Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

BBC News Hausa

BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka. BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku
 • 447K subscribers,
 • 3.3K videos
Views/7days6,562
Like/Views2.4%
Last Updated13 days ago

VOA Hausa

Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
 • 76K subscribers,
 • 3.1K videos
Views/7days205
Like/Views2.9%
Last Updated13 days ago

DW Hausa

Deutsche Welle ita ce tashar Jamus ta kasa da kasa da ke watsa shirye-shiryen Telebijin da Rediyo da kuma ta Intanet a cikin harsuna 30 zuwa ko ina cikin duniya. Ku bada taku gudunmawa wajen gabatar da kyakkyawar mahawara kuma karbabbiya ga wannan kafa, kana a guji amfani da kalaman nuna wariya ko na batsa ko kuma na zage-zage. Don karin bayani sai a latsa: "DW Netiquette" da ke kasa.
 • 29K subscribers,
 • 157 videos
Views/7days1,453
Like/Views1.8%
Last Updated2 days ago

Fix TV Hausa

Fix Nigeria reshene na Kamfanin Enactafix dake Najeriya a nahiyar Afirka ta yamma. Fix Nigeria kamfani ne dake sahun gaba wajen watsa shirye-shirye na tsawon awa 24 ba kakkautawa dauke da taken: Inganta nasara. An samar da Fix Nigeria Talabijin, Rediyo da Mujalla da nufin sauya mummunan yanayi zuwa kyakkyawan yanayin cimma nasarar kasuwanci ta hanyar kirkirar shirye-shiryen nishadi da labaru da fina-finai dake da nasaba da muradun dorewar cigaba, da kuma tsarin da yake daukar hankalin mahukunta, game da yadda za su gudanar da ayyukan gyara kasa, tsare tsaren gwamnati, da manufofin hukuma, domin inganta rayuwar al'umma, da gamsar da abokan hulda da ingantattun shirye-shiryenmu masu gamsarwa. Da kuma zakulo da fadada sabbin fasahohi. Burinmu shi ne inganta rayuwar masu kallonmu a Najeriya, Ghana, sauran kasashen Afirka dama duniya baki daya.
 • 24K subscribers,
 • 37 videos
Like/Views1.6%
Last Updated5 months ago

Whiteblood Multimedia

"Whiteblood Multimedia" Dandali ne da aka kafa domin sanya nishadi a zuciyoyin al'umma, bayar da labarai kan abubuwan da ke faruwa da dumi-dumi na gida Najeriya da ma kasashen ketare, hadi da koya dabarun zaman aure, karanta littatafan hausa na soyayya wadanda marubata daban daban ke wallafawa. Ku dai ku cigaba da kasancewa da Tashar ku mai farin jini ta whiteblood multimedia. Whiteblood Multimedia abar alfaharinku ce. Domin ƙarin bayani za ku iya ziyartar ofishin mu da ke lamba Z5 Lawan Dambazau Road Opposite First Grade Comprehensive School ko kuma a kira 09028244111.
 • 78K subscribers,
 • 1K videos
Views/7days1,697
Like/Views6.9%
Last Updated14 days ago

Kurra TV

Sharhi kan Kwallon-Kafa cikin harshen hausa Su Waye Mu Shafin Kura TV mallakar Kurra Global Media ne. An samar da shafin ne saboda watsa labarun Kwallon-kafa da dumi-dumin su wa masoya harkar taka Leda. Muna da kwararrun ma`aikata wanda suka san harkar wasanni kana suna bin al`amuran wasanni a gida Najeriya da ma duniya don wallafa labarum wasannin da dumi-dumin su. Burin Mu Burin mu shine: “Mu watsa labarun wasanni da dumi-dumin su, musamman na Kwallon-Kafa, don nishadin masoya harkar.” Hangen Mu Hangen Mu shine: “Watsa labarun wasanni, musamman na Kwallon-Kafa, ta hanya mafi inganci da dacewa tare da burin samar da hadin kai tsakanin al`umomin mu.” Dabi`un Mu Mutunci Karfin-zuciya Gaskiya
 • 2.5K subscribers,
 • 0 videos

NAJERIYARMU A YAU TV

👍NAJERIYARMU A YAU TV🙋‍♂️ ZAMUNA KAWOMUKU ABINDA YA SHAFI KASARMU TA NAJERIYA DA MA DUNIYA BAKI DAYA UPDATE A KO DA YAUSHE KU BIYOMU CIKIN WANNAN TASHA MAI ALBARKA DOMIN SAMUN FARIN CIKI DA KUMA WALWALA GAMME BUKATAR YAYI MAGANA DA MU ĶAI TSAYE ZAI IYA KIRANMU A WANNAN NUMBERS KA MAR HAKA (08038202375)KO(08084747897) MUNA GODIYA 🙏🙏🙏🙏
 • 4K subscribers,
 • 0 videos

Kadirawa TV

Kadirawa TV Tasha ce da zata dinga kawo maku al'amuran da suka shafi Ɗariqar Qadiriyyah, da sauran al'amuran Addinin Musulunci gaba ɗaya, da abinda da ya shafi ƙasar mu Najeriya da sauran sassan Duniya.
 • 1.1K subscribers,
 • 0 videos

Sheikh Jafar Mahmud Adam.

Mungode da bibiyar mu
 • 1.7K subscribers,
 • 0 videos

NDA & POLAC RC

This channel is to educate you about the Historical event, African society, Nigeria's History, current affairs (NDA & POLAC), Nigerian politics, Documentary and more. For more videos subscribe to the channel... Bidiyon sojojin Najeriya tare da makarantar su. For more information or advertisement contact me - Directly via my Email.. 👉 alkanamy11@gmail.com 👈 Thank you for visiting - May 2022 = 0 Subscribers - October 2022 = 1000 Subscrbers
 • 2.5K subscribers,
 • 0 videos

ZUMAR AREWA TV

Tashar dake kawo muku shirye-shirye na ilimantarwa nishadantarwa da fadakarwa. Akwai kuma shirye-shirye wa'yanda suka shafi SIYASA da harkar JAGORANCI sa'annan, a wannan kafa zaku rika ganin wasu FITATTUN FUSKOKI wad'anda suka shahara a bangarori daban-daban kamar bangaran WAKOKI da FINA-FINAN ZAMANI na hausa. Akwai kuma wasu shirye-shirye na musamman wad'anda suka shafi AL-ADUN MUTANEN AREWA da na sauran KABILUN da suke zaune a Nigeria. Har'ilayau, Tashar Zumar Arewa zata rika tsallakawa kasashen ketare a wasu lokuta domin kawo muku wasu shirye-shirye wad'anda suka dace da bukatunku da nishadinku. Wasu Kadan Daga Cikin Shirye-shiryen Tashar Zumar Arewa TV: (1)MULEKA LAKESHA (2)DAGA TITI (3)NAJERIYA KASATA (4)TAKAITATTUN LABARAI (5)WASANNIN GARGAJIYA (6)HIRA DA FITATTU DA (7)SANA'A SA'A (8)ADABIN HAUSA (9)KOKUNSAN? DA SAURANSU...
 • 1.2K subscribers,
 • 0 videos

Gaskiya Media TV

Gaskiya media tv takuce ako da yaushe
 • 1.2K subscribers,
 • 0 videos

mr beee tv

Mawaƙin Najeriya kuma marubucin waƙa,  wanda aka fi sani da breakern gobe Nafara waka tun ina shekara sha biyar na fara ba tare da kida ba, sannan na fara waka a 2014
 • 3.6K subscribers,
 • 0 videos

Live Hausa Radio

Dear friends Good Day Welcome to Live Hausa Radio The channel has been promoting music, waz and drama alongside news and indigenous culture practices which have already become popular. From now on, we will only broadcast live streaming and captured news of popular radio news from different countries of the world. Contact us if you have any comments or suggestions about our news items. If you have any questions: Email sharifmoskat02@gmail.com Director Md. Moskat Sharif Live Hausa Radio
 • 4.1K subscribers,
 • 0 videos

NOBLEN TV

This a YouTube Channel for NOBLEN TV. An online TV station that is committed to disseminate true information and news items for all followers to get accurate and updated reports on daily happenings in Nigeria, Africa and around the Globe. Ka/ki danna Subscribe sannan a danna karaurawa don samun sababbun shirye-shirye. Please subscribe for more videos ________________________________ Your favorites Channel on Entertainment, awareness, Discovery and education Please visit our website: www.noblentv.com
 • 1.2K subscribers,
 • 0 videos

Jekadiyar Zamfara TV

Jekadiyar Zamfara na kawo maku ingantattun labarai, tare da fadakarwa hadi da nisha dantarwa. Musamman abubuwan da suka shafi Jihar Zamfara da arewacin Najeriya da kasar kwata.
 • 4K subscribers,
 • 0 videos

kwankwasiyya kebbi state TV

KWANKWASIYYA Wani bangaren imanin siyasa ne a Najeriya wanda Sanata Rabiu Kwankwaso ya kafa. Farko dai Kwankwasiyya ya fara ne a jihar Kano kafin daga bisani kuma akidar ta yadu ko ina cikin fadin kasar Najeriya . Tsarin tafiyar Kwankwasiyya ya ginu ne akan akida da jajircewa a kan duk abinda suka saka a gaba, an san yan Kwankwasiyya da nacin tsiya, basa tsoron tunkarar gwamnati da adawa, kuma sun kware wajen adawa domin duk wanda suka sako a gaba da wuya kaga yasha, su suka yi sanadiyar kifar da gwamnatin malam Ibrahim shekarau a jihar Kano a 2011, sannan sun taimaka wajen kifar da gwamnatin Shugaba Goodluck Jonathan a shekarar 2015. ● A tsarin [[Kwankwasiyya ba'a bayar da kudi domin mutum yazo taro, a mafi yawancin tarurrukansu duk wanda ka gani shi ya kai kansa, kuma tunda suka kafa gwamnati a jihar Kano a shekarar 2011 suka kawo sabon tsarin siyasa na fita kamfen ba tare da daukar makamai ba.
 • 2.2K subscribers,
 • 0 videos

MD TV

MD TV tana kawo maku labaran abubuwan dake faruwa a masana'antar Kannywood da kuma labaran al'ajabi dake faruwa a ciki da wajen Najeriya, kuna da damar comment don tofa albarkacin bakin ku. Ku danna SUBSCRIBE sannan ku danna kararrawar sanarwa 🔔 don samun shirye-shiryen mu dazarar mun dora. Phone No: +2348100005315
 • 3.5K subscribers,
 • 0 videos