This is the Official YouTube Channel for Sautin Hausa Nigeria Shafin na channel da zai dinga kawo muku tsofaffin da na zamani finafinan hausa da wakoki da wasu muhimman abubuwa dasuka shafi rayuwar bahaushe da yaren hausa Sauti ma'ana murya a harshen hausa. Wannan tasha na dauke da wakokin Hausa, wa'azuzuka duk da yaren hausa da dai sauransu domin tunawa da tarin tarin daga kyawawan zamanin dana yanzu. 👉 👉 Tunatarwa: Kana da damar fadin ra'ayinka amma banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. ----- REACH OUT TO US ON SOCIAL MEDIA ----- Facebook : https://www.facebook.com/sautinHausa Instagram: https://www.instagram.com/sautin_hausa_ Twitter: https://twitter.com/SautinHausa Tik Tok: https://www.tiktok.com/@sautinhausa subscribe
  • 69K subscribers,
  • 337 videos
Views/7days1,080
Like/Views1.9%
Last Updated6 days ago

MAI NAZARI TV

DAN KARIN BAYANI KO WHATSAPP 08031581939 MAI NAZARI TV Tashace Da Zata Dinga Kawo Muku Fina_Finai Da Wakoki Na Video Da Audio Daga Company S AJASU MAI WAKA MOVIE TONE Da Sauran Abubuwa Da Suka Shafi Kannywood, MAI NAZARI TV Shafina Wanda Zai Dinga Fadakar Daku Gami Da Nishadantar Daku Kai Dai Maza/Ke Dai Maza Ku Danna SUBSCRIBE Da Kararrawar Sanarwa Dan Hakan Shi Zai Baka/Ki Damar Kasan Cewa Daya Daga Cikin Ahalin Wannna Gida Na MAI NAZARI TV Mungode Sosai Masoyanmu. SABODA KARIN BAYANI KO WHATSAPP 08031581939 09090535532 https://youtube.com/channel/UCSL3SpN5ZV3l0Scg7uWd4ow
  • 80K subscribers,
  • 80 videos
Like/Views4%
Last Updated7 months ago