About 8 channels for "Tsakar Gida Umar mai sanyi"

Searched among 17,409,134 Youtube Channels in global.
Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Tsakar Gida

Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna. Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida Na gode.
  • 552K subscribers,
  • 4.4K videos
Views/7days30,485
Like/Views2.9%
Last Updated15 days ago

Tashar Tsakar Gida

Wannan Tasha zata cigaba da kawo muku Labarai da littattafai kamar yadda muke kawowa a Tsakar Gida da yardar Allah tare, da Umar Mai Sanyi Limamin Tsakar Gida.
  • 76K subscribers,
  • 709 videos
Views/7days5,420
Like/Views5.8%
Last Updated16 days ago

Elmubarak Tv

Description: "Welcome to Elmubarak TV, where dreams meet determination! Join our journey as a village boy with a passion for football pursues his professional dreams. Experience the ups and downs, the victories and setbacks, as we strive for greatness together. Subscribe now and be a part of this inspiring adventure!"Trending #Tag: #DreamToGoal 🌟 #VillageToVictory 🏞️ #FootballDreams ⚽ #InspiringJourney 🌠 #ElmubarakTV 📺
  • 1.7K subscribers,
  • 0 videos

Nawa'im ks tv

✍️ Bismillahirrahman nirrahim. 🌍 Wannan tashar tamu ta (Nawa'im ks tv) 👉 tashace da take bayarda haske, da koyar da dabaru da kuma hikimomin zamantakewar aure, da tsara gwala-gwalan kalamai na soyayya, cikin wani sabon salo mai ƙayatarwa, daidai da dacewar yanayi, ga masoya harma ga ma'aurata baki ɗaya. 👉 Kasancewar soyayya wata jigoce kuma ɓangare ne mai matuƙar muhimmanci a rayuwa. 🗣️Za'a iya saduwa damu kai tsaye ta sauran shafukan namu kamar yadda yake a ƙasa👇
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos

AA DAN GORUBA TV

TASHACE DA ZAKA SAMU LABARAN DUNIYA DA KUMA YADDA ZAKA GYARA MATSALAR WAYAR HANNU KANA DA SAMUN WASANNIN BARKWANCI Ina Ma ki/ka fatan Alkairi Da shugowa wannan tasha ta AA DAN GORUBA TV #AA_DAN_GORUBA_TV,#Bakori_Tv,#Izzar_so,#Galaba,#Tradig$100,#Ahmad_Gwa_Comady,#Kannywood,#Arewa24,#Mubaraky_TV,#Fati_Washa,#Rahama_sadau,#MARYAM_Borth,#Maryam_Yahaya,#Real_money,#Cash,#make_moneyonline,#zilwash,#tanimutv,#yadda,#ake,#YouTube,#DuniyarDanauta,#Lagos,#coronavirus,#create,#samun_kudi,#Rarara,#Shata,#Ganduje,#Kwankwaso,#Davido,#kwankasiyya,#Sarki,#Ado_gwanja,#buhari,#Bbchausa,#Abba_ajasu,#Atiku_Abubakar,#Kaduna,#Kano,Gyara,#Sabuwar_wakar,#Hausawa,#Legit,#Sabon,#Basarakiya_tv,#Algaita,#Hali_Dubu,#Ibro,#kulu,#Tijjani_gandu,GIDA_gida,#Ali_Nuhu,#Sani_Danja,#comedy,#Dariya,#green_screen,#barewa_TV,#3sp,#gidan_badamasi,#Dadinkowa,#hamisu_breaker,#Create,#how_to_Create
  • 3.7K subscribers,
  • 0 videos

Duniyarfim Tv

Duniyarfim Tv An Samar Da Ita Ne Domin Nishadantar Da Masoya Wannan Tasha Tare Da Ilmantar Da Su. Ku Kasance Tare Damu Ako Da Yaushe Mun Gode hausa movie, hausa films, hausa song, hausa, latest hausa movies, latest hausa films, kannywood, latest hausa songs, ali nuhu, hausa songs, adam a zango, arewa24, hausa trailer, kannywood movies, finafinan hausa, kannywood films, umar mai sanyi, hausa music, hausa comedy, arewa hausa movie​ arewa hausa film, kano, hausa india, nura m inuwa, arewa 24, kaduna, nuhu abdullahi, rahma sadau, nafisat abdullahi, mai, hausa arewa, tsakar, umar, zallar films, gida, sanyi, hausa arewa24, maryam booth, sani danja, umar m sharif, bushkiddo, sarauniya, zallar, fafas, fkd, ali jita, funny, rahama sadau, hausa movie, hausa movies 2017, dadin kowa saban salo, naziru m ahmad, hausa songs 2017, ado gwanja, latest hausa trailer, hausa movie 2017, hausa trailer 2017, aisha tsamiya, hausa song 2017, hausa film 2017, latest hausa film, mdent tv, dadin kowa, nazifi
  • 11K subscribers,
  • 0 videos

N I S PRODUCTION

N~I~S PRODUCTION CHANNEL CE WANDA AKA KIRKIRETA DOMIN HAUWASAWA DA KUMA MASUJIN YAREN HAUSA. WANDA ZATA RINKA KAWO MUKU LABARAI NA FADAKARWA, NISHADANTARWA, ILMANTARWA, GAMIDA WA'AZANTARWA KAMAR SU LITTAFAN YAKI,SOYAYYA,TARIHI,HIKAYOYI,BANDARIYA,IDAN KAINE YAZAKAYI,DANA BARKWANCI. HAKA KUMA TASHAR EL-NAJEEB PRODUCTION BATA TSAYA NAN BA ZATA RINKA KAWO MUKU FASSARAR MAFARKAI KALA-KALA IRI-IRI DABAN-DABAN WANDA AKA CIROSU DAGA CIKIN LITTATAFAN MALAMAI MAGABATA. DA SAURAN SHIRYE-SHIRYEN MU
  • 19K subscribers,
  • 0 videos

Arewa Media shoot

Muna godiya da Ga Dukkan Masoyan Wannan Tasha Mai Albarka Wanna tasha Anbude Tane Domin fadakarwa,Nisha dantarwa,Ban Dariya,Labaran Kannywood. Dasauransu Mungode Kuyi Subscribe Din Wannan Channel din
  • 29K subscribers,
  • 180 videos
Like/Views1.9%
Last Updated6 months ago