Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

BBC News Hausa

BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka. BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku
  • 565K subscribers,
  • 3.8K videos
Views/7days22,391
Like/Views1.8%
Last Updated22 days ago

Fuskar Arewa tv

Fuskar Arewa TV Tasha ce da ta Shahara wajen kawo muku,labaran,kannywood,Labaran yan bindiga, labaran duniya da duk wani abu dake Arewa. Dan subscribe domin samun shiryen mu da zaran mun Dora. Mun Gode da ziyartar wannan tasha mai Albarka.
  • 209K subscribers,
  • 3K videos
Views/7days11,790
Like/Views1%
Last Updateda month ago

Kainuwa 24

Barka Da zuwa Tashar ( Kainuwa 24 ) ( Kainuwa 24 ) Tasha ce ta musamman Dake kawo muku al'amura da suka Shafi masana'antar Kannywood, waka da mawaka, Labaran gida dana waje, wasannin barkwanci, Tattaunawa, al'adu, sana'o'i, kimiya da fasaha Da duk Wani Abu da ya danganci Kasar Hausa da Malam bahaushe. Dan samun Shirye shiryen mu a Ko wane lokaci kar ka manta da yin SUBSCRIBE da kuma Danna kararrawa dan sanar da kai a duk lokacin da muka dora sabon Shirin mu. Mun Gode.
  • 166K subscribers,
  • 1.6K videos
Views/7days633
Like/Views1.3%
Last Updateda month ago

Labaran Duniya Tv

Mun bude wannan dandalin ne domin kawo muku zallar hausa novels masu nishadantarwa, fadakarwa, wa azantarwa dadai sauransu. Kudai kucigaba da kasancewa damu ako da yaushe. KARKU MANTA DA SUBSCRIBE DIN CHANNEL DIN NAMU
  • 30K subscribers,
  • 2.4K videos
Views/7days381
Like/Views6.6%
Last Updated2 days ago

Kundin shahara

Tashar zata rinka kawo muku labaran Nishadantarwa, Ilimantarwa da Fadakarwa a kan dukkan fannoni na duniya da lahira.
  • 188K subscribers,
  • 2K videos
Views/7days4,159
Like/Views1.2%
Last Updated18 days ago

Alfurqan Ta'alim Tv

Wannan chennel reshe ne na Alfurqan Wal huda Tv, domin sharhin labaran cikin gida.
  • 149K subscribers,
  • 1.3K videos
Views/7days17,124
Like/Views3%
Last Updated8 days ago

FRESH AREWA TV

This is a site that will bring you informative and educational content as well as entertainment and issues related to the Kannywood industry and politics and world news as well as local news. Thank you for joining us. Thank you and thank you For Subscribe Wannan Shafi Ne Da Zai Dinga Kawo Muku Abubuwa Masu Fadakarwa Da Ilmantarwa Gami Da Nishadantarwa Dakuma Abubuwan Da Suka Shafi Masana'antar Kannywood Dakuma Siyasa Da Labaran Duniya Gami Da Labaran Gida Muna Godiya Da Kasancewa Tare Damu Mungode Da Yimana Subscribe 1.Labarai Da Dumi Duminsu 2.Labaran Kannywood 3.Fina Finan Kannywood 4.Wakokin Hausa 5.Wakokin Hausa Hip Hoo 6.Wa'azuzzukan Malumma 7.Siyasar Nigeria 8.Gyaran Jiki Mata 9.Littattafai Ku Danna Subscribe Domin Kallon Shirye Shiryen Mu A Duk Inda Kuke.
  • 170K subscribers,
  • 1.6K videos
Views/7days14,722
Like/Views2.4%
Last Updated20 days ago
Views/7days389,375
Like/Views2.5%
Last Updated8 days ago

DAGA KANNYWOOD

Muna Muku Barka Da Zuwa Shafin Hausa Bakwai Tv Wannan Shafi Zai Dinga Kawo Muku Abubuwa Masu Muhimmanci Musamman Ma Wadanda Suka Shafi Labaran Duniya Labaran Siyasa Labaran Bandariya Waazi Labaran Kannywood Nishadantarwa Dama Fadakarwa
  • 43K subscribers,
  • 298 videos
Views/7days1,082
Like/Views1%
Last Updated10 days ago

Hausa Zip Tv

Hausa Zip Tv tana maraba da masoyanta. Domin samun ingantatcan labarai da bidiyo masu inganci ku Danna mana alamar Subscribe. Domin bamu shawara ko kuma copyright material zaku iya bibiyarmu ta wannan lamba domin daukar matakin daya dace mungode da ziyarta wannan Tasha tamu mai albarka.
  • 151K subscribers,
  • 1.3K videos
Views/7days1,283
Like/Views1%
Last Updated16 days ago

Dapur Lielis

Video pertama 13 Januari 2021 ... Perkenalkan saya Elis, Saya sangat hobby memasak, terutama membuat berbagai macam kue.. Dari hobby itu kegiatan sehari-hari saya adalah penjual kue dari mulai kue basah, kue tradisional, kue kering, kue ultah dll.. Tapi di sini saya juga masih belajar, jadi apabila ada kesalahan mohon di maklumi ya 🙏 Endors/kerjasama DM instagram, Link di bawah👇
  • 201K subscribers,
  • 397 videos
Views/7days5,847
Like/Views0.8%
Last Updated12 days ago

Hali Dubu Hausa Movies Tv

Hali Dubu Hausa Movies TV is an online TV platform that broadcast 24/7 Hausa Movies, Programs, Interviews, Documentaries, Series and related Hausa Entertainment contents. We are Kannywood contents creators/providers of ant type. Welcome to our platform. Watch, like, comments, share and please subscribe. Thank you.
  • 432K subscribers,
  • 10K videos
Like/Views0.8%
Last Updated7 months ago

Salama Hausa TV

Tasha ce ta Hausa wanda zata dinga kawo muku labarai kala kala wanda ya shafe rayuwar ku kuma zata dinga kawo muku shi da dumi dumi. Kuyi subscribe don samun wannan labarai. #arewa24 #BBCHAUSA #Labaran Yau #adam_azango #alinuhu #adam_azango
  • 39K subscribers,
  • 326 videos
Like/Views1.4%
Last Updateda year ago

HGN Hausa Global News

Whatsapp +2347032165284. Facebook HGN Hausa Global News
  • 47K subscribers,
  • 897 videos
Views/7days6,916
Last Updated6 months ago

Idon Gari Tv

Idon Gari TV, Tasha ce da za ta dinga kawo muku shiri na musamman cikin harshen hausa. kamar fadakarwa, labaran kannywood da sauransu. Manufar wannan tashar shine ta taimaka wajen yada ilimi wa hausawa da 'yan arewa a duk sassan duniya da yaren hausa. Sai ku ci gaba da kasancewa damu kuga irin tamu bajintan. Kuma, kada ku manta ku danna subscribe ku kuma danna karrarawar sanarwa domin ku dinga samun shirye-shiryen mu akan kari. Mun gode! For business enquiries or Advert, kindly send an email to idongariblog@gmail.com OR Send an SMS to +2349067244635 (whats app only)
  • 148K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days537
Like/Views0.8%
Last Updated15 days ago

A.m.d Toons

Domin karin bayani 09090892577 ......A.m.d toons....... 1.FILM DIN HAUSA 2.WAKOKIN HAUSA 3.WAKOKIN YABO 4.WAKOKIN HIP HOP 5.LABARAN KANNYWOOD 6.GAMU A TITI STEET QUESTION 7.GADAN WASAN GALA 8.HAUSA NOVEL 9.TALLACE TALLACE 10.TASKAR SHAIRAI 11.TASKAR MAWAKAN HAUSA 12.HIRA DA MAWAKA 13.MULEKA KANNYWOOD 14.DUNIYAR MARUBUTA 15.WAKOKIN AMINU BAGWAI 16.LABARAN KANO 17.SIYASAR MU A YAU 18.JARUMAN DADIN KOWA 19.AMD TV COMEDY 20.LABARAN NIGERIA 21.CARTOON AND ANIMATION 22.VFX SPECIAL EFFECT 23.ANIMAL SABODA KARIN BAYANI KO WHATSAPP 09090892577
  • 23K subscribers,
  • 1.1K videos
Like/Views3.7%
Last Updated18 days ago

HAUSA TRENDING

Domin samun labaran manyan abin da ke daukar hankali a kasar Hausa. #DuniyarMusulunci #Malamai #Izala #Darika #Tijjaniyya #Kannywood #KannywoodNews #HausaTrending #kannywoodmovies #kannywoodfilm
  • 29K subscribers,
  • 2.3K videos
Like/Views1.1%
Last Updated12 days ago

BAHARUNNUR TV

KU DAURE KUYI MANA SUBSCRIBE A CHANNEL DINMU (BAHARUNNUR TV) DOMIN SAMUN HIRARRAKINMU NA LABARAN KANNYWOOD, LABARAN DUNIYA, MAFARAUTA, MAHARBA DA KUMA MAGABATA DA SUKAI JARUMTA KO GWAGWARMAYA ARAYUWAR SU MUNGODE..
  • 36K subscribers,
  • 352 videos
Like/Views1.3%
Last Updated7 months ago

Hausa Time News

Hausa Time News : Dandali ne na yada labaran bidiyo cikin harshen Hausa. HAUSA TIME NEWS is your top destination for Hausa language news and trending videos
  • 53K subscribers,
  • 264 videos
Views/7days618
Like/Views2%
Last Updateda month ago

Duniyar Hausa Novels

Barkan Ku Da Zuwa Channel Din Mu Mai Farin Jini Inda Muke Kawo Muku Sababbin Hausa Novels Tare Da Dadadan Shirye Shirye. Kada Ku Manta Da Danna Mana Subscribe. @Labaran_Duniya_Tv
  • 23K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days229
Like/Views3.8%
Last Updated12 days ago