About 93 channels for "SABON COMEDY"

Searched among 17,103,906 Youtube Channels in global.
Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Ayatullahi Tage

Welcome To Ayatullahi Tage Official YouTube Channel In Ayatullahi Tage TV we broadcast 24/7 Hausa Entertainment that includes Hausa films, Hausa music, Hausa Comedy, Hausa Series, The making and much more. Please kindly Watch, Like, Comment and don't forget to SUBSCRIBE. . ....... Management - Ayatullahi Tage . 08069597418 ayatullahitage@gmail.com
  • 359K subscribers,
  • 1.9K videos
Views/7days6,948
Like/Views2%
Last Updated15 days ago

Mazaje Ne

Advertise Your business Here 👇👇 Dandalin Nishadi, Wasan Barkwanci Na Mazaje, Ga Masu Buƙatar Tallata Haja Ko Campaign Su Nememu A Wannan Lambar Wayan Kamar Haka +2347033108290 , Ko Mazajetsari@gmail.com, Mungode
  • 558K subscribers,
  • 5.3K videos
Views/7days1,732
Like/Views1.6%
Last Updated3 days ago

Dan fulanin dadin kowa

Wanan channel ta Dan fulanin Dadin kowa mun budeta Dan nishadantarwa sabida karawa juna sani kuma da nishadantar ga masoyya na fadin duniya baki daya duk mai son yakasance damu akowanne lokaci kayi subscribe sannan kalast kararawar sanarwa muna godiya ta musamman masoyya Dukan Mai neman karin Bayani sai Ya tintibemu a wanan number 08036372227. .. .Instagram Dan fulanin dadin kowa..Facebook Dan fulanin dadin kowa
  • 234K subscribers,
  • 871 videos
Views/7days20,082
Like/Views2.9%
Last Updated2 days ago

RABAUTA TV

___Assalamu alaikum___ . . Masoya Wannan channel tamu mai albarka zamu fara kawo muku sabon shiri mai suna DUNIYAR MASOYA Shirin DUNIYAR MASOYA zai rika zuwa muku duk sati a ranar JUMA'A Shirin DUNIYAR MASOYA shiri ne mai dauke da abubuwan da suka shafi masoyan dake fadin duniya . . Domin samun sababbin shirye shiryen mu ku danna subscribe sannan ku danna karar rawa domin sanar daku dazar mun dora sabon shiri mun Gode
  • 48K subscribers,
  • 60 videos
Like/Views1.2%
Last Updateda month ago

GASKIYA24 Tv

Gaskiya24 tashace na nishadantarwa da fadakarwa game da Al'amuran yau da kullum. Tashace da aka kafata a kasar cameroun. ga mai bukatar kulla wata alaka da mu zai iya tuntubarmu ta WhatsApp +2347033778984
  • 243K subscribers,
  • 727 videos
Last Updated4 months ago

AREWA GOSPEL TV

This is the Official VEVO Channel for CreativeRecordz. Connect with me and share my love for music by subscribing to my channel and communicate your valuable feed backs as comments on my videos. Facebook - https://www.facebook.com/CreativeRecordz/ Twitter - https://twitter.com/CreativeRecordz Instagram - https://www.instagram.com/CreativeRecordz TV/AREWA GOSPEL TV Gospel Audios and Videos productions ... Live band Entertainment Comedy and lot more promotion.
  • 18K subscribers,
  • 18 videos
Like/Views1.9%
Last Updated4 days ago

NURA MILAN

Barka da zuwa shafina na NURA MILAN COMEDIES muna Dora Sabon comedy duk sati Ku danna subscribe
  • 31K subscribers,
  • 237 videos
Views/7days1,080
Like/Views2.7%
Last Updated3 days ago

nishadi tv

Nishadi tv munasamaddanishadi munasamadda sabon comedy kawai kagarzaya youtobe channel dinnmu maisuna nishadi tv zakasamu sabbin comedoda mungode number WhatsApp 07086508788 Izzarso Labarina Asin da Asin Algaita kanginbauta Aduniya sobon comedi Uku say uku
  • 23K subscribers,
  • 404 videos
Like/Views2.7%
Last Updated3 days ago

AMD TV HAUSA

SABODA KARIN BAYANI KO WHATSAPP 09090892577 THIS YOUTUBE CHANNEL IS EDUCATIONAL AND ENTERTAIMENT CHANNELLSO BE EDUCATED AND ENTERTAINED, FILM ,MUSIC TALKSHOW, STREET QUESTION, INTERVIES, COMEDY AND MUSIC VIDEOS THANK YOU AMD TV HAUSA Tasha Ce Da Zata Dinga Kawo Muku Labarai Daga Shashen Kannywood Da Sauran Abubuwan Dake Faruwa A Cikin Gida Da Na Wajen Nigeria, Kama Da Nishadi, Fadakarwal Ilimantarwa Kai Harma Da Wa azantarwa. Wakokin Yabon,Wakokin Nanaye kai Harma Da Wakokin Hip pop Da Sauransu ,Hira Da JarumaN Kannywood Mawaka Da Sauransu. Koyon Sana a,Shirin Fllm Din Hausa Da Dai Sauran Su.Gamu A TITI Sabon Shirin Tambayoyi A titi Wato Street Question Na Ban Dariya Da Sanin Abu A Kalmar Hausa Kana Da Damar Da Zaka Fadi Albarkacin Bakinka Domin AMD TV HAUSA Shafi Neda Zaka Ilimanta Da Wani Abu Danna Subscribe Don Ka Zama Ko Ki KO Kai Zama Cikakken ko cikakkiyar Dan Gidan AMD TV HAUSA Mun Gode SABODA KARIN BAYANI KO WHATSAPP 09090892577
  • 106K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days605
Like/Views1.1%
Last Updated7 days ago

AREWA 747TV

Assalamu Alaikum Jama'a Barkanku Da zuwa Wannan Tasha Tamu Mai Suna Arewa 747tv Idan Wannan Shine zuwan ka na Farko A Wannan Tashar Muna Fatan Zaka Danna Alamar Subscribe Sannan Ka Danna mana alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-Shiryenmu Akoda Yaushe. Zaku iya samun siryesiryen mu kamar haka: 1: Labaran Kannywood 2: Labaran duniya 3: Labarn littafai 4: Magungunan Matsalolin Maza Da Mata Daga Masu Aure Zuwa Marasa Aure Da sauran abubuwa DUK WANDA MUKASA ABUN SA BISA RASHIN SANE ZAI IYA KIRAN MU DAN MU CIRE A WANNAN NUMMER TA MU 08166864772 MUN GODE
  • 106K subscribers,
  • 122 videos
Views/7days38,440
Like/Views2.5%
Last Updated5 days ago

KE DUNIYA TV

Barkan ku da zuwa KE DUNIYA TV wanan Tasha tana yi muku Albishir da cewa, za mu fara kawo muku Sabon Shirin mu Mai dogon Zango (Series) Mai Suna KE DUNIYA. Domin samun damar kasancewa damu sai ku daure ku yi Mana Subscribe, sannan ku Danna 'Kararrawa. Mun gode masoyanmu. KE DUNIYA TV tana yi muku Fatan Alkhairi 🙌
  • 71K subscribers,
  • 105 videos
Views/7days5,258
Like/Views6.1%
Last Updated3 months ago

Jim Iyke Tv

WELCOME TO JIM IYKE TV HOME OF QUALITY AND INTERESTING CONTENT 💯 SUBSCRIBE TO THIS CHANNEL AND SHARE ALL OUR AMAZING CONTENTS ❤️ WE PROMISE NONSTOP CONTENTS 💯💯 STAY TUNED, LIKE AND COMMENT ❤️❤️❤️
  • 133K subscribers,
  • 679 videos
Views/7days408
Like/Views1.7%
Last Updateda month ago

Ali Daddy Tv

Tashar Hausa ta farko a YouTube wadda cikakken Bahaushe Ya kirkira kuma za'a dinga kawo muku sababbin tatattun Fina finan Hausa masu tsafta akwai Nishadi Mai train yawa cikin shirye shirye mu, Wanda masu kallo ba za su ji kunya ba idan suna kallo ko a cikin iyali. Sannan akwai sabon series Mai fadakarwa da Ilimamtarwa zai dinga zuwa duk sati Mai suna "BAWAN ALLAH" da yardar Allah. A.R.A MOVIES NIGERIA LTD. Daga Ali Rabiu Ali Daddy
  • 53K subscribers,
  • 349 videos
Views/7days3,117
Like/Views2.6%
Last Updated3 days ago

Africa Hausa TV

Tasha CE ta yanar gizo da zata ringa kawo muku al'amura da suka shafi kasar Hausa. Danna SUBSCRIBE Dan ringa samun sabbin ayyukan mu. mun gode
  • 71K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days1,593
Like/Views1.8%
Last Updated3 months ago

BLESSED NOLLY TV

home of nollywood entertainment
  • 33K subscribers,
  • 165 videos
Views/7days1,870
Like/Views0.5%
Last Updated4 days ago

Abdul M Shareef Online

Advertise With Abdul M Shareef | Mai Talla shi ke da riba. Domin tallata kamfanoninku, shagunanku, sana'arku, ko kuma wani abu naku; Abdul M Shareef na maraba da ku. Ga masu son gayyatar Abdul M Shareef zuwa wajen bukukuwansu, ko kuma yin wasa a garuruwansu; yanzu kofa a bude take. Ku tuntubemu kai tsaye, domin kulla kyakkyawar alaka. Call us: 07038967423 WhatsApp: 07038967423
  • 44K subscribers,
  • 83 videos
Views/7days4,952
Like/Views4.5%
Last Updateda month ago

Official Arewa TV

Official Arewa Tv Tashace wacce aka tanadeta domin nishadantar daku da finafinai masu kayatarwa dakuma fadakarwa kuzama musu bibiyarmu tahnyar Subscribing wannan tasha domin ganin alama da zarar mundaura kaya acikinta Mungode
  • 33K subscribers,
  • 32 videos
Like/Views1.9%
Last Updateda year ago

HAUSA CLASSIC TV

THE NO.1 HAUSA CHANEL THAT PROVIDE YOU WITH THE LATEST HAUSA MOVIES, COMEDY, NEWS AND TRANSLATED INDIA HAUSA. DON'T FORGET TO SUBSCRIBE OUR CHANNEL, KU KASANCE TARE DAMU DOMIN NISHADANTARWA,FADAKARWA KAI HARMA DA ILIMANTARWA KARKA MANTA KAYI SUBSCRIBE DIN WANNAN CHANNEL NB: ALL CONTAIN HERE ARE UPLOADED EITHER WITH OUR SOLE CREATION OR WITH CLEAR CONSENT OF THE ORIGINAL OWNER. PLEASE IF YOU FOUND ANY OF YOUR CONTENT UPLOADED TO MY CHANNEL WITHOUT CONSENT , PLEASE EMAIL | PM ME AND I WILL REMOVE IT IMMEDIATELY. REGARDS
  • 25K subscribers,
  • 188 videos
Like/Views0.3%
Last Updated5 years ago

Uzeen Arewa Official

Uzeen Arewa Official is an Official YouTube For Latest Hausa Comedy/Skits, Hausa Series, Kannywood movies, Hausa films and much more. Our channel is not Affiliated to Bakori TV, Saira movies, Zinariya Hausa TV, Ali nuhu TV, Daddy Hikima TV or any Hausa movie/series channel Subscribe for more videos
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

ammani iroko tv

Barkada zuwa wannan YouTube channel in Mai suna AMMANI IROKO TV Ammani iroko tv tashace wadda zata rinka kawomaku wani sabon film Mai dogon zango (siries film) Mai suna KADDARAR KAUNA *Film din kaddarar kauna film ne na soyayya tareda chakwakiyar soyayya kala kala Wanda zaku Kara samun ilimi Akan soyayya dakuma kalaman soyayya masu sanyaya zukatan masoya* Sannan zamu rinka kawomaku fina finai na BARKWANCI da kananan bidiyoyi na bandariya (COMEDY'S) da sauransu Amman kada ku manta ku dannamana subscribe Kuma kudanna alamar karaurawar sanarwa domin samun dukkanin ayyukanmu da zaran mundora Zaku iya samunmu ta Instagram account inmu Mai suna @#ammani iroko tv Kokuma ta numbar wayarmu kamar HAka 09038024427
  • 1K subscribers,
  • 0 videos