Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Hausawa top tv

Tashar al'umma ce wadda Take kawo muku Sahihan labarai ingantattu masu ilimantarwa, fadakarwa, kayatarwa news, videos, films, movies
  • 266K subscribers,
  • 4.1K videos
Views/7days7,771
Like/Views1.4%
Last Updated2 months ago

Gido24 TV

Gido24 Tv tasha ce da zata Dinga kawo muku Rahotonni,Labarai,Wasanni,Nishadi,Fina Finai,Ilimantarwa,Wa,azantarwa,Tarihi,Wakoki,Barkwanci. Ku cigaba da kasancewa damu,domin samunsu da DaDumiDuminsu.
  • 259K subscribers,
  • 2.2K videos
Views/7days26,131
Like/Views1.7%
Last Updated21 days ago

Hausa Zip Tv

Hausa Zip Tv tana maraba da masoyanta. Domin samun ingantatcan labarai da bidiyo masu inganci ku Danna mana alamar Subscribe. Domin bamu shawara ko kuma copyright material zaku iya bibiyarmu ta wannan lamba domin daukar matakin daya dace mungode da ziyarta wannan Tasha tamu mai albarka.
  • 151K subscribers,
  • 1.3K videos
Views/7days1,283
Like/Views1%
Last Updated16 days ago

BBC News Hausa

BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka. BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku
  • 565K subscribers,
  • 3.8K videos
Views/7days22,391
Like/Views1.8%
Last Updated22 days ago

Tsakar Gida

Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna. Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida Na gode.
  • 551K subscribers,
  • 4.4K videos
Views/7days30,485
Like/Views2.9%
Last Updated10 days ago

Diffa Studio Tv

Cette chaîne appelée Diffa Studio Tv vous apporte les derniers divertissements. Événements mondiaux. Abonnez-vous à nous pour plus d'informations. appelez👈👆 France 👇👉 hausa Assalamu alaikum waraha matullahi wabara katuhou Wannan channel mai suna 👉 Diffa Studio Tv 👈 Zai dinga kawo muku abubuwan nishadan tarwa dama Abubuwan da ke faruwa a duniya kuyi mana subscribe domin samun labarai 🇳🇪👈 👉+227 82 01 53 48👈👉banda kira sai Whatsapp 📲👈
  • 295K subscribers,
  • 1.7K videos
Views/7days20,494
Like/Views4%
Last Updated6 months ago

VOA Hausa

🔹 Sashen Hausa Na Muryar Amurka 🔹 Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu. Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
  • 86K subscribers,
  • 3.8K videos
Views/7days315
Like/Views3.4%
Last Updated5 days ago

Taskar Al'ummah

Assalamu alaikum, mun kirkiri wannan kafane domin kawo muku irin kallar wainar da ake toyawa akasashen duniya dama gida Nigeria cikin sauki. Tashace ko ince kafa ta labarai da zata sadaku da labarai da dumiduminsu abisa doran gaskiya da tabbatar da sahihancin labari kafin kawoshi gareku. Karku manta sunan tashar taku Taskar Al'ammah domin al'ummah.ku kasance damu akoda yaushe ta hanyar bibiyar shafinmu dan samun abinda zai kashe maku kwarkwatar idanunku. Karku manta sunana Kabeer Isah Manga mamallakin wannan kafa ahalin yanxu, da fatan zakuji dadin kasancewa damu mun gode. Click subscribe or like and share the channel, thanks once again.
  • 133K subscribers,
  • 3.5K videos
Views/7days122
Like/Views0.9%
Last Updateda month ago

UZAIRU ABZ

💪 "Mu haskaka duniya tare: 📝Labarai da 🧠Fadakarwa"
  • 41K subscribers,
  • 186 videos
Views/7days7,188
Like/Views6.1%
Last Updated4 days ago

Freedom Radio Nigeria

Tashar dake kan gaba wajen shirye-shirye managarta da labarai masu inganci, Muryar Jama'a. #Kannywood #kannywoodnews #siyasa #siyasarkano #APC #PDP #izzarso #dadinkowa #arewa #arewa24 #arewatiktok #bbchausa #voahausa #labarai #labarina
  • 61K subscribers,
  • 6.2K videos
Views/7days2,318
Like/Views2.8%
Last Updated3 months ago

Arewapackage TV

Arewapackage TV Labarai da dumi dumin su, Kannywood News, Politics Celebrities Gist and More...
  • 37K subscribers,
  • 297 videos
Views/7days4,321
Like/Views0.7%
Last Updated5 days ago

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci Is an online channel aim to brings educative clips of Islamic clerics, latest news update, and more. For more info or any enquiry plx reach us at Bapphaothman24@gmail.com Plx subscribe, we love u😍🤗
  • 251K subscribers,
  • 2.1K videos
Views/7days9,902
Like/Views2.5%
Last Updated7 days ago

Sabuwar Mujalla

Tashar Hausa, domin ingantattun labarai akan kowanne fanni na Duniya, da ma lahira baki daya.
  • 41K subscribers,
  • 608 videos
Views/7days12,552
Like/Views1.3%
Last Updated17 days ago

Salama Hausa TV

Tasha ce ta Hausa wanda zata dinga kawo muku labarai kala kala wanda ya shafe rayuwar ku kuma zata dinga kawo muku shi da dumi dumi. Kuyi subscribe don samun wannan labarai. #arewa24 #BBCHAUSA #Labaran Yau #adam_azango #alinuhu #adam_azango
  • 39K subscribers,
  • 326 videos
Like/Views1.4%
Last Updateda year ago

Nabuga Niger TV

NABUGA . NIGER . TV. MANO mai DALA'ILU TV _________________________ Tasha ce. Wadda muka kirkira domin kawo muku labarai Na kokowar dama kokowar din ga baki dayanta =================== Awannan. tashar muna saka kayan barkonci domin Nishadi da dariya ÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷ ⚠️ A wannan tashar doka ce Ba'a yarda Wani yadau video mu Ba yadora A wata tasha Ba domin zamu dau mataki ⚠️ ^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^ Sekuma. Duk wani wanda yake Neman mu Mu masa tallar kayansa Zai iya neman mu ta Whatsapp din Mu Akan wannan Lambar 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 +2349011330460 👆👆👆👆👆👆👆👆👆 Allah karufa mana asiri Ameen !!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!! +2347046273478 👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆 #Niger#kokowa#tahoua#maradi#dosso#zinder#agadez#diffa#tilaberi#Nabuganigertv#wasa#gargajiya#
  • 121K subscribers,
  • 878 videos
Views/7days7,662
Like/Views2.3%
Last Updateda day ago

Maibiredi TV

Wannan kafa mun bude ta ne domin mu rinka kawo maku Labarai akan abubuwan da ke faruwa a Nigeria 08069807496
  • 84K subscribers,
  • 2.5K videos
Views/7days3,009
Like/Views3.1%
Last Updateda month ago

DCL Hausa

DCL Hausa kafar yada labarai ce ta intanet mai yada sahihan labarai cikin rubutu da hotuna da bidiyo gami da sauti. Muna da kwararrun matasan 'yan jarida da suka samu horo a Nijeriya da Jamus da sauran kasashen duniya. Ku nemi karin bayani a www.dclhausa.com
  • 64K subscribers,
  • 2.6K videos
Views/7days8,645
Like/Views2.5%
Last Updated4 months ago

SABUWAR HAUSA TV

Wannan tasha zata Ringa kawo labarai da bidiyoyi masu tushe da ma'ana kuyi Subscribe domin kasancewa a tare damu.
  • 34K subscribers,
  • 834 videos
Views/7days1,607
Like/Views1.7%
Last Updated6 days ago

Gemedia TV

Welcome To Gemedia Tv Home Of Nigeria Nollywood Movies 🎥 Subscribe For All Interesting Content ❤️
  • 114K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days274
Like/Views1.6%
Last Updateda month ago

DANDALIN KANNYWOOD

barkanku dazuwa zinare production tashar da zatana kawo muku kanun labarai kai tsaye dafatan zakumana subscribing 👇👇👇👇👇 WhatsApp or call 070......61 domin Karin bayani
  • 34K subscribers,
  • 306 videos
Views/7days11,347
Like/Views1.5%
Last Updated9 days ago