Subscribers
10K-50K50K-100K100K-200K200K-500K500K-1M1M+2M+
-
Views/7days
10K+50K+100K+200K+500K+1M+
-
Super Chat
$5,000+$10,000+$50,000+
-
Live Viewers
1K+3K+5K+10K+20K+30K+
-
Last promotion
Past 7 daysPast 15 daysPast 30 daysPast 180 daysBefore past 30 days
Country
United StatesSouth KoreaJapanTaiwanIndonesiaViet NamIndia
Relevance

Gido24 TV

Gido24 Tv tasha ce da zata Dinga kawo muku Rahotonni,Labarai,Wasanni,Nishadi,Fina Finai,Ilimantarwa,Wa,azantarwa,Tarihi,Wakoki,Barkwanci. Ku cigaba da kasancewa damu,domin samunsu da DaDumiDuminsu.
  • 259K subscribers,
  • 2.2K videos
Views/7days26,131
Like/Views1.7%
Last Updated21 days ago

3sp TV

Wannan YouTube channel an bude shi ne Domin somun fina finai da wakokin 3sp international
  • 340K subscribers,
  • 410 videos
Views/7days7,367
Like/Views4.4%
Last Updated8 days ago

MiliTainment TV

Welcome to MILITAINMENT TV official YouTube channel. For Military Events, Breaking News, Latest Videos, Drama, Series, Comedy, Latest song, From Kannywood. We are in the heart of Kaduna Nigeria. Pls subscribe to our channel for more latest videos. Contact us on +2348106132751. mbrbello4@gmail.com Wannan tasha zata dinga kawo muku sababbin da kuma kayatattun Bidiyo na Rundunar Sojin Nigeria, fina finai da wakoki sababbi nada dana yanzu da kuma abubuwan da zasu dinga nishadantar daku a koda yaushe sabida haka zakaga wani waje an sama subscribe dajan rubutu shi zaka danna zaka dinga ganin sababbin kayan da muke sawa. Godiya ta musamman. Ku nememu a lambar waya +2348106132751. mbrbello4@gmail.com
  • 243K subscribers,
  • 1.9K videos
Views/7days4,516
Like/Views1.2%
Last Updated3 days ago

Tijjani Asase

TIJJANI ABDULLAHI DANKURA (Tijjani Asase) Jarumi A Masanaantar shirya fina finai ta jahar kano, (Kannywood ) Mungode Sosai da bibiyarmu a wannan channel din tamu Mai albarka , Kucigaba da Subscribe domin samun sabbin shirye shirye, Gamu masu bukatar Karin bayani Zaki iya tuntubarmu akan number waya 👇👇👇 kamar haka 0706664385 Zaku iya tuntubarmu takan shafin sada zumuntarmu kamar haka👇👇👇👇 Mungode Best regard,
  • 119K subscribers,
  • 105 videos
Views/7days70,590
Like/Views4.1%
Last Updated6 days ago

KALLO MEDIA TV

Kallo Media Tv Shafin gidan talabijin na yanar gizo dazai rika kawo muku sababbin Fina Finai Hausa da Video me dogwan zango wato Series Da Short Comedy Kuyi Mana Subscribe mungode Domin bamu shawara ko neman mu zasu iya tuntubarmu ta wannan hanya _ kallomedia1@gmail.com https://www.youtube.com/@kallomediatv
  • 147K subscribers,
  • 914 videos
Views/7days4,293
Last Updated19 days ago

KannyPlay

WATCH AND SUBSCRIBE;- THIS CHENNEL ORIGINAL HAUSA FILMS DAGA KAMFANIN KANNYPLAY KUYI SUBSCRIBE DOMIN SAMUN KYAWAWAN FINA FINAI WAKOKI COMEDY TV SERIES DRAMA WA,AZI DECOMMENTARY DADAI SAURANSU. KARKU MANTA KUYI SUBSCRIBE LIKE AND COMMENT MUNGODE
  • 94K subscribers,
  • 193 videos
Views/7days30,562
Like/Views2.8%
Last Updated23 days ago

AMINU ALRAHUZ TV

Mungode da kasancewarku A wannan Tasha tamu Mai Albarka,domin samun sababin wakoki na Barkwanci da na soyayyah, da kuma fina Finai masu dogon Zango ku kasance da Wannan tasha tamu ta AMINU ALRAHUZ TV Muna godiya
  • 24K subscribers,
  • 187 videos
Like/Views2.2%
Last Updateda month ago

KM STUDIO Tv24

This is an Official Youtube Channel Of Hausa Songs, Movies, Comedies, Documentaries And Series. KM STUDIO Tv24, The Best Kannywood YouTube Channel. Please Subscribe, Like And Share. Thanks +2348062065039 WhatsApp And Text Massaging Only. kmstudiotv24@gmail.com
  • 172K subscribers,
  • 938 videos
Views/7days7,096
Like/Views4.2%
Last Updated9 days ago

Kundin shahara

Tashar zata rinka kawo muku labaran Nishadantarwa, Ilimantarwa da Fadakarwa a kan dukkan fannoni na duniya da lahira.
  • 188K subscribers,
  • 2K videos
Views/7days4,159
Like/Views1.2%
Last Updated18 days ago

Almudassir Production

Ku kalli fina-finai masu kayatarwa, wakoki masu dadi da hirarraki masu amfanarwa
  • 32K subscribers,
  • 84 videos
Like/Views3.6%
Last Updateda year ago

Fix TV Hausa

Fix Nigeria reshene na Kamfanin Enactafix dake Najeriya a nahiyar Afirka ta yamma. Fix Nigeria kamfani ne dake sahun gaba wajen watsa shirye-shirye na tsawon awa 24 ba kakkautawa dauke da taken: Inganta nasara. An samar da Fix Nigeria Talabijin, Rediyo da Mujalla da nufin sauya mummunan yanayi zuwa kyakkyawan yanayin cimma nasarar kasuwanci ta hanyar kirkirar shirye-shiryen nishadi da labaru da fina-finai dake da nasaba da muradun dorewar cigaba, da kuma tsarin da yake daukar hankalin mahukunta, game da yadda za su gudanar da ayyukan gyara kasa, tsare tsaren gwamnati, da manufofin hukuma, domin inganta rayuwar al'umma, da gamsar da abokan hulda da ingantattun shirye-shiryenmu masu gamsarwa. Da kuma zakulo da fadada sabbin fasahohi. Burinmu shi ne inganta rayuwar masu kallonmu a Najeriya, Ghana, sauran kasashen Afirka dama duniya baki daya.
  • 24K subscribers,
  • 63 videos
Like/Views1.8%
Last Updated4 months ago

MAI NAZARI TV

DAN KARIN BAYANI KO WHATSAPP 08031581939 MAI NAZARI TV Tashace Da Zata Dinga Kawo Muku Fina_Finai Da Wakoki Na Video Da Audio Daga Company S AJASU MAI WAKA MOVIE TONE Da Sauran Abubuwa Da Suka Shafi Kannywood, MAI NAZARI TV Shafina Wanda Zai Dinga Fadakar Daku Gami Da Nishadantar Daku Kai Dai Maza/Ke Dai Maza Ku Danna SUBSCRIBE Da Kararrawar Sanarwa Dan Hakan Shi Zai Baka/Ki Damar Kasan Cewa Daya Daga Cikin Ahalin Wannna Gida Na MAI NAZARI TV Mungode Sosai Masoyanmu. SABODA KARIN BAYANI KO WHATSAPP 08031581939 09090535532 https://youtube.com/channel/UCSL3SpN5ZV3l0Scg7uWd4ow
  • 80K subscribers,
  • 80 videos
Like/Views4%
Last Updated8 months ago

Sharhin Film Tv

Mun ƙirkiri wannan channel din ne domin kawo sharhin fina finai da nufin yin nazari kan cigaba da ake samu ta fannin adabi fa kuma raya al'adun Hausawa.
  • 2.1K subscribers,
  • 0 videos

Alheri channel

📣 Mafi kyawun hazaƙa da ƙirƙirar abun farin cikin shiri na asali da na yau da kullun waɗanda zasu baku farin ciki💯ilimantarwa da nishadantarwa, abun birgewa.👍😎😍 🌐 Domin samun cikakken jin dadi,hade da nishadi, kuyi subscribing na BillBoard Africa na farko, wajen kayatar daku ta kowani fanni nishadi,,dandali wasa kwakwalwa,tsagwamar hira,da kuma tsegumi.Gamayyar jira,, shirye-shiryen talabijin, wasanni , Fina-finai, shirye-shiryen tarihi,sai hira da baki.☺️😘🔔🏆👨‍👩‍👧‍👦❤️
  • 1.1K subscribers,
  • 0 videos

ammani iroko tv

Barkada zuwa wannan YouTube channel in Mai suna AMMANI IROKO TV Ammani iroko tv tashace wadda zata rinka kawomaku wani sabon film Mai dogon zango (siries film) Mai suna KADDARAR KAUNA *Film din kaddarar kauna film ne na soyayya tareda chakwakiyar soyayya kala kala Wanda zaku Kara samun ilimi Akan soyayya dakuma kalaman soyayya masu sanyaya zukatan masoya* Sannan zamu rinka kawomaku fina finai na BARKWANCI da kananan bidiyoyi na bandariya (COMEDY'S) da sauransu Amman kada ku manta ku dannamana subscribe Kuma kudanna alamar karaurawar sanarwa domin samun dukkanin ayyukanmu da zaran mundora Zaku iya samunmu ta Instagram account inmu Mai suna @#ammani iroko tv Kokuma ta numbar wayarmu kamar HAka 09038024427
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

DAMAGARI TV

1.02M subscribers DAMAGARI TV 🙏🙏🙏 barka dazuwa damagari tv Damagari tv channel ce da zata rika kowo maku fina finai iri daban-daban kamar haka:- Comedy Wakokin hausa Hausa web series Review Koyon editing da waya Technology Hada banner Da sauransu.... Muna godiya tamusamman For Business enquiry contacts 08145292352 Thank you 🙏🙏🙏
  • 1K subscribers,
  • 0 videos

SABON TSARI TV

Barka daziyarar wanna channel tamu Mai albarka zamukawo muku wakoki da Fina finai masu dogon zango dafatan zakudanna Mana subscribe da alamar kararrawa
  • 1.3K subscribers,
  • 0 videos

KING INDIA HAUSA TV 3

Barka da zuwa wannan canal Namu n'a KING india hausa TV 3 za mu rinka kamuku zafafan shirye shiryan mu n'a INDIA hausa kayatatu mais inganci mais kyaiw kude Ku kasance damu a koda yaushe mun gode.Nas King💻⌨️🖥️🖱️: Tsarinmu na VIP king indian Hausa fassara (2500f ) domin shiga, Akullum Fina-Finai guda 3 👉Guda 90 Akowani wata (Akwai Garabasa na fina finai sama ga 200 kaiwta ga wanda duk ya shiga Tsarinmu)👇👇👇🏻👇🏻👇🏻 (+22798693615)(+22799010111)
  • 1.4K subscribers,
  • 0 videos

S MĒDIĀ

Kuyi subscribe kana ku Danna karaurawa Domin samun fina finai kamar haka 1.ALGAITA DUB STUDIO 2.SULTAN FILM FACTORY 3.AL HUSSAIN 4.MAI MAGGI 5.YUSUF ZAMANI
  • 3.3K subscribers,
  • 0 videos

Dan wasa movies sokoto

Ni kabir dan wasa dan film ne, na bude wannan shafi ne DAN WASA MOVIES Domin masoyana masu bibiyar ayukkana na Fina finai, wakoki da kuma siyasa, tare da tallata kamfanoni da dai sauransu
  • 1K subscribers,
  • 0 videos