Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Hausawa top tv

Tashar al'umma ce wadda Take kawo muku Sahihan labarai ingantattu masu ilimantarwa, fadakarwa, kayatarwa news, videos, films, movies
  • 267K subscribers,
  • 4.1K videos
Views/7days7,771
Like/Views1.7%
Last Updated2 months ago

Duniyar Hausawa

Kukasance Da Wannan Channel Don Samun Abubuwa Masu Nishadantarwa Akoda Yaushe Wannan tashar da sannu zata fara kawo muku dada dan shirye shirye kamar haka: Hira da kananun mawaka, Soyayya, da tarihin mawaka.
  • 133K subscribers,
  • 1.2K videos
Like/Views1.1%
Last Updateda year ago

Hausawa best tv

Tashar HAUSAWA BEST TV tashace wadda zata dinga kawomuku labarai da DUMI DUMINSU masu inganchi daga gida Nigeria dakuma Duniya baki daya,kudai kawai ku dan alamar SUBSCRIBE sannan kudanna QARARRAWA domin samun labaranmu dazarar mun daura mungode💯💯💯
  • 28K subscribers,
  • 2.2K videos
Views/7days2,537
Like/Views1.4%
Last Updated3 days ago

AREWA24

http://AREWA24.com www.facebook.com/AREWA24 Ku kalli AREWA24 a Eutelsat 16A (horizontal polarization, frequency 10804, symbol rate 30000)! AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa ta farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa. An kirkire ta a Kano, Nigeria, a halin yanzu AREWA24 tana da shirye-shirye 11 na kashin kanta da suka kunshi nishadantarwa da rayuwar yau da kullum- – duk a harshen Hausa. Burin AREWA24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, banbance-banbance, girma da kuma nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke a karkashin inuwar AREWA24.
  • 595K subscribers,
  • 4.1K videos
Views/7days6,324
Like/Views2.2%
Last Updated5 days ago

BAKORI TV

Bakori tv Channel is Entertainment Platform, we give services in a following areas, Jungles, Film, Adverts, Series and many more. For more information 09023708483 09095669955
  • 1.1M subscribers,
  • 337 videos
Views/7days119,525
Like/Views2.2%
Last Updated4 days ago

Arewacin Kasar Hausa

Manufar bude wannan tashar ita ce raya al'adun illahirin kabilun Arewacin Kasar Hausa da na 'yan uwa ko makwabtansu wandada ke a sassa daban-daban na duniya. Arewacin Kasar Hausa na da kabilu guda 10 cif wadanda suka hada da: 1.Hausawan asali (Arawa, Gobirawa, Gubawa, Adarawa, Katsinawa, Damagarawa, Cangawa, Kabawa, Zamfarawa, Daurawa, Agadasawa da kuma Kurfayawa) kashi 54 cikin dari. 2.Zarma-Songhay-Dandawa kashi 22 cikin dari. 3.Abzinawa (Buzaye/Tuareg) kashi 10 cikin dari. 4.Fulani 10 % 5.Kanuri (Manga, Dagirawa, Bilma Mobeur, Yerwa, Kanembu, Suwurti) kashi 8 cikin dari. Sauran kabilun kasar Nijar sun hada da : Tasawakawa,Tagdalawa, Larabawa, Budumawa, Gurmawa da kuma Tubawa. Kusan kashi 90 da 'yan kai cikin dari na al'umar Nijar na ji kuma na yin amfani da harshen hausa wajen gudanar da aiyukan yau da kullum. Abinda ke nufin cewa Hausa ce harshen da ya fi rinjaye kan duk wani harshen da ake amfani da shi a kasar. Kashi 99 ciki dari na Jamhuriyar Nijar Musulmai ne.
  • 28K subscribers,
  • 475 videos
Views/7days1,063
Like/Views2.7%
Last Updated6 days ago

SUNNA TV Official

Whatsapp: 09084269858 Tashar Sunna TV tasha ce da ta yi fice wurin kawo muku shirye shirye na Addini bisa koyarwar Sunna ta Annabi Muhammad (S.A.W)! Links https://www.facebook.com/sunnatvofficial https://t.me/SUNNATVOFFICIAL https://vm.tiktok.com/ZMN9apCfL/
  • 179K subscribers,
  • 3.5K videos
Views/7days391
Like/Views3.4%
Last Updated9 days ago

Idon Gari Tv

Idon Gari TV, Tasha ce da za ta dinga kawo muku shiri na musamman cikin harshen hausa. kamar fadakarwa, labaran kannywood da sauransu. Manufar wannan tashar shine ta taimaka wajen yada ilimi wa hausawa da 'yan arewa a duk sassan duniya da yaren hausa. Sai ku ci gaba da kasancewa damu kuga irin tamu bajintan. Kuma, kada ku manta ku danna subscribe ku kuma danna karrarawar sanarwa domin ku dinga samun shirye-shiryen mu akan kari. Mun gode! For business enquiries or Advert, kindly send an email to idongariblog@gmail.com OR Send an SMS to +2349067244635 (whats app only)
  • 148K subscribers,
  • 1K videos
Views/7days537
Like/Views1%
Last Updated21 days ago

HAUSARMU TV

HAUSARMU TV, Tashar Al'umma wadda take Kawo muku videos da labaran Duniya🌎masu gamsarwa Harda Wayanda Suka Shafi Addinin Musulunci, kuyi Subscribe din tasharmu domin samun bidiyoyi masu Fadakarwa da ilmantarwa a koda yaushe, mun gode. https://m.youtube.com/channel/UCB1JJicDfcZbZyH4_oF8B4A
  • 85K subscribers,
  • 3.1K videos
Views/7days5,658
Like/Views2.9%
Last Updated9 days ago

SHAHIDANMU TV

  • 28K subscribers,
  • 602 videos
Views/7days669
Like/Views2.5%
Last Updated2 days ago

LAURE HAUSA TV

watch our new Hausa Series drama LAURE And subscribe Our Channel For more BAIWA KO CUTA Episode And Entertainments Videos. Managing and Authorized by Bakan Gizo Media Nigeria Limited
  • 118K subscribers,
  • 189 videos
Views/7days72,615
Like/Views2.6%
Last Updated5 days ago

Momee Gombe

Welcome to Official YouTube Channel of Momme Gombe, please kindly Subscribe for more Updates on KWALLA SERIES, The story of a married woman who is obsessed with her life with all the activities and unpleasant things and who in turn meets a thug who helps her to protect her sister..
  • 123K subscribers,
  • 25 videos
Views/7days30,343
Like/Views1%
Last Updated6 days ago

HAUSA LABARI TV24

Labarai da kuma Abubuwan da za su kawo cigaban hausawa muna jiran shawarwarin ku harma in kuna da wani Abu da kuke son bayanawa ta hanyar Bidiyo zamu dora muku shi a wannan tashar ta mu kuma taku dan Haka muna jiran kuyi j'aime wato link +22793985568
  • 33K subscribers,
  • 1.7K videos
Views/7days2,007
Like/Views1.8%
Last Updated4 days ago

Qibla FM

Welcome to the official YouTube Chennel for Qibla FM
  • 31K subscribers,
  • 740 videos
Views/7days2,860
Last Updated3 days ago

Tsakar Gida

Tsakar Gida tasha ce da zata dinga kawo muku labarai daga masana'antar kannywood, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Abubuwan dariya, da na nishadi, al'amuran ilimi, da makaloli na fahimtar da juna. Kana da damar fadin ra'ayinka domin Tsakar Gida gurine da zaka sake ba tare da an tsangwameka ba danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakke ko cikakkiyar yar' Tsakar Gida Na gode.
  • 552K subscribers,
  • 4.4K videos
Views/7days30,485
Like/Views2.9%
Last Updated3 days ago

MAISANAA KANO Tv

  • 215K subscribers,
  • 477 videos
Views/7days16,179
Like/Views4.4%
Last Updateda month ago

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa is an International Islamic scholar who specializes in Islamic da'wah, marriage counseling, Islamic tutoring, online da'wah, he also is an imam in Kano Nigeria, and conduct Ramadan Tafseer annually.
  • 120K subscribers,
  • 1.2K videos
Views/7days8,154
Like/Views4.1%
Last Updated2 months ago

Maiatamfa Official

Hi, My is Nazeer H. Mai Atamfa. welcome to my official Youtube Channal. Please kindly Subscribe, watch, Like and share. Much Love
  • 37K subscribers,
  • 79 videos
Views/7days27,830
Like/Views2.5%
Last Updateda month ago

RITETIME HAUSA TV

Rite Time Multimedia Limited specializes in Cinema - strategic communication materials, media leadership development projects and advertisement services. Rite Time is the largest content provider to direct to home pay TV channels in the north. The media experts at the disposal of the company are competent in all audio visual productions and are major player in the Northern Entertainment industry popularly known as Kannywood, with clients and partners in all parts of the country and other neighboring countries and international institutions.
  • 110K subscribers,
  • 312 videos
Views/7days3,366
Like/Views1.9%
Last Updated10 days ago

Arewa Views TV

Arewa Views TV is specially designed to provide viewers with original content such as Hausa songs, movies, news updates, trending topics, daily shows, comedies, expert discussions, and interviews as well as many other programs. Email ibrahimbelloyobe@gmail.com or 08137683838 Arewa views TV shafi ne na fadakarwa ilmantarwa da nishadantarwa. Online Media TV. Ku Danna subscribe domin samun Vedios da labarai daban daban. Mungode Domin neman Karin bayani za a iya tuntubar mu ta wannan lamba WhatsApp 08137683838
  • 38K subscribers,
  • 246 videos
Like/Views2.9%
Last Updated6 months ago